SABON TATTAUNAWAN AKAN DIWANI TSAKANIN ASADUSSUNNA (Izala) DA S MUNIR KOZA (Dariqa), A SARKI ZAKI..

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 20. 08. 2024
  • Mungode Da ZIYARTAN SHAFIN MU DAKAYI Muna Alfahari Dakai, Dafatan Za Ka DANNA SUBSCRIBE Sannan Kadannan Alaman Kararrawa 🔔, Kayi SHARING A Shafuffukan Facebook WhatsApp Domin Amfandda Alumma.
    Wannan Shafi Namune Baki Daya Sabida Haka Muna Karban Shawara Domin Mucigaba Tare
    #Zawiyyaonlinetv#SheikhDahirubauchi#Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam

Komentáře • 183

  • @SulaimanIbrahim-ij5li
    @SulaimanIbrahim-ij5li Před 3 měsíci +2

    Gaske Jazakallahhu Khairan masoya manzon Allah s.a.w

  • @user-nd1qi5cc6y
    @user-nd1qi5cc6y Před 2 měsíci +2

    Allah yasaka wa darika da alkhairi

  • @ikramcissetv8771
    @ikramcissetv8771 Před 2 lety +4

    Masha Allah malam mannir koza

  • @hassanumarmarafa752
    @hassanumarmarafa752 Před 3 měsíci +2

    Allah ya Kara ma shekh Junaid lafiyyah in sha Allah Zan bar izzala Daga yau Zan Karbi darika

    • @hassanumarmarafa752
      @hassanumarmarafa752 Před 3 měsíci

      Ni Hassan Isah Umar dake Kaduna State

    • @hassanumarmarafa752
      @hassanumarmarafa752 Před 3 měsíci

      Darika gaski CE mungane gaskiya Daga bayanin Malam Shekh Junaid Allah ya Kara Mai lafiya

  • @bahariousmane4191
    @bahariousmane4191 Před 2 lety +6

    Macha allah jazakumullahu munir koza asadu yakoma kura

  • @umarsaeed1684
    @umarsaeed1684 Před 2 lety +6

    Wayyo Allah wallahi ina tausayawa asadu izala

    • @aliyuhaydar9067
      @aliyuhaydar9067 Před rokem

      Ai bashi da ilimi kwata kwata sai jayayya wlh haba shi wai asadussannah uhmm tab

  • @ABDULLAHlABASS
    @ABDULLAHlABASS Před 3 měsíci

    Malalam Musa Masha Allah

  • @IbrahimNaziru-gc3yd
    @IbrahimNaziru-gc3yd Před 9 měsíci +5

    Allah yakarawa sheikh Munir koza

  • @IbrahimDimo-ce7fz
    @IbrahimDimo-ce7fz Před 3 měsíci +1

    Allah yasaka da alheri ancuku me asadu sunna yakarbi Kansa ma ya ishesa

  • @ibrahimauwal715
    @ibrahimauwal715 Před 2 lety +2

    Allah Ya Saka sheikh Munir koza albarkar Annabi SAW

  • @shehushuaibu8222
    @shehushuaibu8222 Před 3 měsíci

    Yes Allah amin

  • @msalihu4045
    @msalihu4045 Před rokem +4

    Salam alaikum,
    Sarki Zaki may almighty Allah continue to bless you, your program is a great one. Thanks

  • @jifsoneasywelder7540
    @jifsoneasywelder7540 Před 2 lety +3

    Allah Ya Karemana Kai Mlm Musa Yusuf Asadussunah, Allah Ya Qara Maka Lfya, Ya Baka Ikon Cigaba Da Tonawa Yan Bidi'a Asiri.

  • @SalisuMuhammad-wr3fn
    @SalisuMuhammad-wr3fn Před 3 měsíci

    Allah yasakamaka da alkairi

  • @abakardeco5624
    @abakardeco5624 Před 2 lety +2

    Wallahi asadu yaki gaskiya kame kame yake kawai Allah

  • @rasheedatabubakarmusa2399

    Allah yaqara wa malam asadussunnah lfiya da nisan kwana Mai albarka 🥰

  • @waladalqasum6368
    @waladalqasum6368 Před 2 lety +2

    Masha Allah

  • @abakardeco5624
    @abakardeco5624 Před 2 lety +2

    Masha Allah, Allah kara basira sheikh koza

  • @muhammadibrahimsulaiman4262

    Wannan Kazantar tayi yawa, Kunce Manzon Allah (S.A.W) Bai San Gaibu ba, Amma Ibn Taimiyyah kuna nuna cewar ya San Gaibu. Kenan Kun fifita Ibn Taimiyyah akan Manzon Allah. Wa'iyazubillah.

