DAGA BAKINKA SHOW TARE BELLO HABIB GALADANCI ( DAN BELLO )

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024

Komentáře • 102

  • @saidmansurlawan-jw2og
    @saidmansurlawan-jw2og Před 9 dny +7

    Me Anfanin Sounds din Shirmene ai kwatakwata wallahi gwara a daina sawa kurum dan Shine Al umma zasu dinga sawa Wallahi

  • @sabiruabdulaziz259
    @sabiruabdulaziz259 Před 5 dny +1

    Ma sha Allh dan bello naji dadi sosai about this your business pattern God bless you wlh❤

  • @yushauabdulkarim5556
    @yushauabdulkarim5556 Před 28 dny +7

    Dan Bello yafi karfin wannan tattaunawar ta shirye, akwai abubuwa masu muhimmanci da ya dace ka tattaunawa da Da Bello domin mutane su samu wayewa da sanin cewa yan siyasa ba abin yarda bane amma sai ɓata mana lokaci kake yi, so idan kana hira da mata kuyita wasa da dariya this is really an important personality

    • @aishaabdullahi1147
      @aishaabdullahi1147 Před 2 dny

      My thoughts exactly he didn't ask important questions at all , though it's not his fault bashi da wannan training din asking questions that will benefit us all

  • @USMANSHUAIBU-vv3og
    @USMANSHUAIBU-vv3og Před 3 měsíci +4

    Wallahi inayinka Dr Dan Bello
    Inamaka fatan alkairi

  • @SmilingCherryDumplings-pj9xb

    Allah ya kara basira danbello

  • @HamzaNanafareeda-oy3wx
    @HamzaNanafareeda-oy3wx Před 6 měsíci +7

    Ma sha Allah inason inga matashi mai son dogaro dakai da kuma son ci gaban al'ummar sa wannan irin su akeso

  • @NiimatulaTijjani
    @NiimatulaTijjani Před 9 dny +3

    Inaso Dan bello da aure wlh Abdul ❤❤

  • @mamyargatatv6995
    @mamyargatatv6995 Před 4 dny

    Allah Ya kara Daukaka Ubangiji Ya kara baka kariya a rayuwarka Dan Bello ❤

  • @talhaabubakar3290
    @talhaabubakar3290 Před 3 měsíci +3

    I swear yana tambayar shi about arewa musicians DJ AB came to my mind sai kuma kawai ya fara daa so samu ne😂

  • @SmilingCherryDumplings-pj9xb

    i love what dan bello they do

  • @SouleyIde-eb9ib
    @SouleyIde-eb9ib Před 5 měsíci +2

    Gaskia yao kayi babban kamu😂😂dan bello bakaramin dan iskabane🙏❤️❤️❤️❤️

  • @UmarMuhammad-il3mx
    @UmarMuhammad-il3mx Před 5 dny

    Slm Allah yakara basira

  • @nurahamza8746
    @nurahamza8746 Před měsícem +2

    Ilimi duniyane danbello yanunawa abdool gaya bambanci gogewa a rayuwa

  • @abubakarabduljalal4742

    Dan Bello yakamata katsaya akan gaskia .inma sun kasheka shahada kayi rayuwar dunia nawa take kowa seayatafiiii lahira xamuhadu

