Dala FM Kano
Dala FM Kano
  • 4 352
  • 3 851 066

Video

Al'ajabi: Kasuwar samun miji ko mata a China
zhlédnutí 166Před 22 hodinami
Al'ajabi: Kasuwar samun miji ko mata a China
Kaddara Ko Ganganci 04-09-2024: Labarin Bazawara Mai Jin Dadi Episode 3
zhlédnutí 1,9KPřed 2 hodinami
Kaddara Ko Ganganci 04-09-2024: Labarin Bazawara Mai Jin Dadi Episode 3
Hangen Dala 03-09-2024 tare da Ahmad Rabi'u Ja'in
zhlédnutí 60Před 2 hodinami
Yayin da kamfanin mai na kasa NNPCL ya bayyana karin farashin lita, mabiya jam'iyyar PDP na cewa dama sun san za'a rina. Batun dauki dai-dai da APC ke yiwa jam'iyyar NNPP a Kano na cigaba da yamutsa hazon siyasar jihar. Jagoran Kwankwasiyya na kasa sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bada umarnin yin masalaha a batun takarar shugabancin kananan hukumomi. Duka ta cikin shirin hangen dala na yau Talat...
Baba Suda 03-09-2024 tare da Maryam Ahmad Alin Manzo
zhlédnutí 105Před 2 hodinami
Al'ummar yankin Dorayi sabon titi na cigaba da kokawa kan matsalar lalacewar titin sabon titi, dangane da yadda ake samun tsaiko a yayin hucewa saboda kwazazzabai da ramuka Shi kuwa wani da ake zargi da kwacen waya anyi zargin baya kwatar ta Maza sai mata Hizba ta kama wata mota kirar j5 makire da giya akan titin zuwa Zaria Duka ta cikin Shirin baba suda tare da Maryam Ahmad Alinmanzo
Labarin Wasanni tare da Husna Sulaiman Danladi
zhlédnutí 96Před 2 hodinami
Labarin Wasanni tare da Husna Sulaiman Danladi.
Hangen Dala 02-09-2024 tare da Muzammil Ibrahim Yakasai.
zhlédnutí 98Před 4 hodinami
Mabiya jam'iyyar APC na cigaba da martani kan masu kalubalantar sanata Barau Jibrin game da batun dauki daidai da yake yiwa jam;iyyar NNPP Batun zabukan kananan hukumomi na ci gaba da daukar hankalin siyasar Kano, wanda tuni wasu kantomomi suka kaddamar da bukatar neman kujerar shugabancin Duka dai ta cikin shirin hangen Dala na litinin 02-09-2024
Baba Suda 02-09-2024 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki
zhlédnutí 136Před 4 hodinami
An gano cewa wata mata Khadija Damusa 'yar Bauchi, ita ce ta ke bai wa 'yandaba da barayi asirin da suke amfani da shi wajen yiwa mutane barna 'yansanda a Kano sun kamo sarkin aljanu, har ma mai magana da yawun rundunar ya gwada neman auren 'yar sarkin aljanun, sun dan taba zance. Hukumar gidajen ajiya da gyaran hali a Kano ta ce gidajen sun cika, don haka zata daina karbar masu laifi daga kotu...
Labarin Zuciya 03-09-2024 tare da Karimatu Abdullahi Maikano
zhlédnutí 80Před 4 hodinami
Labarin Zuciya 03-09-2024 tare da Karimatu Abdullahi Maikano
Kaddara Ko Ganganci 03-09-2024: Labarin Bazawara Mai Jin Dadi Episode 2
zhlédnutí 2,1KPřed 4 hodinami
Kaddara Ko Ganganci 03-09-2024: Labarin Bazawara Mai Jin Dadi Episode 2
Ya kamata duk sha'irin da ya rubuta kasida ya kai a tace masa - Sakina Abdullahi
zhlédnutí 108Před 4 hodinami
Ya kamata duk sha'irin da ya rubuta kasida ya kai a tace masa - Sakina Abdullahi.
Kaddara Ko Ganganci 02-09-2024: Labarin Bazawara Mai Jin Dadi Episode 1
zhlédnutí 2,8KPřed 4 hodinami
Kaddara Ko Ganganci 02-09-2024: Labarin Bazawara Mai Jin Dadi Episode 1
