Allah ya hada kowa da rabonsa. Kukuma Allah ya baku zaman lafiya ya kuma sanya alkhari acikin zaman takewar taku. Maqiya Allah yayi mana kariya daga garesu a duk inda suke. You made a wonderful and a historical music. Once again Allah ya qara zaman lafiya, ya kuma albarkaci zuria.
C'est l'une des meilleures chanson haussa du siècle.Dieu a élevé le rang de Mariam Hiyana.Mariam nous t'aimons pour toujours. Bonne chance et que Dieu bénisse ta postérité.
Allah sarki my lovely Allah yzaunadake lfy Ina ƙaunarki sosai wadayasa waƙarma Allah ybiyashi nadadeinanemanta wlh inamiki fatan alkhairi dg mmh ƙudurullahi Makkah Saudi Arabia
Allah ya baku zaman lafiya da zuri,a dsyyaba amin ni fans din ki ne lokacin kina film har ma yanzu don nayi kewarki sosai har gobe bani da wata star a hausa film wadda ta wuce ki
Base an gaya maka ba hiyana tabi iyayen ta, domin kuwa ba kowa dan adam ne yake iya cinye wannan jarrabawar daga wajen Allah ba. Allah yayi miki albarka, mun san baza mu sake ganin ki a tv ba, ina fatan Allah ya hada mu a aljanna
She is my favourite hausa singer, her voice is good may God bless her home and give her peace in her married
Amin suma Amin
Allah ya hada kowa da rabonsa.
Kukuma Allah ya baku zaman lafiya ya kuma sanya alkhari acikin zaman takewar taku.
Maqiya Allah yayi mana kariya daga garesu a duk inda suke.
You made a wonderful and a historical music.
Once again Allah ya qara zaman lafiya, ya kuma albarkaci zuria.
Qui est la encore à écouter 🎧 c’est song 🎶 en 2023
18/12/2023❤
Moi toujours même ❤
Moi même maintenant en 2024
C'est l'une des meilleures chanson haussa du siècle.Dieu a élevé le rang de Mariam Hiyana.Mariam nous t'aimons pour toujours. Bonne chance et que Dieu bénisse ta postérité.
Amin ya Allah 🙏
Xxxxnm
Je suis vraiment très ravi de voir ce jour là 😭😭😍
😭😭😭This song is so emotional Allah jibanci lamarinki Maryam . Allah ya raya yaranki ya albarkaci rayuwar da yaranku 🤲😔😭😭
Maryam Bukar Allau this song is one of my best Hausa music and it makes me think twice
Ameen
Allah sarki maryam Hiyana Allah yayiwa rayuwarki albarka da iyalanki
Allah sarki😢 yar uwata mubarwa Allah komai shike sakaiyya xaisaka mana😢😢
Maryam you are a perfect example of in Allah ya rufa ma bawa asiri kowa yayi kadan ya wulakanta shi
Wannan haka yake
This song is so emotional!! Maryam kina ranmu har gobe.Allah yabaki sa'a yakuma karemu da sharrin masu sharri. Ameen
Hello
Kema Maimuna Allah yayimiki albarka Allah ya Baki sa'a.ameen Suma ameen
Ameen😢😢😢
May God be with you in your home, I am one of your fans I really enjoy this son whenever I play it.
Allah sarki maryam
Allah baki Zaman lafia da ke da mijinki ❤❤❤
Allah sarki rayuwa Maryam wllh har gobe ina,sanki allah ya kara maki zaman lfy a,gidanki na aure sai,wata rana daga maman Abdull saudiyya. 🍓
Munatare Yar uwah ta 💋 wlh inayita sosai
Alh jibrin daga Benue
Allah yakara Miki daukaka da mijinki
Shiyasa muke cewa mutane idan sun San farkon mutum basu San karshen sa ba rahamar ALLAH tana ko ina ubangiji ALLAH ya albarkaci rayuwarki da iyalinki
Allah sarki rayuwa Kenan 😢😢
Allah sarki Maryam😭😭😭
Wlh. I like this song seriously,more bless in your home dear❤
Allah sarki maryam hiyana innaji wakar nan senayi kuka
Duniya kenan, Allah ya tsare mu da sherin mutun.
Allahu Akbar Maryam Allah sarkin💝😪😪
J'adore cette chanson 🎉❤
The most memorable and sympathetic at all time may Allah guide you 😢😢😢😢
Allah sarki Aunty Maryam Allah yakara Baki zaman lfy ya yara zuria
L’une de meilleure vidéo des chansons des artistes de kennewood
Hmmm Wallahi Duk Lokacin Da Nasaurari Wannan Wakar Sai Na kusa Zubda Hawaye Saboda Tausayi Allah ya Karemu yasa Mukare Da Duniya lafiya
miryam tu ns a laissé un bon souvenir inoubliable de ton personnage
Elle vit où bien elle est dêjà morye
Allah sarki maryam hiyana Allah ya baki zaman lfy.