  • @issoufouinoussa8001
    @issoufouinoussa8001 Před 2 lety +2

    Masha'allah kuna wuta Allah kara kusanci da annabi (S.A.W)

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 Před 2 lety +6

    Duk Mai ciwon hassada baya gane gaskiya

  • @SAdam-ys2yg
    @SAdam-ys2yg Před 2 lety

    Jazakallahu kair Mal. Musa Yusuf

  • @jamiluaudumohammed2833
    @jamiluaudumohammed2833 Před 2 lety +3

    Malam assadussunnah Allah yasaka da Alkairi

    • @aliyuhaydar9067
      @aliyuhaydar9067 Před rokem

      Uhmm ai bashi da ilimi wlh kwata kwata sai jayayya ya yake haka kuma

  • @mosaakelefti8743
    @mosaakelefti8743 Před rokem

    munir munabayanka

  • @adamgoni7242
    @adamgoni7242 Před 2 měsíci

    Malan izala asadusnnu ya na neman haskene atarika wllh yaki gaskiya kawai

  • @anasdandinshe5077
    @anasdandinshe5077 Před 2 lety +2

    Allah yaqara lafiya da nisan kwana Malam Musa Yusuf Asadus Sunnah

  • @umarsumaila9158
    @umarsumaila9158 Před 2 lety +1

    Umar🙏🙏🙏🙏🙏

  • @user-jg6lr6uh8b
    @user-jg6lr6uh8b Před 2 měsíci

    Masu sauraro kuji tsoron Allah kuyi hukunci na gaskiya kufadi wanda yayyi nasara shi kuma wanda ya kasa ya ji tsoron Allah ya bi gaskiya

  • @harunaabubakar7183
    @harunaabubakar7183 Před rokem

    Masha Allah bayin Allah

  • @SANUSIHassankinafa
    @SANUSIHassankinafa Před 3 měsíci

    Goni sai gayya mallam

  • @malanaminou2286
    @malanaminou2286 Před 2 lety +2

    MASHA Allah

  • @nuratasiu1064
    @nuratasiu1064 Před 2 lety +2

    Allah ya kara Ililmi Musa Asadun Sunna

  • @siradjinaannabi9222
    @siradjinaannabi9222 Před 2 lety +1

    Allah ya gana damou gasskiya

  • @soumanadiollo2532
    @soumanadiollo2532 Před 2 lety +1

    Ma shallah assadou Sunnah kunkuru sakiyar macizai

  • @narasulallahsaw566
    @narasulallahsaw566 Před rokem

    Masha allah.allah ya Kara kusanci ga Annabi saw Muna godiya sosai shehina wlh Muna Sanka shehu Ibrahim inyass RTD domin manzan allah saw

  • @ididjibril3815
    @ididjibril3815 Před 2 lety +1

    Malam mussa bayaganewa

  • @umarsaeed1684
    @umarsaeed1684 Před 2 lety +5

    Wannan itace Asalin jijjiga wallahi wallahi asadu izala ya jijjigu Allah ya saka wa Sayyid muneer koza da Abul fathi da alkhairi wallahi muna matukar alfahari daku

  • @siradjinaannabi9222
    @siradjinaannabi9222 Před 2 lety +1

    Chak mounir koza allah ya karemou na kai

  • @musamamuda8669
    @musamamuda8669 Před 2 lety +3

    Wayyo allah yakarama malam Munir lafiya alfarman annabi Muhammad

  • @Mahmud-kq7yg
    @Mahmud-kq7yg Před 10 měsíci

    Allah yasa mudace

  • @user-hl3ey6vc9l
    @user-hl3ey6vc9l Před rokem

    Wslm

  • @hamzaabubakarusman
    @hamzaabubakarusman Před rokem

    Allah y ganar damu gaskia

  • @aliyuhaydar9067
    @aliyuhaydar9067 Před rokem

    Sarki zaki ga shawara Dan Allah kadai Na gayyatar asadussannah sabo da bashi da ilimi wlh kwata kwata wlh haba