Labarin Zuciya 02-09-2024 tare da Karimatu Abdullahi Maikano
zhlédnutí 125Před 4 hodinami
Dala FM Muryar Zamani mai yada shirye-shiryenta a kan mita 88.5 a zangon FM da ke birnin Kano. Daya daga cikin rukunin tashoshin Freedom Radio Group. Kuna iya bin mu ta internet a dalafmkano.com ko a kafafen sada zumunta a Dala FM Kano.
Ɗaurin Ɓoye 31-08-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai
zhlédnutí 1,2KPřed 9 hodinami
Ɗaurin Ɓoye 31-08-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai
Duniya Labari na ranar Lahadi 01-09-2024: Tattaunawa da mahaifiyar dan amarya
zhlédnutí 229Před 9 hodinami
Duniya Labari na ranar Lahadi 01-09-2024: Tattaunawa da mahaifiyar dan amarya
Ɗaurin Ɓoye 31-08-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai
zhlédnutí 370Před 9 hodinami
Ɗaurin Ɓoye 31-08-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai
Duniya Labari na ranar Asabar 31-08-2024: Sharhin Labarin Matashi Ɗan Amarya Episode 1
zhlédnutí 199Před 12 hodinami
Duniya Labari na ranar Asabar 31-08-2024: Sharhin Labarin Matashi Ɗan Amarya Episode 1
Baba Suda 30-08-2024 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki
zhlédnutí 278Před 12 hodinami
Baba Suda 30-08-2024 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki
Hangen Dala 30-08-2024 tare da Ahmad Rabi'u Ja'en
zhlédnutí 68Před 12 hodinami
Hangen Dala 30-08-2024 tare da Ahmad Rabi'u Ja'en
Idan na zama shugaban karamar hukumar Makoda zan kawowa yankin ci gaba - Samir Sunusi Koguna
zhlédnutí 55Před 12 hodinami
Idan na zama shugaban karamar hukumar Makoda zan kawowa yankin ci gaba - Samir Sunusi Koguna
Baba Suda 29-08-2024 tare da Maryam Ahmad Alin Manzo
zhlédnutí 198Před 14 hodinami
Baba Suda 29-08-2024 tare da Maryam Ahmad Alin Manzo
Hangen Dala 29-08-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai
zhlédnutí 88Před 14 hodinami
Hangen Dala 29-08-2024 tare da Muzzammil Ibrahim Yakasai
Ya kamata matasa su san kalmomin da bahaushe ya aro a wasu yarukan - Abdul-qashir Labaran Koguna
zhlédnutí 76Před 14 hodinami
Ya kamata matasa su san kalmomin da bahaushe ya aro a wasu yarukan - Abdul-qashir Labaran Koguna
Labarin Zuciya 29-08-2024 tare da Karimatu Abdullahi Maikano
zhlédnutí 128Před 16 hodinami
Labarin Zuciya 29-08-2024 tare da Karimatu Abdullahi Maikano
Baba Suda 28-08-2024 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki
zhlédnutí 272Před 16 hodinami
Baba Suda 28-08-2024 tare da Ibrahim Abdullahi Soron Dinki
Hangen Dala 28-08-2024 tare da Ahmad Garzali Yakubu
zhlédnutí 80Před 16 hodinami
Hangen Dala 28-08-2024 tare da Ahmad Garzali Yakubu
Al'ajabi: Zakara mara kai tare da Aisha Tukur Fagam
zhlédnutí 368Před 16 hodinami
Al'ajabi: Zakara mara kai tare da Aisha Tukur Fagam
Baba Suda 27-08-2024 tare da Maryam Ahmad Alin Manzo
zhlédnutí 114Před 19 hodinami
Baba Suda 27-08-2024 tare da Maryam Ahmad Alin Manzo
Hangen Dala 27-08-2024 tare da Ahmad Rabi'u Ja'en
zhlédnutí 62Před 19 hodinami
Hangen Dala 27-08-2024 tare da Ahmad Rabi'u Ja'en
Labarin Wasanni tare da Husna Sulaiman Danladi
zhlédnutí 105Před 19 hodinami
Labarin Wasanni tare da Husna Sulaiman Danladi

Komentáře