  • @Minalusman-ck9it
    @Minalusman-ck9it Před 8 dny

    Dan Bello Allah yabada sa a ya tsareka sharin masu sharee allahumma ameen,

  • @BallahAdamu-ej8es
    @BallahAdamu-ej8es Před 7 dny

    Allah dan bello mugun mai basira ne wllh

  • @AlkasimMuntari
    @AlkasimMuntari Před 3 dny

    Allah yakara basira

  • @samiradauda7718
    @samiradauda7718 Před 6 měsíci +2

    Muryar shi tana kama da wannan mutumin me karatun hausa novel a freedom Radio

  • @MusaLawal-ix9rn
    @MusaLawal-ix9rn Před 6 měsíci +3

    Allah ya qara daukaka 👌🏿

  • @algoniaboubakar293
    @algoniaboubakar293 Před 6 měsíci +4

    صلوا على النبي الكريم

  • @user-lx9nv9sf7k
    @user-lx9nv9sf7k Před měsícem +1

    ماشاء الله تبارك الرحمن
    ❤👍 الله يبارك فيك يارب

  • @muktaradamu7428
    @muktaradamu7428 Před 5 měsíci +4

    Dan Bello my Man…

  • @user-wx4kn8di2p
    @user-wx4kn8di2p Před 2 dny

    Allah ya jazamani

  • @auwalulawan4644
    @auwalulawan4644 Před 2 měsíci +1

    Gaskiya inayin dan Bello

  • @user-ow4xq8iy2c
    @user-ow4xq8iy2c Před 6 měsíci +2

    Abdul gaya Allah ya qara basira🙏

  • @Isaayouba
    @Isaayouba Před 8 dny

    Merci dan bello

  • @mommynyasmeen6892
    @mommynyasmeen6892 Před 6 dny

    Masha Allah

  • @user-ck3lj1kj9z
    @user-ck3lj1kj9z Před 7 dny +1

    To shi yaje can inda Dan belle n yake kokuma shi Dan bellon ne yazo Nigeria?

  • @fateemaabdulkadir3270
    @fateemaabdulkadir3270 Před 22 dny +4

    Gaskia Abdul Gaya ka dunga cire wannan sound din yana bata Shirin domin yana hana mutum yaji interview din sosae

  • @myahyatv1783
    @myahyatv1783 Před 13 dny +2

    Dan bello irin mutanen da idan ka zauna dasu zaka kwashi ilimi mai tarin yawa ta fuskar iya magana, mu'amala da sanin yadda zakayi wasu al'amuran wanda zasu qarar da kai masu tarin yawa.

    • @ummuabdullaah7823
      @ummuabdullaah7823 Před 13 dny

      Bashi da girman kai ne gaskiya dan badan haka ba ba zai zo wannan shirirtar ta Abdul Gaya ba

  • @Khaly-Boy
    @Khaly-Boy Před 14 dny +7

    Na yi mamaki ma da Ɗan Bello ya tsaya ya yi wannan tattaunawar. Guy ɗin be iya tambaya ba be san me ya kamata ya tambaya ba.
    Ga shi ka cika background sound ɗin yana destructing me kallo.

  • @SaniIbrahim-bd4gk
    @SaniIbrahim-bd4gk Před 5 dny

    Aslmameen❤️🙏👍❤️❤️

  • @umarmuhd400
    @umarmuhd400 Před 6 měsíci +3

    Masha allah

  • @user-qm5nr4lj8o
    @user-qm5nr4lj8o Před 6 měsíci +2

    Allah ya taimaka Abdul qaya

  • @MurjaMaikudi-fn3nv
    @MurjaMaikudi-fn3nv Před 5 měsíci +2

    Wow you are so handsome

  • @ZainabhassanAbbas
    @ZainabhassanAbbas Před 8 dny

    Gaskiya kayi wasa da tambayo yi masu anfani Amma baka yi ba sai wani zancen mata kannywood kake mar , Mutum Wanda yasan Mai yake

  • @Khady777
    @Khady777 Před měsícem +10

    Intelligent personality. I like sahura she's decent,she always say Salam alaikum in her videos. That's interesting

