Shara'ar Hafsat Chuchu ta canja salo/ Ashe mahaifin Ramlat babban malamin Addini ne?

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 31. 03. 2024

Komentáře • 27

  • @Rabiatu308
    @Rabiatu308 Před 4 měsíci +3

    Allah yashiriyeta

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 Před 4 měsíci +1

    Allah sarki yarinya bikisan me ake nupi da wutar jahannama ba but lokacin da kika mutu zaki bawa kanki da kanki labari

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi Před 4 měsíci +2

    Subhanallah, Allah ya shiryat damu😢

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 Před 4 měsíci +1

    Gaskiya Yanko videon akayi , gatsefa take ma wani,

  • @JamilaPanda
    @JamilaPanda Před 4 měsíci +1

    Allah ya shirya mana zuri'a

  • @user-jt5di7ve9k
    @user-jt5di7ve9k Před 4 měsíci +1

    Allah sarki

  • @LADIMUHAMMADINUWA
    @LADIMUHAMMADINUWA Před 4 měsíci

    Allah ya shirya Mana zuri'a amin

  • @abbanakwalla4590
    @abbanakwalla4590 Před 4 měsíci +1

    Akwai allah shikuma allah baya bacci

  • @abdulabubakar4891
    @abdulabubakar4891 Před 4 měsíci +1

    Ai na shiga ban dauka ba baya fidda barawo, in ba kira Mai ya kawo gawayi? Allah dai ya kyauta.

  • @PrincessFeenarh-xb4tv
    @PrincessFeenarh-xb4tv Před 4 měsíci

    Subhanallah Allah ya shirya mana zuri'a

  • @LadifaSalisu-qg5ns
    @LadifaSalisu-qg5ns Před 3 měsíci

    Allah ya shirya

  • @user-ti6kn7ld5v
    @user-ti6kn7ld5v Před 2 měsíci

    allah yakeyayi

  • @ibrahimahmad11133
    @ibrahimahmad11133 Před 4 měsíci +1

    Useless leaders

  • @ChirazChiraz-cs4nk
    @ChirazChiraz-cs4nk Před 3 měsíci

    😮😮😮😮😮

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv Před 4 měsíci

    Subhanallahi

  • @yarankanokids5527
    @yarankanokids5527 Před 4 měsíci

    Amman idan harsaikin auri wata idan zaa aureki tome zai hana ki auri uwarki kinga ae zatafi dadi ko kanwar uwarki

  • @adamuahmadu9806
    @adamuahmadu9806 Před 4 měsíci +2

    Mummunis

  • @dadimeboda
    @dadimeboda Před 2 měsíci

    Baki ke yanka wuya wlh gatse tayi abun ya zama wutar daji

  • @user-mg1fg2sh6d
    @user-mg1fg2sh6d Před 4 měsíci +1

    Hey

  • @bosamarketbosamarket1110
    @bosamarketbosamarket1110 Před 4 měsíci +1

    To inaruwammu ai annabi nuhu annabin ALLAH ne amman kan ,ana kafiri.tajechan zatahadu da fushin ALLAH ba idan batatuba

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 Před 4 měsíci +4

    Wallahi Kuma masu tashoshinnan Kuma bani mamaki , sabida Kuna temakawa wajen Kara samun sunan da yan iskan yarannan sukeyi , yanzu miye abun bamu labarin wata ramlat, waya damu da ita ko Kuma yakeson yasanta, ai wannan ba labari bane Kara tallatata kayi, Amma labarin Maryam cucu ai labari da mutane sukeson suji, yanzu BBC hausa ko DCL ko Wani babban gidan jarida zasu kawo labarin wata ramlat, Amma Ku meyasa kuke mana haka Wai, mafi yawan fitsararrun yarannan wallahi awajenku muke jinsu, Dan Allah ya kamata ku gyara

  • @ALIYUABDULLAHIIBRAHIM-ih2xz
    @ALIYUABDULLAHIIBRAHIM-ih2xz Před 2 měsíci

    JAKA BANZA

  • @HassanGombetv
    @HassanGombetv Před 2 měsíci

    😂😂

  • @JoyNene-us4fx
    @JoyNene-us4fx Před 3 měsíci

    Nice

  • @hassanharuna5640
    @hassanharuna5640 Před 3 měsíci

    Kadawo seti, bakayi bincikeba kashafa mana kashin kaza. Toh kawarware kanka da sharin da kayi wa kasarmu. Ko arnar Ghana basa yiwa Allah fito nafito....