Adam A Zango zai sake yin aure yana neman addu'a/ Fina-finan Kannywood sun dawo da harkar daba

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 09. 2024

Komentáře • 14

  • @user-fr5kb2bt3l
    @user-fr5kb2bt3l Před 5 měsíci

    Allah ya sa ayi bisa so annabi Muhammed s w a azango ni masoyikana da ga Côte d'Ivoire 'mai je suis nigerien

  • @lamibarka6792
    @lamibarka6792 Před 5 měsíci

    Allah ya hada da Nasifa, Because she is a true lover.

  • @Menahafk87
    @Menahafk87 Před 5 měsíci +1

    Subhanallah kuma mai ilimi ne Daga gani allah ya shirye ka 😢

  • @MabaroukaKanta-gx5eu
    @MabaroukaKanta-gx5eu Před 5 měsíci

    Kaji tsoron Allah bawan Allah dan kay bakasan karshan taka rayuwarba. Adamu Allah baka mace ta gari kuma ta har abada

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv Před 5 měsíci

    Subhanallahi

  • @user-jj7kr3yz1y
    @user-jj7kr3yz1y Před 5 měsíci

    Allah yasa idankayi yazamo mutukaraba bawanda Ke fatan yanakirga aure Imma najine ki mace Amma Idan arucetake akadarrar bawanda ka Iya Dan uwa zamutayaka DA Adu a

  • @nanahumairamuhammad7835
    @nanahumairamuhammad7835 Před 5 měsíci

    ALLAH YA YIMAKABI MY SON IN SHA ALLAH DAKAWANNAN ZAKADACE DA ALLAH ZAISA NASAMU LAMBAR MAHAIFIYAR KA DANAYIMAGANA DAETA AMMA TADAGE ALBARKAR WANNAN WATA DUNA BABU WACE ADDUWAR MAHAIFIYARSA BAZATAYI TASIRIBA NIMA ZANTAYAKA MY SON ALLAH DAGAWANNAN SAIKABARI KO GAREKA KUGARETA AMEEEEEN YAYAIYU YAQAIYUM BIRAHAMATIKA ASTAGISU

  • @nanahumairamuhammad7835
    @nanahumairamuhammad7835 Před 5 měsíci

    WALLAHI QARYA YAKEYI YANAYINE DAN ANKAMASA ALLAH YASHIRYEMU DIKA

  • @abdoullahielhadji3203
    @abdoullahielhadji3203 Před 5 měsíci

    Saboda Kai dan film ne shi ya sa ba ka samu mata mai aminci😂

  • @habibasharif4426
    @habibasharif4426 Před 5 měsíci

    Allah Ya baka mace ta gari. Gaskiya dai akwai gudunmuwar fina-finai akan wannan harkar ta yan Daba

  • @NafeesaMB-fh3yp
    @NafeesaMB-fh3yp Před 5 měsíci

    Lokacin da suka raba notice ,ba wanda ya kai report ?kawai sukayi shiru, suka fito din kuma
    Hummmm

  • @ibrahimahmad11133
    @ibrahimahmad11133 Před 5 měsíci

    .ance kuba mutanefatawa.sumallaki makami.haka kawai ku zaina kara zube

  • @malaajitldanbaba5200
    @malaajitldanbaba5200 Před 5 měsíci

    Koma

  • @Menahafk87
    @Menahafk87 Před 5 měsíci

    Subhanallah kuma mai ilimi ne Daga gani allah ya shirye ka 😢