  • @ajebofireonice6346
    @ajebofireonice6346 Před 7 dny +1

    Nasan Aran abdul yanacewa damashine amatsayin Dan bello😂

  • @mtiumiuo6054
    @mtiumiuo6054 Před 7 dny

    ❤❤❤❤

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani Před 10 dny +1

    Very good ✨

  • @djsabanahausatv7412
    @djsabanahausatv7412 Před 11 dny

    Gaskiya dan bello interlegent ne wlh

  • @asiyayero7113
    @asiyayero7113 Před 5 měsíci +2

    Abdoul kafadamishi yana burgeni please 😊

  • @FATIMAABDULLAHI-yb1cm

    Hmmm,abdul gaya gsky baka iya interview ba haryanzu,sbd abunda yakkamata kitambaya to bashine kake tambayaba se zallan shirme😂

  • @mrmd3258
    @mrmd3258 Před 3 dny

    Kukuyi amfani da Ai artificial intelligence

  • @mudassirahmedyusuf7260
    @mudassirahmedyusuf7260 Před 6 měsíci +3

    Saura nika

  • @FATIMAALHAJIBUNU-tk3nz

  • @Awala1212
    @Awala1212 Před 5 měsíci +2

    acire back ground sounds dinnan

  • @user-nd2zj7kh2f
    @user-nd2zj7kh2f Před 6 dny

    Don Allah abdool ya za ayi inaso inyi joining kasuwar dan bello sbda siya da siyarwa kma bn san ta Inda zan fara b, a taimaka min plz🙏

  • @muhdsaniharith3702
    @muhdsaniharith3702 Před 6 měsíci +2

    Up gunners💪

  • @sultantv9067
    @sultantv9067 Před 10 dny

    Ga dama kasamu Abdoul gaya amma kayi wasa da ita. Abubuwan da yakamata katambayeshi baka tambayaba

  • @fatihuhassan9427
    @fatihuhassan9427 Před 6 měsíci +3

    nawa zaka biyani kayi interview dani😅😅

  • @fatimamatori8457
    @fatimamatori8457 Před 5 dny

    Please ka bar saka background sound haka ana hira. Totally wrong

  • @adnanbaffa7964
    @adnanbaffa7964 Před 6 měsíci +4

    Waye camera man dinsa

  • @mtiumiuo6054
    @mtiumiuo6054 Před 7 dny

    Lfylaualhamalillahi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @auwalmuhammadsalisu1175

    Haba abdool abunda mutane suke jira katambaye shi bashi ka tambaye shiba

  • @Hassan_vibes
    @Hassan_vibes Před 8 dny

    Sahura❤🎉

  • @Khadijasarakitv
    @Khadijasarakitv Před 4 měsíci +1

    Lallai dai kam 😂🎉

  • @user-tt9ln3jz1e
    @user-tt9ln3jz1e Před 9 dny

    Ewalla😂muryassa, kamar, ta Ahmad isah allah yakara, basira❤

  • @samailalawal2690
    @samailalawal2690 Před 6 měsíci +4

    😂😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉😂😂😂😂

  • @shamsiyyausman8802
    @shamsiyyausman8802 Před 6 měsíci +5

    Yace ya daina Kallon hausa film ina yasan baba dan audu 😂

    • @ABDOOLGAYATV
      @ABDOOLGAYATV  Před 6 měsíci +1

      Ai dan Audu ba iya film din hausa yake ba kuma ae shi ana iya sa abunda tunda yana comedy

    • @shamsiyyausman8802
      @shamsiyyausman8802 Před 6 měsíci

      @@ABDOOLGAYATV Sunan dan audu a labarina aka samai sunan kuma sunan kai tsaye ya kira in baya kallo ina yasan sunan shi baba dan audu

    • @yusufsarki9663
      @yusufsarki9663 Před 6 měsíci

      This📌

    • @abdul-basidsaadanbantaje5392
      @abdul-basidsaadanbantaje5392 Před 6 měsíci

      Baba Dan Audu ai ko daga bakin Mutane za ka ji sunna... Ni ba na kallon Labarina, amma daga bakin Mutane na san sunan BABA DAN AUDU din; Though na sanshi da jimawa tun finafinan baya.

