GA YADDA MALAMIN IZALA YAZO KWATAR IBN TAIMIYYA A HANNUN SHEIKH ABULFATHI SANI ATTIJJANY

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Mungode da ziyartar channel dinmu tare da fatan kuna amfana da kuma jindadin channel dinmu
    MUNGODE!!! MUNGODE!!! MUNGODE!!!
    Kada a manta a danna alamar subscribe sannan a danna alamar kararrawar sanarwa
    A shiga link dinnan na kasa dan ganin videos dinmu ayi subscribe sannan ayi like👍
    👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
    / @zumuncinmutv
    #zumuncinmutv #hausa #arewa #hausafilms #albarkatv1 #mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #albarkatv #qwaratech #sayyadidrmuniruadamkoza #karatukanmalamandariqa #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamiviestv #wa,azi #musulinci #almajiranci #almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahamasadau #zawiyyaonline #muassasatv #alminhajtv #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyatv #aliartwork #sunnah #zumunci #kano #sarkinkano #kannywood #professoribrahimahmadmaqari #sheikhdahirubauchi #sheikhjafarmuhamudadam #africa #asadussunnah

Komentáře • 67

  • @mahammaduhassan7730
    @mahammaduhassan7730 Před rokem +2

    Malam Abdul fatahi Allah yamaka karfin guiwa da padin gaskiya

  • @ShuaibuAwaisu-jk1to
    @ShuaibuAwaisu-jk1to Před měsícem

    ❤❤❤

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 Před rokem +2

    Allah ya barmu akan sunnah,ya karya bidia da masu yin ta

  • @lawaltukur8811
    @lawaltukur8811 Před rokem +2

    Kajidan dakikiya Allah yatsinema ixala

  • @UzeruUsman-m8v
    @UzeruUsman-m8v Před měsícem

    ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @ibrahimkasim6460
    @ibrahimkasim6460 Před rokem +2

    Allah ya rusa bidi'ah, ya Gina sunnah

  • @user-wf8uo8gl3p
    @user-wf8uo8gl3p Před rokem +1

    اللهم أملا الارض مثل الشيخ أبو الفتحى ثانى

  • @user-xf8uc1jz3e
    @user-xf8uc1jz3e Před rokem +1

    الله اكبر مالم ابوالفتحي ساني التجاني ربنا يوفقكم ويسعدكم في الدنيا والآخرة

  • @DaudaMuhammad-lq3cc
    @DaudaMuhammad-lq3cc Před 4 měsíci

    Izala

  • @abubakargarba4583
    @abubakargarba4583 Před rokem

    Masha Allah

  • @haditahiru8858
    @haditahiru8858 Před rokem +2

    Izala Kai nan kowa yafara ganaiku Allah yatona asirinku albarkan annabi

  • @dahiruidris4547
    @dahiruidris4547 Před rokem

    gaskiya sarki zaki bakayin adaalci wallahi.gashi wannan mushirikin yana karyata malami

  • @abdullhadimustfa2366
    @abdullhadimustfa2366 Před měsícem

    Abufatahi Yana karyya da Kona kona

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Muhammad wllh kafadi

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 Před rokem

    Wallahi Abdulfatahi mahaukachi...Kache wanda ya fadi haka kafuri ne..sai ka kafurta ummary futi..dan uwanka ne dan dariqa kuma sufi ne....Allah ya rabamu da son zuchiya

  • @maharazumamman2660
    @maharazumamman2660 Před 11 dny

    Karya kakeyi abulfasadi

  • @microlinegas6583
    @microlinegas6583 Před rokem

    Allah yasaka sayyadi

  • @kamilusani5457
    @kamilusani5457 Před rokem

    Abulfathi ka rabuda shi baya son gaskiya

  • @maharazumamman2660
    @maharazumamman2660 Před 11 dny

    Baka bada amsar ba

  • @hussainsuleman6657
    @hussainsuleman6657 Před rokem

    Abul fatahi yana wawantar da jahilai ne kawai, amma wallahi ba ilimi yake bada wa ba, sai dai shirme. Allah zai tashe ka da duk wanda kayi sharri kayi bayani

  • @alkabousissoufou5676
    @alkabousissoufou5676 Před rokem

    Ahmad yacha duka

    • @hussainsuleman6657
      @hussainsuleman6657 Před rokem

      Wannan abin dariya ne. Abulfatahi ya rikice yana ta cewa ya gama tambayoyin sa

  • @ibrahimkasim6460
    @ibrahimkasim6460 Před rokem +1

    Abujahal ya rikice, sai ihu da kururuwa yake tayi, Allah ya kyauta

  • @abdullhadimustfa2366
    @abdullhadimustfa2366 Před měsícem

    Wannan Tasha le Babu adalci

  • @belloabdulyakeen5825
    @belloabdulyakeen5825 Před rokem

    Wane mutum. Abulfathi wallahi ba ka iyawa da Mallam Ahmad zinatul fata. Ka fi karfin ka. Kuma duniya ta san ba ka amsa tambayoyin sa ba

  • @lawalsambo001
    @lawalsambo001 Před rokem +2

    Wallahi Sheikh Ahmad Al Ilmu Zinatul Fataa Yafi Karfin Wadannan Yaran Wallahi Sai Dai Shehunnan Su Abul Fatahi
    Hhhhhhhh Kaga Yadda Abul Fatahi Ya Koma Zage Zage Saboda Hujja Ta Kare Masa
    Misali
    Karya Kakeyi
    Ko Kuma Kasha Wani Abune
    Za'kayi Karya
    Kaga Hujja Ta Kare Masa Kenan.