  • @misbahuabba9901
    @misbahuabba9901 Před 2 lety

    Wallahi nafahimce shi wannan malami Assadus Sunnah yanada son zuciya

  • @abdallahganatcha776
    @abdallahganatcha776 Před 2 lety +1

    Allah sarki izala akoyi son batar da hankalin wayeye wlh

  • @saddiqsaleh4525
    @saddiqsaleh4525 Před 2 lety

    Allah yakaramaka Lafiya DA jajircewa wajen fadamusu gaskiya amin

  • @jibrilhussaini6277
    @jibrilhussaini6277 Před 2 lety

    Jamaa assadussunna bamusulmibane saboda yananeman atashi wani annabi bayan muhammad rasulullahi kagako bamusulmibane

  • @user-ls9wi6vc1o
    @user-ls9wi6vc1o Před 5 měsíci

    Allah ya kara lpy m munir

  • @alqaseemalmukhtar9589
    @alqaseemalmukhtar9589 Před 2 lety +2

    ALLAH yasaka Mal. Munir Koza (hhhh, wannan dan asadu) kaga idanun kura.

  • @user-ju9qo7bb1g
    @user-ju9qo7bb1g Před 3 měsíci

    هذا هو الذئب السنة أول من اعداء النبي الرحمة وامام المرسلين

  • @user-nd1qi5cc6y
    @user-nd1qi5cc6y Před 2 měsíci

    Musa dai wawa ne

  • @ashafaumar469
    @ashafaumar469 Před 2 lety

    Munir koza

  • @ibrahimmatoabdullahi7125

    Allah yatemaki shehi na munir koza

  • @kamalumar8132
    @kamalumar8132 Před 2 lety +2

    Shekh munnir Allah yakara ilimi da daukaka Albarkacin Annabi Muhammadu SAW

  • @murtalagarba2777
    @murtalagarba2777 Před 2 lety

    Allah ya kara annabi daraza

  • @salihuzainab5845
    @salihuzainab5845 Před 2 lety +2

    Gaskiya naji dadi amsa mal Munir

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 Před 2 lety +2

    Asadus sunna ka keresu kana zuba musu ruwan ilimi su kuma suna zuba ruwan shirme

  • @buharishafiu7774
    @buharishafiu7774 Před rokem

    Maulana abulfatahe Allah yasaka da Alkhaeri

  • @djaafarharouna9385
    @djaafarharouna9385 Před 2 lety +2

    الله أكبر أسد السنة دمر حجج أهل التيجانية وما عندهم حجج أصلا إلا الشبهات هداهم الله

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 Před 2 lety +3

    Kamashi shehu munnir koza dam keshei abulfatahi assani

  • @pulanishanu7470
    @pulanishanu7470 Před 2 lety

    Izala Allah yatsare my da ita

  • @salismobilerepairservice

    Allah yadatar damu amman amaida hankali kan sallah da alwalah domin jama'a sunfibuqatuwa izuwa wannan dan shi Allah zaitanbayesu . malamai kuji tsoran Allah kutina Allah zai tanbayeku akan maganganinku

  • @rilwanabubakar1494
    @rilwanabubakar1494 Před 2 lety +1

    Malamai biyu Amman daya yagagareku sabida har abada babu yadda za ayi karya da gaskiya su hadu.

  • @ibrahimmuhammad4315
    @ibrahimmuhammad4315 Před 2 lety

    Kaci kudin wazin bayan jumma'a

  • @daveedmuhammad572
    @daveedmuhammad572 Před 2 lety +1

    Yan darika irin karatun yahudawa kk yi wollai 😂 karatu da xuqe xuqe

  • @SaniDanjuma-pb4ob
    @SaniDanjuma-pb4ob Před 3 měsíci

    Wallahi shehu mugun makaryacine gashi ya mutu ya barmuku baya da qura har yanxufa da malami daya kuke gwagwa
    Kuma ba hujja ba dalili😂😂😂😂😂😂😂😅😅😅
    Allah ya shiryaku Dan girmansa

  • @mujimediainfo4644
    @mujimediainfo4644 Před 2 lety +2

    Wannan asadun jahilini Malan munir ka kyaleshi bazai ganeba ilimin yafi karfinsa

  • @hassanmbuba1581
    @hassanmbuba1581 Před rokem

    Allah ya taimaki kura

  • @HuzaifaMukhtar-gy7nm
    @HuzaifaMukhtar-gy7nm Před 2 lety +1

    Shekh muneer koza Allah yakara ilmi wlh kana burgeni sbd kana bibiyar abu tiriyan tiriyan👌

  • @issoufouinoussa8001
    @issoufouinoussa8001 Před 2 lety +2

    Jinjina ga malan mannur allah ga kara kusanci da annabi saw

  • @sunusiyusuf2329
    @sunusiyusuf2329 Před rokem

    Anzo aci banza gabanzar batasamuba asadu akoma makaranta

  • @IsahSabiu-gu7og
    @IsahSabiu-gu7og Před rokem

    Batara litafaibane ilimiba

  • @muhammadharuna5408
    @muhammadharuna5408 Před 2 lety +1

    Amma.asadu izala.Dan raguwane jahili.

