GA WANI SABON ALBISHIR GA MASU NEMAN AUREN BATURIYA CIKIN SAUKI
Vložit
- čas přidán 24. 01. 2020
- Hausa films Hausa trailer Hausa comedy Hausa songs Hausa movies Hausa music labaran hausa Damben Gargajiya Hausa culture hausa News Hausa History
Kindly follow this link to subscribe: goo.gl/p4wohh
kindly Check Out This playlist: goo.gl/jdggrR
Kindly like our Facebook Page:goo.gl/iFZP5R
Kindly follow us on Twiiter: / hali_dubu
Kindly Visit Our Website: halidubu.com
Visit Us On Vimeo: goo.gl/ydbozr
--
#HaliDubu #HausaMovies #HausaSongs #HausaFilms #HausaComedy #HausaMusic #HausaMusic2018 #Hausa #Arewa #AREWA24 #MentaMusic - Krátké a kreslené filmy
الله يوفقك ان شاءالله
Masha allah allah yayimana zabina alkairi
To ikon allah mi acikin baturiya da za adamou da awre ta sedai in in mousulma ce dama dama
😢😢😢
Wannan gaskiya kafaɗa haka ne
Masha Allah Gaskiya ne
Macha Allah dan ouwa Allah ya biyaka kuma Allah ya chriya mu
Macha allah yayi👏🏾👏🏾
Masha allah yayana yayi kyau
👍👍👍👍👍👍👍👍👍
P 0:19
Hummm
Thank you ✊😁
Kay gané torawa
Masha'Allah
Aslm masha allah
Masha.Allah.labarin.yamini.dadin
Kaji gaskiya Allah yakare Allah yabiya
Aslm bazala munagodiya
Allah yasakad
Allaheri
Allah y saka d alkhairi 🙏
😂😂😂😂
كلامك صحيح الله يختر لنا الي فيه الخير يارب
بارك الله فيك أنت مشتاق إلى المانية؟
Allah kayaye mana tallauci
Amine ya rabbi
Gaskiya abokina itadai tafi allah kairi aduarba
Marsher allahu
Nice one
Munagodiya
Masha Allah, godiya muke da wannan faddakarwa
Wallahi tallahi bawai sankai ba maganar ka gaskiya nai domin
Naka shi kai bada kai sabo duk
Abinda kafa da dan uwa.gaskiya
Allah yasa dai mudace amin.ku..
Ma Abu daya wallahi yakai bata
Min rai yan mata kune.kuma anan
Shawarata agareku abu ukune tak
1dan Allah dan annabi.sl.w.duk wanda
Kukaga yazo gurinku to kuwa kanku
Karatun tanutsu.kuga mai nufinsa
Agareku tin daga farkon zuwansa.
Idan bayodara Alamarinsa kinga yamiki to Alhamdulillah bawai ba dole
Sai kin nuna kai sai mai shiba saboda
Wallahi wani zai iya jiyamiki dadin
Dawani mai halin ma bazai miki shiba
Haka kazalika muma mazan musani
Cewa manzan Allah tsira da amin cin Allah sutabbata agare shi yana cewa
Yaku matasa duk wanda ya isa da yasa kuma yasayar to yayi aure domin
Karekan sa daga dukkanin abin da zai
Kaishi ga halaka Allah yasa mudace
Akar she kuma ina mai bada hakuri
Idan nabakanta wawani amagana ta
Duk wanda yafadi wani abu akai na
Koyayi yunkurin fadi inde yakunshi
Nabatancine akai na wallahi nayafe
Masa duniya da lahiri Alhamdulillah
Allah yasaka
Wlh magarka hk take ka fadi gaskiya
Gaskiyan yayana
Amin
Nima ina son aure baturiya in har zansamu
Gaskia 👍👍👍
Ameeee yarabil alamina
Bawani amfani a ganina🙄🙄
Nidai baturiya nakeso namu mayau dara ne
Amine
Ka kyauta
Habadai abokaina wai meye hakan aikin banza kwai amma da Allah kuyi hakouri su matan tourawa da me sukafinamu
Sounfi Matan mou iya Zaman Aure dan uwa
hmm wasu kedahaka
Wlh abokina hakane muda kenan mune zamu gane abinda kake fada
Nice
Shi Dan Nigeria Alaji inaruwansa kawai Neman mafita suke, ko cikin wuta zata turasma ba da muwarsa bace
Shin maigida kataba samun Wanda tacce Tana sonka?
Sosai ma
🤝🤝🤝🙏🙌👍
Yo ai ni bana ma fatan samun matsala da su idan muka yi auren
BASHIDA WANI ANFANI
Muna godia Dan ' uwa
Bihiya
Good
Bro you don't know what you are talking about marriage is not about religion ka San maganan da zakafada de
Haka yake
🤣🤣🤣👍👍👍👍🤲🤲
gaskiya
zancin banza
Ta Yaya zanyi magana da Kai Ni Kai Nike so
Kamin ganana a Instagram
Ta Yaya zamuyi magana
Aebaki fadamae asalin sunanki na Instagram din ba. Abokina ne muna tare dashi inkinso xanbaki number dinshi
Gaskiya kasan abinda kake ka kuma fadi gaskiya, Allah yasaka maka da alkhairi, kayi dede muna godiya Bazallahi da kyau
Humm ni bandani Lauren baturya ok amafalci🤮🤮🤮🤠🇳🇪 way kai daga wake kassa kake?