    • @bmbbmb4930
      @bmbbmb4930 Před rokem

      Da Alamu Bakaji Abinda Suka Tattaunaba Kokuma Ba Gaskiya Kakenemaba

    • @SamailaHaruna-vr4wo
      @SamailaHaruna-vr4wo Před rokem

      Karyane wallahi salafiyya kafurcine

    • @Idrismkujor
      @Idrismkujor Před měsícem

      Ya kwachi kansa agurin abulfahi tukuna

  • @hussainsuleman6657
    @hussainsuleman6657 Před rokem

    Ina so Abul fatahi da Zinatul fata suyi muqabala fuska da fuska, ba ta waya ba. Wallahi zan iya ranstuwa sai Abulfatahi yayi gumi

  • @siffatunnabiyyis.a.w3506

    Hahaha wai wan Nan ne zai kare izala sai kame kame yake Allah ya kyauta

  • @audumuhammad5818
    @audumuhammad5818 Před rokem

    Wannan shine gorozon yan izala? anji kunyan wallahi

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Shek abdulfatahi yafiqar finka wallhi

  • @mustaphateacher3032
    @mustaphateacher3032 Před rokem +1

    wllh duk me hankali yasan abulfasadi yasha kunya shida sheɗan sarki zaki

  • @hambalihambali7482
    @hambalihambali7482 Před rokem

    Abul Fathi Malan Ahmed basa ankabane

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 Před rokem

    Sai ka kafurta umar futi....

  • @Rabi.u_lnyass_D.A.L
    @Rabi.u_lnyass_D.A.L Před rokem

    Fatahin bau Chi Saurayi baji Shai Ɗanu

  • @jifsoneasywelder7540
    @jifsoneasywelder7540 Před rokem

    Hmmm Toh Ku Yan Zumuncinmu Tv Aeh Kuntonawa Jakin Mahaukacin Yaron'nan Abulfasadi Asiri, Kunfito Da Jahilcinsa Afili Wllh. Kuma Shaik Ahmad Mahmud Ahmad, Kaf Yandariqunnan Naku Na Kasar'nan Wllh Yafiku Sanin Dariqar A Ilmance Zindiqai Mushirikai Kawai.

  • @mustaphakabirsharu7678

    Ahamadu karushe wahabiyyawan duniya mun yaddah Allah yakara mk lfy

    • @yahayagoumbi8340
      @yahayagoumbi8340 Před rokem

      Lalle ku wa'annan kin comment in,ku kin son raina,wai gaskiya ku ke nema koko kare firqa ku ido rufe?to Allah ya shirye ku!Mu ba mu bin wani tijjani,ko Ibn taimiya ko inyass,ko Umar futi,muna tare da malami idan yayi daidai da Allah ko yayi daidai da sunnar annabi,yakin kai mai gabatarwa a wannan zumunci mu TV,kai kaine alkali koko Abulfathi ne alkali koko masu saurare ne Alkalai,da kake cewa idan ya isa a tattauna dashi koko ah ah,nifa ina ganin koda mutun bai kaika karatu ba,ai idan kunka tattauna mutane zasu hukunci idan mutun yakai ka tattauna dashi ko ah ah,haba jama'a dan Allah ku dinga neman gaskiya,ba kafewa akan malamin dariqa ko malamin izala ba,wa yacce ai dariqa ko ai izala?wa yacce addini na?kuna hauka banza

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 Před rokem

    Mahaukachin banza ...

  • @MustaphaMuhammad-mp3mb

    Sarkin Zaki lamarinka babo gaskiya kaanaje yaana kaareta malami baka magana

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 Před rokem

    Yau kuma kana kore dan dariqa...son zuchiya

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Alanguburo koma makaranta

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 Před rokem

    Tofa !!! Yau zakin Izala(Talba) ya Kutso Kai, Amma fa ya sarkafe....

  • @mustaphateacher3032
    @mustaphateacher3032 Před rokem +1

    sarki zaki munafiki ne wllh

  • @usmanusmanumar9908
    @usmanusmanumar9908 Před rokem

    سرك ذاك☆ابو الفتح التجانى الله يقاراو مالم لافيا☆sarki zaki abul fatahi at-ttijani allah yaqarawa malam lpy.

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Ahakan zakakare ibn taimiyya

  • @oumaroufaroukelhadjeissou8537

    Dajin wanan akwai hassada kalma bakonka

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Abdulfatahi attijjani maimaganin wahabiyawa

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Ya sayyadi allah yaqara lfyan goge wahabiyawa makiya annabi

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome Před rokem

    🤣🤣🤣 zinatin fataha kaji kunya ka koma school baka da ilimin kare dan taimiyya kawai ka bada kai.

  • @Idrismkujor
    @Idrismkujor Před měsícem

    Shin ko kunsan izala itache abinda ake kufi da bidi,a?,
    Duk Wanda ya Musa yakawomin Aya ko hadisi dayake nuna Chewa annabi yayi izala.

  • @abusalmamambila992
    @abusalmamambila992 Před rokem

    Ahmad katonawa wahabiyawa asiri

  • @masudmohammed3895
    @masudmohammed3895 Před rokem

    Jahilci gubane ALLAH yakara lafiya malam

  • @SamailaHaruna-vr4wo
    @SamailaHaruna-vr4wo Před rokem

    Ibinitaimiya munafukine zandiki Dan iska

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 Před rokem +1

    Mahaukachin banza...........Shin su jaafar adam dan boko haram ne..kadan dan boko haram yaya yake musu raddi,kuma yaya suka kashe shi........

    • @basharlayilayi3563
      @basharlayilayi3563 Před měsícem

      Yanzu ka yarda yan Boko Haram su suka kashe shi kenan ba yan Darika ba?

  • @DaudaMuhammad-lq3cc
    @DaudaMuhammad-lq3cc Před 4 měsíci

    Izala