Amfanin namijin goro ga lafiyar ɗan'adam

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • "Bincike ya nuna cewa namijin goro ba ya ƙara wa namiji ƙarfin kuzari" in ji Dakta Auwal Musa.
    Likitan wanda ya ƙware a fannin kula da cin abinci ya bayyana mana abubuwa shida da ya kamata duk mai cin namijin goro ya sani da kuma yadda ya kamata ya yi amfani shi.

Komentáře • 20