  • @sheikhibrahim8768
    @sheikhibrahim8768 Před rokem

    وwannan gaskiya ne

  • @aminukhalildansudan9103

    Aslm Agaskiya shawarata shine ya Kamata Malamanmu su maida hankali akan Lubbu na kishru ba ma ana kwaya ba bawo ba abunda nake nupi anan shine Yin mukabala akan Sheikh Ibrahim Ko Ibn Taimiyya ni inaga kamar bazai rage addiniba kokuma Kara shi domin yarda da Sheikh Ibrahim KO Ibn Taimiyya bai zama wajibi ba acikin addini wani ma Bai riskesu ba arayuwa.Allah yasa Mu dace

  • @Berbatov88
    @Berbatov88 Před 2 lety +2

    Shege mushen kura

  • @muhammadghabibu
    @muhammadghabibu Před 3 měsíci

    Wannan musan Jahiline wlh

  • @aliyuhaydar9067
    @aliyuhaydar9067 Před rokem

    Gaskia malam munir sarkine wlh inajidaku kasan gaskia Allah rabamu da izala yan boko haram

  • @maryamlamin6563
    @maryamlamin6563 Před 3 měsíci

    To ai wan nan abayyane take akawai bangaranci banga dalili akasar da ake fama da jahilci ilimi bai ishi mabiyaba azo ana jayayya wanima bai iya tsarkiba bare alwala ta cika bare sallah da sharadinta tsarki naciki ta samu dan Allah akoyawa al umma ibada kan doron tafarkin Allah da manzon sa shimuke bukata
    Ba jayayyaba

  • @shaaraniubaabdullahi6952

    Ai Kaine kwakiriyya😅😅😅😅😅😅 ankuraka kaki ka karbi gyara

  • @aminuawal8617
    @aminuawal8617 Před rokem

    Ya tu keusosai

  • @ayshayarima978
    @ayshayarima978 Před rokem

    Wallahi bantaba ganin jahili mai son zuciya irin wannan munir din ba, duk mai hankali yasan inyas zindiki ne

  • @mahamanesanimoustapha6443

    Kay Allah yakaremu da son zuciya irin na undarika.

  • @misbahuabba9901
    @misbahuabba9901 Před 2 lety

    Assalamualaikum warahmatullah, Don Allah meyasa shi assadus Sunnah bayason gaskiyane dukkannin ayoyi da hadisai da akakawomai bai'isheshiba toshi munason shima yakawo nashi ayoyin ko hadisai bayawan musuba. Hujja mukeso daga Qur'ani ko Hadisai Manzon Allah S.A.W.

  • @bashirumusa3872
    @bashirumusa3872 Před 2 lety +1

    Asadussuna yagama da ku

  • @ahmadmuhammad3658
    @ahmadmuhammad3658 Před 2 lety +2

    Ga litafi da Shafi malam munir ya che zai tura asadu izala yasan karya ne babu abunda shaik munir ya tsalake ko ya boye,yanzu haka ga litafin a gabana yanzu Kuma mu koma wurin shaik google,asadu ka hakura a koma makaranta

    • @rilwanabubakar1494
      @rilwanabubakar1494 Před 2 lety

      Wallahi karya kakeyi kudai cigaba da kare karya zaku gane,tunda kunmaida karya gaskiya