    • @shamsiyyausman8802
      @shamsiyyausman8802 Před 6 měsíci

      @@abdul-basidsaadanbantaje5392 Aa fa ai yadda yayi magana nan yana kallo ne

  • @user-lx9nv9sf7k
    @user-lx9nv9sf7k Před měsícem +1

    نبغاك انت قومنه كانو

  • @user-bx1qg9fu5o
    @user-bx1qg9fu5o Před 9 dny

    ❤❤❤

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 Před 6 měsíci +3

    😁😁😁

  • @samailalawal2690
    @samailalawal2690 Před 6 měsíci +3

    Kai Abdul real madrid fa ta wuce tinaninka fa 😂😂

  • @suhailaabdulhameed
    @suhailaabdulhameed Před 9 dny

    Kaskiya dan bello baya da girman kai

  • @hauwausalisuisah3761
    @hauwausalisuisah3761 Před 9 dny

    yanxu haka tattaunawar ta kare ba wani abu mai mahimmanci da ka tambayeshi

  • @BilkisuLawanzubair
    @BilkisuLawanzubair Před 9 dny

    🎉

  • @SakeenatKaber-tm8vb
    @SakeenatKaber-tm8vb Před 4 měsíci +1

    Slm dan allah inasan dan bello yaban nombersa

  • @D.KMAISUBURBUDATV
    @D.KMAISUBURBUDATV Před 3 měsíci +2

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @muhdsaniharith3702
    @muhdsaniharith3702 Před 11 dny

    Up Gunners

  • @fatimaalhajiidikofamataidi1608

    😂 ماشاءالله

  • @AMMARAAMHOT-hd7ln
    @AMMARAAMHOT-hd7ln Před 2 měsíci +1

    ❤❤😂

  • @AissatouAssatou-wl8sk
    @AissatouAssatou-wl8sk Před 6 měsíci +4

    😂😂😂

  • @user-nm6os6wt5g
    @user-nm6os6wt5g Před 5 měsíci +2

    Bagijen Banxa ai baka iya comedy ba kokadan

  • @naziefiabubakar2067
    @naziefiabubakar2067 Před 3 dny

    All the questions are useless once mtsw

  • @BA_SO_BA_NE
    @BA_SO_BA_NE Před 6 měsíci +5

    Wai meye amfanin memaita background sounds in nan? At all background sounds in yana too much

    • @A_Guraza-sound-studio
      @A_Guraza-sound-studio Před 6 měsíci +1

      Shine instrumental din studio nasa haka ake ba a chanja sound😂

    • @BA_SO_BA_NE
      @BA_SO_BA_NE Před 6 měsíci

      @@A_Guraza-sound-studio yo Yana bata shirin gasky

    • @drumarmaggie7581
      @drumarmaggie7581 Před 6 měsíci +1

      Gsky dai yakamata a rage shi yana hanamu jin magana sosai

  • @user-qn5ew7xm6v
    @user-qn5ew7xm6v Před 6 měsíci +2

    Avdool gaya phone store 🏬

  • @اوليمحمد
    @اوليمحمد Před 6 dny +1

    😂

  • @nasiradam6622
    @nasiradam6622 Před dnem

    Abdul you're not professional at all pls go and upgrade your self

  • @user-ow4xq8iy2c
    @user-ow4xq8iy2c Před 6 měsíci +2

    Abdul gaya Allah ya qara basira🙏

  • @makiabdou-pb7qw
    @makiabdou-pb7qw Před 10 dny

    ❤❤❤❤

  • @adnanbaffa7964
    @adnanbaffa7964 Před 6 měsíci +3

    Waye camera man dinsa

    • @ABDOOLGAYATV
      @ABDOOLGAYATV  Před 6 měsíci

      Maiya faru

    • @adnanbaffa7964
      @adnanbaffa7964 Před 6 měsíci

      @@ABDOOLGAYATV ka tambaya mini shi kace waye yakai daukarsa a cemara