Labaran Talabijin na 21/01/16

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 20. 01. 2016
  • A cikin shirin akwai rahoto kan shariar tantance ko akwai isassun shaidun da za su sa a gurfanar da wani kwamandan kungiyar LRA a gaban kotu. Sannan kuma mun yi hira da Alhaji Aliko Dangote kan tallafin dala miliyan dari daga Gidauniyarsa da ta Bill da Melinda Gates, don yaki da matsalar karancin abinci mai gina jiki a Najeriya.

Komentáře • 5