Allah yakuma tsaremana kae baba buhari kuma yakarama lapia da nisan kwana
Dan WAHALA in Allah ya yarda insha allahu bazaka Gama da duniya lpy 🔥🔥💯💯
Daga Bashin 2trillion Ka kaimu har 28Trillions Buhari kaji Tsoron Allah
Barakina
Allah munbar komai gareka kaimana zabi mafi alkairi garemu ameen albarkar Annabi Muhammad S.A.W
ALLAH negatanka Baba buhari insha ALLAH saika maimaita
Allah yakareka Babanmu Allah yajakwana
Masha Allah Baba Buhari ikon Allah muna hade
Adawkmahtaki akan nnamdi kanu gaszkiyah in bahaka Kba akoymazala wallahi bazaman lapya a Nigeria ide anasonageria tazawnalapya
Allah yasa mudace
ᴛʜᴀɴᴋs ғᴏʀ ᴡᴀᴛᴄʜɪɴɢ. 👍
sᴇɴᴅ ᴍᴇ ᴀ ᴍᴇssᴀɢᴇ✍️…….⤴️
📈📝𝐰𝐡𝐚𝐭𝐬𝐚𝐩✚𝟏𝟕𝟕𝟓𝟗𝟗𝟎𝟐𝟔𝟓𝟗.↩️↩️"”""
Dan Allah ka saurareshi kaji daga bakisa
Allah ya bayana gaskiya
Alhamdulillah Ala kulli halin
A gaskiyar magana Mr President, Yana matuqar kokari akan matsalolin Nigeria, Akwai daukar nauyin wasu mahukunta na gefe, wanda Shugaba buhari baisan dasu ba.
Allah ya sa ku kamanta gaskiya
ᴛʜᴀɴᴋs ғᴏʀ ᴡᴀᴛᴄʜɪɴɢ. 👍
sᴇɴᴅ ᴍᴇ ᴀ ᴍᴇssᴀɢᴇ✍️…….⤴️
📈📝𝐰𝐡𝐚𝐭𝐬𝐚𝐩✚𝟏𝟕𝟕𝟓𝟗𝟗𝟎𝟐𝟔𝟓𝟗.↩️↩️"”""
Allah ya taimaki shugaba Buhari
Buhari ko tacaccen mayaudari
Allah ya isar mana
Allah yatayaka yaqarama fahinta da ha za,ka kasarmu ta gado tasami cigaba wan da suke sa kasar cikin wahala Allah kadaburtarda su surasa yadda zasuyi balle susami nasra abindasuke
Allah ya sakama baba buhari da alkhiri
Uban giji allah yakara lfy danisan kwana mai albarka allah yaKare gabanka dabayanka baba buhari ikon allah ,,, allah yaja zamani allah yakauda maciyanka allah ya albarkaci rayuwa baba allah yakara lfy dan isar annabi s a w🇳🇬🇳🇬❤️❤️❤️❤️💪💪🙏🙏🙏
Bba buhari inkon allah allah y taimakika
Ubangiji Allah ya daukaka kasar Nigeria ya Allah kahas kaka kasar Nigeria ya Allah kakarawa Nigeria Imani da storan Allah acikin zuciyarmu ya Allah kasa Nigeria acikin zaman lafiya da hadin Kan juna ya Allah kasa Nigeria Tai fice a kasa shen duniya gabadaya dayar darka da ikon ka ya Allah kasa mudace ameen ya Allah
May gaskiya baba buhari présidant najeriya a 2019 insha allah
Allah ya taimakeka kan abin da kasa a gaba
Muna taredakai Baba Allah Ya eeda nufi. Amin
Kai dai baba
بتوفيق ان شاء الله سي باب بحري
i m bry happy whit you program
Masha Allah
Allah sarki Baba Maqiya ta baya maqiya ta gaba , maqiya na kusa dana nesa, maqiya na fili dana 6oye. Kai Baba Allah dai ya tsare mana kai a duk inda kake😣
Rayuwa kenan
Hi
Allah y taimaka baba buhari
Hmmmm sar azalumay
Next level insha Allah
Kuyikuga zakuhadu da Allah kumaida rayuwar Alumar Nigeria tankar kudan kashiwa damin biyan bukatunku dakuda natare daku yakamata kurikatunawa kamai Nisan dare garizawaye komai Nisan jifa kasa zaifadi ba a,binda baikarwa sai, iKon (Allah) kutuna zaku hadu da(Allah)
