Matashin ɗan kasuwar da ya samar wa manoma 18,000 aikin yi

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 1. 07. 2024
  • Aminu Murtala Nyako, matashin ɗan kasuwar da ke samar da aiki ga manoma aƙalla 18,000 ya bayyana sirrin samun nasara a fannin noma a Najeriya da kuma yadda ya samu cimma nasarorin da ya samu.

Komentáře • 8