Ƙaddara Ko Ganganci: Labarin Bazawara Mai Dambu Episode 8

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Ƙaddara Ko Ganganci: Labarin Bazawara Mai Dambu Episode 8

Komentáře • 55

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Před 9 měsíci +5

    Waini kuna bani mamaki narantse d Allah da ni macene namiji ya dake ni 1 da 2 to billllahillaxi la ilaha illahuwa Ana ukun saina rama Kuma daga nan har saikasan daraja ta sannan Zan kyale Amma wallahi daga ranar nima ba maganar Imani inmunje gaban ANNABI MUHAMMADU ya tantance

  • @ummishuaibuisah8854
    @ummishuaibuisah8854 Před 9 měsíci +3

    Gaskiya Kam wannan komar taki ganganci ne kamar bakisa wahala ba ai wlh bazan koma ba Gara inci gaba da nema inrike kai na wannan bala'i yayi tsanani 😥😭

  • @user-fl2vb4zz7r
    @user-fl2vb4zz7r Před 9 měsíci +5

    Kome na uku ganganci ne

    • @zeezeebo
      @zeezeebo Před 9 měsíci +1

      Na biyun ma ganganci ne

  • @user-rh8wt6rt9d
    @user-rh8wt6rt9d Před 9 měsíci +3

    Wallahi wannan ganganci ne ko a masallaci sai in tare

  • @sakinababa8860
    @sakinababa8860 Před 9 měsíci +2

    Gaskiya akoi ganganci acikin lamuran.
    Ai mutum bai canja halayenshi saide adade ba,ayi ba.
    Nikam ba yanda za,ayi na zauna da kai nasan halinka sannan wai bayan mu rabu kazo kamin dadin baki nakoma.
    Ai annabi ma cewa yayi ba,a cizon mumini sau biyu a rami daya

  • @sumsum3257
    @sumsum3257 Před 9 měsíci +1

    Allah ya saka miki...Allah ya isanki.

  • @abbacaptin
    @abbacaptin Před 9 měsíci +1

    Gaskiya wanan labarin nake. Kema kina da lefi. Msst to na maye..koma wa kuma.. Ke kike Jawa kanki matsala

  • @user-xc5wm9lp3c
    @user-xc5wm9lp3c Před 9 měsíci +1

    Hhhhhm kema sau uku kinakomawo Allah yakyauta kinyi ganganci wlh haba sau uku,, 😭😭

  • @zeezeebo
    @zeezeebo Před 9 měsíci +1

    Kai! Duk da karatunki ki. Kun cika ganganci wallahi. Ai da sai ki daina haihuwa tun daga na farko.

  • @user-sj1jq5vt4t
    @user-sj1jq5vt4t Před 9 měsíci +2

    Allah ya saka maki🥹🥹

  • @Bashir752
    @Bashir752 Před 8 měsíci +1

    Assalamu alekom barkamu dadar natawsayamata❤❤

  • @fatimamuhammedgombe9099
    @fatimamuhammedgombe9099 Před 9 měsíci

    Wlh bakida hankali ai tun Sakin farko yakamata ki kiyayi wannan mutumin amman don jaraba kikakuma komamasa ai dole ya walakantaki don kinnuna Masha makisan kanki ba 🫤

  • @MuhammadSaleh-tg9tr
    @MuhammadSaleh-tg9tr Před 9 měsíci

    Inalillahi wa inailahirajiun😢😢😢 Kai wannan tana bukatar taimako

  • @user-xc5wm9lp3c
    @user-xc5wm9lp3c Před 9 měsíci +1

    😭😭😭😭😭 Allah sarki ruyuwa Allah sakamiki insha Allah Sai Allah yanumasa

  • @hafsatibrahim4853
    @hafsatibrahim4853 Před 9 měsíci +1

    Kai wannan rayuwa Allah mungode maka

  • @user-fq2ps5mx8d
    @user-fq2ps5mx8d Před 8 měsíci

    Gaskiya kin yi gagancin komawa

  • @SaudatuNuhu-kf9bn
    @SaudatuNuhu-kf9bn Před 9 měsíci +1

    Allah sarki! Allah ya saka muku

  • @SaminuShaibu-kw8nb
    @SaminuShaibu-kw8nb Před 9 měsíci +1

    Allah ya tsinewa wannan mugun azzalimi
    😢😢😢😢 allah ya isah insha Allah zaika makomar shi azzalumi 😢😢😢
    Yar uwa insha Allah allah yana tare dake
    Kai wannan rayuwa kai jamaa mi muka maida mata ne wai

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Před 9 měsíci

    Allah y Kara wayace kikoma saikace bake akayiwa cinmutunmcin baya ba wallahi abn takaici saikace shine karshen mazan duniya

  • @user-rh8wt6rt9d
    @user-rh8wt6rt9d Před 9 měsíci +3

    Ba dalilin da zaisa in.koma bare na kara haihuwa..man gyada tabdi

  • @khadijahjibrin4500
    @khadijahjibrin4500 Před 9 měsíci

    Wato ita mace saurin mantuwa gareta. Bata jurewa tayi tsayin daka tayi abinda yadace tayi hukunci dashi. Akwai rauni.