ᴛʜᴀɴᴋs ғᴏʀ ᴡᴀᴛᴄʜɪɴɢ. 👍
sᴇɴᴅ ᴍᴇ ᴀ ᴍᴇssᴀɢᴇ✍️…….⤴️
📈📝𝐰𝐡𝐚𝐭𝐬𝐚𝐩✚𝟏𝟕𝟕𝟓𝟗𝟗𝟎𝟐𝟔𝟓𝟗.↩️↩️"”""
Masha allah allah yatai maka
Slm Baba
muna tare da Shugaba muhammadu buhari a 2019
Allah ya tsaremana kai baban Zahra, Sai baba 2019
Allah ya qara ma lapia
Allah yayi maka jagora baba buharii
Ameen
Sai baba amma agyara tafiya baba tunkafin ayinisa
It is very interesting
ᴛʜᴀɴᴋs ғᴏʀ ᴡᴀᴛᴄʜɪɴɢ. 👍
sᴇɴᴅ ᴍᴇ ᴀ ᴍᴇssᴀɢᴇ✍️…….⤴️
📈📝𝐰𝐡𝐚𝐭𝐬𝐚𝐩✚𝟏𝟕𝟕𝟓𝟗𝟗𝟎𝟐𝟔𝟓𝟗.↩️↩️"”""
Mashi Allah
Sai baba
Masha Allah yayikyau gaskiyane
Allah kabawa baba long life
Son samu baba for life
Babanmu Namu nakanmu, Allah ya kare mana kai ya kuma idda nufi
Allah yasamudace
Ⓜ️sha Allah
Allah yatayaka jagorancin Nigeria
I love
Allah dai UA barmamu kai
Slm
Allah yakara Maka Nisan kwana baba buhari yarabaka da makiya
Ok
Sai BABA
Salam, Allah sarki dan'najeriya ka Gami da yahudawa ba zaka zauna lafiya ba domin ansaryar dakai da bawan lokacin mulkin Mallika kusan daya me!!
Baba kanakokari.Allahyataimakeka
Allah ya Qarama lfy dattijon arewa 4×4×4=12 NO GOING BAck
To ln sha allah
Allah ya taimaki BABA
Basiru ahmad
Allah yakarama lpa da kwarin gwiwa yakuma baka ikon aiki Allah yasa kasamarmanada ruwan fanfo da wuta
Karya nee mubamuga wani canji ba
Adai dinga tunawa da mutuwa 😥😥
Dan WAHALA,in Allah ya yarda insha allahu bazaka Gama da duniya lpy ba🔥🔥💯💯
Aslm
Babu aikin yi, talauci ya qaru, sata ya qaru, satan ma har a cikin Villa anayi. Duk wani rashin gaskiya da akeyi tunda har yabzu anayi har da qari ma. Alkawarorin da Buhari yayi duk baayi ko guda daya Ba effectively. Malam Buhari babu abinda kayi mana, cutar mu kawai kazo kayi ka lalata mana qasa. Ga yunwa na damun mutane kuma har yanzu ana kashe mutane. Nifa ban fahimci wannan abin ba. Wallah yaudara ce kawai
fatan alheri baba
Mayaudari kawai
ᴛʜᴀɴᴋs ғᴏʀ ᴡᴀᴛᴄʜɪɴɢ. 👍
sᴇɴᴅ ᴍᴇ ᴀ ᴍᴇssᴀɢᴇ✍️…….⤴️
📈📝𝐰𝐡𝐚𝐭𝐬𝐚𝐩✚𝟏𝟕𝟕𝟓𝟗𝟗𝟎𝟐𝟔𝟓𝟗.↩️↩️"”""
Wawa
Masha Allah, Allah ya taimaka
ᴛʜᴀɴᴋs ғᴏʀ ᴡᴀᴛᴄʜɪɴɢ. 👍
sᴇɴᴅ ᴍᴇ ᴀ ᴍᴇssᴀɢᴇ✍️…….⤴️
📈📝𝐰𝐡𝐚𝐭𝐬𝐚𝐩✚𝟏𝟕𝟕𝟓𝟗𝟗𝟎𝟐𝟔𝟓𝟗.↩️↩️"”""
Allah ya kara lfy babanmu
muhamed soley douniya gidan kara wasou baaganeba
allah yasa mudace
Allah takara lafiya
Ya u ibrahim
Ka tsiyata Nigeria Kam ai Babu abinda xaka cewa kasa sakaraen shugaba kawai wadae dinka da irin wannan Mulki.
The new money
Allah yakara tsawancin kwana
allahummainniauzubikaminalhammiwalhazniwaauzubikaminaljubniwalbukahliwaauzubikamingalabatid dainiwakahrirrijali
Shegen kaya
kayi qoqari baba magananka haka take
Ya samu bashin Nigeria a Tiriliyan 1
Bashin mu yanzu yakai 35 Trillion Naira
Wannan mutumin Dan damfara ne
Allah ya kara lafiya baban zahra
Kantakile Amma ynx yawaye yaxama axxalimi
Dama najeria waye besan kasar arzikiba ce dama kune y'an asara
Basiru
Dadtijon arziki
iKon Allah sai kallao