Allah sarki maryam, love this song, emotional song
😢
Allah sarki maryam hiyana ina ji wannan wakar sai in tuno da film Inki hiyana
Allah sarki maryam 😭😭❤❤ masha Allah
Allah sarki rayuwa, Allah yakara rufa muna asiri. Amin
Allah sarki my lovely Allah yzaunadake lfy Ina ƙaunarki sosai wadayasa waƙarma Allah ybiyashi nadadeinanemanta wlh inamiki fatan alkhairi dg mmh ƙudurullahi Makkah Saudi Arabia
Duniya jiya ba yau ba wlh waga waka tana tinamin lokacin ina yaro yau gachi har inada aure ina zaune da mata ta lafiya akasar espagnol
Inayinki hiyana ❤❤ Allah ya Bada Zaman lfy ameen 😢😢😢😢
This song has been trend since when i was young
Allah sarki har gobe ina yinki qawa Maryam zuwaira bala yarzango
Hello
May Allah make it easy for you, and the Muslim race.. That's how life is 😭😭😭
Allah sarki rayuwa kenan Maryam hiyana Allah ya isar maki akan maqiyanki
Allahu Akbar maryam Allah yakara dankon soyayya tare da mijin ki, makiya kuma yamaku katanga a tsakani amn
Amn
Allah sarki maryam Allah yayi making albarka kuma ya kara baki juriya wurin angonki shima Allah yayi mashi albarka ya raya maku zuriarku
Allah ya albarkaci rayuwar musulmai baki daya
Allah sarki rayuwa kenan 😭😭🤲🤲👈 Allah ke nan
👍👌 Allah sarki maryam
Hello
Allah sarki 😭🥺💙
emotional song from maryam hiyana may Allah bless her and husband and all family
❤
@@assoumanaayk4643❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah Saraki maryam 😭😭😭
Allah sarki tokora ta maryam
Allah yayafemana gabadaya ....kaddaranki ahaka yazo..Allah yayafe..
Wannan shine ainihin tuba na hakika, love you Maryam till eternity.
Allah sarki allah yakara maku xaman lfy
Masha allah allah ya bamu rabo mu amin
Hello
Macha Allah hiyana wayyo rayuwa😢😢😢😢😢
Ayya rayuwa allah Kaine Allah
Allah sarki rayuwa wllh idan Ina sauraren wanann waqar kamar inyi kuka 😭😭😭nakeji Allah yasa Albarka Acikin Aurenku Allah kuma yaci da yan gaba 🤲🤲🤲
Ameen
Nagodeh safiyya Allah yabar zumunci
Tho kayimana...
Allah sarki brother
Que Dieu me montre le jour de mn mariage suis devenir amarya Amen ya Rabbi alamine 😭🤲
Amine ya rabbi
AMINE YA RABBI INCHA ALLAH tu va te marié et tu auras beaucoup d'enfants
Tu n'as pas de mariage , Amine Amine Amine
Ameen❤❤
Allah sarki duniya maryam hiyana allah ya albarce aure ku😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Wayyo rayuwa sai Allah
Macha allah maryam hiyana
Allah sarki maryam komai lokacine
Hum avant avant 2009
Allahu Akbar rayuwa kenan ❤❤🎉🎉
Masha Allah: the song was emotional.
Allah ya baku zaman lafiya da zuri,a dsyyaba amin ni fans din ki ne lokacin kina film har ma yanzu don nayi kewarki sosai har gobe bani da wata star a hausa film wadda ta wuce ki
Allah sarki maryam 😢♥️
SATa
❤❤❤❤❤❤
Allah y'a karemu gabadaya dachrin mutu
Allah bada xaman lafiya Allah kawo xuria takwarai ameen
Allah sarki kumai narayuwa mawocewa ne
❤❤❤❤❤❤❤❤
masu yiyata maryam hiyana allah sarki duniya kenan😩
mashaallah😘
Mash Allah
❤❤
Wlh idon nakal lasaitasani nishadi allah ya barkyauna 👏💐🥰
Masha Allah
Ina rokon Allah da ya isarmiki Akan Abinda yafaru dake Allah kuma yakara baki zaman lafiya keda mijin naki Allah ya albarkaci Yayanku.
Ameen ya Allah
Allah sarki
The most memorable and sympathetic session of the song is 12:06 to 12:37 enough is enough for the wise
Tu as chanté à toutes et tous ta chanson emerveille.
Allah sarki maryam hiyana
❤❤🎉🎉🎉
Allah Sarko Maryam hiyana
Allah sarki duniya Maryam sori
Tuna baya shi roko allah yayamaki albarka
🎉
beauté et voix d"ange que dieu t'a données Myriam.bon foyer
Elle c marie
Maryam haryau inasoki Allah yaraya miki yanyaki su adam
Hello
Base an gaya maka ba hiyana tabi iyayen ta, domin kuwa ba kowa dan adam ne yake iya cinye wannan jarrabawar daga wajen Allah ba. Allah yayi miki albarka, mun san baza mu sake ganin ki a tv ba, ina fatan Allah ya hada mu a aljanna
Allah sarki😭💖
My almighty Allah more blessed you marriage
Allah sarki maryam me masoya allah ka qara rufamana asri
Allah ya sanya alkhairi allah yaba da xuria dayyiba
Aslm oh my gosh mariyam Allah ya ma yariki alibarika amin ya Allah
😭😭😭😭😭😭😭😭😭 Allah shikaremu Daga gaddarar Rayuwa
Allah ya qara miki albrka a gidan mujinki
Thank you I looked for this song like crazy 😜 I love the song
Waslm 👍🏩🍇🌹🍌💖😍🤲☝️
Kema Muna godiya
👌
Allahu kabiran rayuwar ya mace kalilan ne Allah yasa mu wuce lafiya
Ameen ya Allah😭😭
Dounia kenan miryam
Allah sarki maryam 😭😭😭
Allah.sarki.maryam
allh sarki rayuwa kenan 😢😢
Allah Sarki Maryam hiyana 😭