  • @janadriahahmed6186
    @janadriahahmed6186 Před 9 měsíci +1

    YAR UWAR KINYI GANGANCI

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di Před 9 měsíci +1

    Dan Allah dala fm ina son number ku saboda wanan labarin matar nan ya girgiza ni ina a bani number ta

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Před 9 měsíci

    Tabbb kika koma gaskiya ke banza ce har kinmanta wulakancin baya Kai gaskiya bakida basira

  • @CittuMon-np4qe
    @CittuMon-np4qe Před 9 měsíci +1

    😭😭😭😭😭😭

  • @ismailalmustapha6841
    @ismailalmustapha6841 Před 8 měsíci

    😢😢😢😢. Allah ya yakewta

  • @Bashir752
    @Bashir752 Před 9 měsíci +2

    Assalamu alekom rayuwarta tanabatasye❤❤

  • @user-tv8vw7du3b
    @user-tv8vw7du3b Před 9 měsíci +1

    Allah sarki abin tausayi

  • @ayshaaliyu5162
    @ayshaaliyu5162 Před 8 měsíci

    Wannan dai kome Taki na 3 wllh gagaci ne ubawa yace ki koma

  • @MnMn-oy3be
    @MnMn-oy3be Před 9 měsíci +1

    😭😭😭

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 Před 9 měsíci +3

    HABA YAR'UWA KINADA LAIFI GASKIYA...MEYASA KIKA KOMA MASA? HABA ! DAKINYI HAKURI WALLAHI SAI ALLAH YA CANZA MIKI DA MAFI ALKHAIRI....TUN KOME NA FARKO DAKIKAYI GANGANCINE, GASHI KUMA KIN SAKEYIN WANI. DUK ABINDA YAYI MIKI KE KIKA JAWA KANKI. WANNAN DAYA FARA NEMANKI BAI AUREKIBA. KIDUBA DUK LOKACIN DAZA KIJE NEMAN TAIMAKO YANA BAKI, KINSAMU AIKIN KOYARWA...KAMATA YAYI KI NUTSU KIMANTA DASHI AMMA KAWAI DAGA YAZO YAMIKI ZAKIN BAKI SAI KIYARDA. DOLE KIBAWA MUTANE HAUSHI.

  • @ibrahimyakase9855
    @ibrahimyakase9855 Před 9 měsíci +1

    Allah katsine wamaza irinwanna

  • @aishaabdullahi6517
    @aishaabdullahi6517 Před 9 měsíci +3

    Da takoma tabani haushi wlh

  • @user-cl8ho1ht7o
    @user-cl8ho1ht7o Před 9 měsíci +1

    Allah sarki rayuwa😢😢😢😢😢😢😢

  • @khadijahjibrin4500
    @khadijahjibrin4500 Před 9 měsíci +1

    Wannan akwai tsinanne mitsiyaci!. Wlh irinsu ma suna asirce iyayen yarinya da ita yarinyar duk abinda zai mata kaga tana jurewa.

  • @rahmaishaq9570
    @rahmaishaq9570 Před 9 měsíci +1

    😭😭😭Allah sarki rayuwa

  • @mamanislam5017
    @mamanislam5017 Před 9 měsíci +1

    Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un 😭😭😭

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Před 9 měsíci

    Amma dai Allah y kiyashemu da hau dakuma TSAUTSAYI

  • @BMA207
    @BMA207 Před 9 měsíci +1

    Gaskiya da kikasamu dakin haya da hakura kikayi da auren kawai ki tarbiyar da yaranki tunda kinsamu abun yi har zuwa tsawon lokaci kikaga yanda hali zaiyi tukunna, amma kikomawa mashayi kuma maz***ci abun baiyiba

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 Před 9 měsíci +1

    Allah sarki

  • @eshatadam9954
    @eshatadam9954 Před 9 měsíci +1

    First Comment muna godiya

  • @zeezeebo
    @zeezeebo Před 9 měsíci +1

    Sai ki watsa mai yaran shi ki tafi

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 Před 9 měsíci +1

    Innalillahi wa inna ilaihi raju un

  • @maryamdauda2253
    @maryamdauda2253 Před 9 měsíci +1

    Kaddara KO ganganci 😢😂😮😊

  • @creativityenthusiast
    @creativityenthusiast Před 9 měsíci +1

    Kai jama'a 😢😢😢

  • @MdRafi-fh5bo
    @MdRafi-fh5bo Před 9 měsíci +1

    Allah ya 😢😢

  • @MyMy-ox5jr
    @MyMy-ox5jr Před 9 měsíci +1

    😭😭💔😭💔

  • @MnMn-oy3be
    @MnMn-oy3be Před 9 měsíci +1

    allha sakmkie

  • @MuhammadSaleh-tg9tr
    @MuhammadSaleh-tg9tr Před 9 měsíci

    Inalillahi wa inailahirajiun😢😢😢 Kai wannan tana bukatar taimako

  • @CittuMon-np4qe
    @CittuMon-np4qe Před 9 měsíci +1

    😭😭😭😭😭😭

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 Před 9 měsíci +1

    😢😢😢😢

  • @user-zr6pc4bg7z
    @user-zr6pc4bg7z Před 9 měsíci +1

    😭😭😭

  • @user-cy7tz9fk4v
    @user-cy7tz9fk4v Před 9 měsíci +1

    😢😢😢

  • @aishazanna6017
    @aishazanna6017 Před 9 měsíci +1

    😭😭