    • @ahmadmuhammad3658
      @ahmadmuhammad3658 Před 2 lety

      @@rilwanabubakar1494 ai duniya tasan makaryata masu Shari da kafirta duk Wanda bai ibn taimiya a mumunar akidarsa ta Raina manzon Allah da zagin Sayadina Ali,da da shigo da bidar raba tauhidi gida,uku akwai makaryaci irin Wanda ya sifanta Allah bayan ga ayoyi sun karyata ibn taimiya Kan Yi ma Allah jiki,a dalilin da aka daure shi yakzatan samun sahabi daya ko wani tabi da ya dogara da shi na sifanta Allah,ya mutu a gidan yari bai tuba ba,ku da a litafin ku kuka che ibn taimiya daidai yake da annabawa,a kuka halata kashe musulmi a cikin majmual fatwa na ibn wuri 400 ya bada huja da umurnin kashe mutun,yau Yan bokoharam in zasu yanka musulmi da majmual fatwa zasu kafa ko litafan abdulwahab Al najadi duk musiba da wulakancin da ake ma musulmi kune sanadi saboda muguwar akidar kafirta musulmi da zub da jini yau duniya na kallon addinin gaskia addinin adalci da tausayi da jinkai,ga karamchi adalci kyautatwa ga musulmi da Wanda ma ba musulmi ba koyarwar shugaban halita kaf Muhammad( s a w)an wayi gari ana ma musulunci kallon addinin kashe kashe da zalunci,kun saki koyarwar annabi kun dauki ta wani mutun da ya zo shekara 700da Yan Kai ai karya ta Kare a gidanku

  • @ibrahimmuhammad4315
    @ibrahimmuhammad4315 Před 2 lety

    Musa kaje kanema ilmi

  • @naserfako4596
    @naserfako4596 Před 2 lety

    mouchen kaŕe

  • @najibbappayo9516
    @najibbappayo9516 Před 2 lety +1

    Ai rigima kam ai kune masu rigima kun kasa bashi amsa sai zillewa akan kura kuren ibn tamiyya,mu mun yarda ibn tamiya na kuskure amma ku kuru kuru baya kuskure bayan baizo da komi wa musulunci ba sai batar da wawaye da yayi da gaffalallu

  • @ahmadselemanmalamsulemanah8792

    Imam munnir kozarmu ta daura

    • @umarsaeed1684
      @umarsaeed1684 Před 2 lety

      Wannan gaskiya ne muna alfahari dashi wallahi umar saeed sandamu

  • @sunusiyusuf2329
    @sunusiyusuf2329 Před rokem

    Mujassamawa kun ebo ruwan dafa kanku IBN taimiyya kristane

  • @soumanadiollo2532
    @soumanadiollo2532 Před 2 lety

    Assadou sunnha dodon yan bidia

  • @king_rabeel_bichi8345
    @king_rabeel_bichi8345 Před 2 lety

    Sheik muneer Sheik Abul fathi Allah yasaka da Alkairi amma inaso inyi kira agareku kan yakamata ku maida hankalinku kan wani fasiqee da yafito bashi da Abunyi sai kafirta mutane yana nan suna kiransa da Bello yabo LA'anatullahi alaihi

  • @alhassanumar9965
    @alhassanumar9965 Před 2 lety

    Idan kace zaka zagi shehu Ibrahim inyass wlh katonama kanka asiri haka shehu yake

  • @ibbabakafushi6634
    @ibbabakafushi6634 Před 2 lety

    Koza yanke wa yakema asadus sunnah Magana wannan bayibane

  • @ibbabakafushi6634
    @ibbabakafushi6634 Před 2 lety

    Amma gsky abunna inyass yakusa zama alfahari wlh

  • @salifuoyahaya306
    @salifuoyahaya306 Před 2 lety

    Dukan Wanna ba malamai bane da Ianmalamai ne basu Haka dan shi malami bashi gara dama da ialimi domina shi ialimi yawa gareshi dan a bida kasani wabay sa Shiba dan Haka kubar gana a bida bakusaniba do mina Zaku batar da mutane

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk Před 2 lety

    Wallahi tijjaniyya kafirci ne dan Allah ku fahimci gaskiya ku dawo bisa hanya mai kyau mugudu tare mu tsira tare Allah yasa mu gane Amin

  • @hassanahmad770
    @hassanahmad770 Před 2 lety +1

    Zaki sunnah kenan kura kyaci da gashi daya tamkar da dubu ya gagari kwarin tijjanawa

    • @umarsaeed1684
      @umarsaeed1684 Před 2 lety

      Hahahaha Wallahi kunji kunya

    • @malanaminou2286
      @malanaminou2286 Před 2 lety

      Hhhhhhhhhhh bakajiba

    • @jaxakallahkairantomunabara4743
      @jaxakallahkairantomunabara4743 Před 2 lety +1

      Ya kaxxab sai dai kumutu dabaqincikinkuu wala fakhara anfiku ilmine shiyasa kustaya kukoyi karatuuufa kawai

    • @famdaheaa
      @famdaheaa Před rokem

      Kokuma Karen su izala kashjnsa yabusheba tunda yamoma karbar ilmi agaban masoyan manzon Allah

  • @muhammadbukardauda5803

    Hhhhhh izala addinin cin abinci ne