DAGA BAKINKA SHOW TARE DA RAHMA SAIDU

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024

Komentáře • 127

  • @musaabdullahimusa5426
    @musaabdullahimusa5426 Před 7 měsíci +8

    Masha Allah ♥️ tanada fara a sosai Allah ya albarka ci rayuwarta yabata miji nagari ❤

  • @MasoyiMasoyiNaAnnnbi
    @MasoyiMasoyiNaAnnnbi Před 2 dny

    Masha Allah gaskiya tanada raha Allah ya yi wa rayuwa Albarka ❤i miss You toh

  • @AdamuHaruna-q8f
    @AdamuHaruna-q8f Před 6 měsíci +1

    Gaskiya ban taba ganin interview Wanda ya birgeni kamar wannan ba nadade Banga mace mai fara a Kamar RAHAMA SA'ID BA GASKIYA INA MATA FATAN ALKHAIRI ❤

  • @khadijaabdullahiharuna9525
    @khadijaabdullahiharuna9525 Před 7 měsíci +9

    Yawan dariya tana kawo mutuwar zuciya inji bakin da baya karya

  • @MakkhaMakkha-wx6uz
    @MakkhaMakkha-wx6uz Před 7 měsíci +6

    wllh kina burge ni amma dariyar ki tayi yawa ki kama kan ki dan allah ke mace ce ba kyau

  • @SalisuAbubakr-dg3wp
    @SalisuAbubakr-dg3wp Před 6 měsíci +1

    Ban taba ganin yarinyar data burge ni kamar rahama saidu ba duk social media yarinyar akwai dariya akwai bada dariya.isonki sosai❤😂😂❤❤❤❤❤

  • @mujaheed_unique
    @mujaheed_unique Před 7 měsíci +6

    Ke Wawuya badariya muka zojibah
    Abdul kadena dakko mana irin sha
    Sha sharnan

  • @karaduaexclusivetv1946
    @karaduaexclusivetv1946 Před 7 měsíci +3

    Nice oga Abdul

  • @nassirounass607
    @nassirounass607 Před 7 měsíci +5

    😮😮Kam anya wanan za'ayi sirri da ita ko

  • @LaminouSani-fr1tu
    @LaminouSani-fr1tu Před 9 dny

    Gaskiya tabar gene❤❤❤❤❤

  • @aabdulatifuzakari1496
    @aabdulatifuzakari1496 Před 7 měsíci +3

    abdool kagayamata ina ƙaunar ta wlh SO sai😍

  • @hauwauadamualkali9906
    @hauwauadamualkali9906 Před 24 dny

    your so Smart but dariyarki tayi yawa pls kirage

  • @user-wj4kc7sf9f
    @user-wj4kc7sf9f Před měsícem

    wow

  • @NuradianiHassna
    @NuradianiHassna Před měsícem

    Mashalla hhh

  • @Phateemartothman
    @Phateemartothman Před 2 měsíci

    Wlh drynk yn bn dry ssai😂😂😂

  • @musaedrees157
    @musaedrees157 Před 7 měsíci +1

    Marasa lpyr mu nagida da asibiti Allah yabasu lpy

  • @AminaabdussalamYahya
    @AminaabdussalamYahya Před 7 měsíci +3

    Allah yakawo Yardda zaki koma ❤

  • @faridaumar4896
    @faridaumar4896 Před 7 měsíci +2

    💔💔💔babu kamun kai
    Allah yashirya mana

  • @user-hh6sr2pw5i
    @user-hh6sr2pw5i Před 7 měsíci +1

    Bari intayaki 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @najeebwasagu5885
    @najeebwasagu5885 Před 7 měsíci +1

    Dariya haka babu class wallahi

  • @aashehu
    @aashehu Před 7 měsíci +2

    She is always laughing 🤣🤣🤣🤣

  • @user-qt9px4st9c
    @user-qt9px4st9c Před 7 měsíci +2

    Anya iskokai gareta ko Abdul gaya

  • @jabiralmustapha7581
    @jabiralmustapha7581 Před 7 měsíci +1

    Anya kanta Kalau kuwa wannan dariya haka har ina

  • @a.i.u8154
    @a.i.u8154 Před 7 měsíci +1

    Nima nakama dariya tanafarawa😂😂😂

  • @AishaSadisu-u4l
    @AishaSadisu-u4l Před měsícem

    Mace dakamewa Aka santa ya wan dariya na keka shi zuciya sunnar manzon Allah shine murmushi Don Allah rahama ki rage dariya kinji firar tayi kyu. dariyar ce batayi ba gaskiya

  • @AliyuNasiru-nu6zy
    @AliyuNasiru-nu6zy Před 7 měsíci

    My favorite song 2:30❤❤❤❤❤

  • @user-mm1mc1er6n
    @user-mm1mc1er6n Před 7 měsíci +2

    I laughed😅😅😅😅 alot since from the beginning till to the end ❤❤❤

  • @aminabelloyahaya6270
    @aminabelloyahaya6270 Před 7 měsíci +1

    Da alama kan ba lpy😂

  • @user-gl2gn4lu5s
    @user-gl2gn4lu5s Před 7 měsíci

    Masha Allah gaskiya ina yinki Allah shikareku

  • @abbaibrahimisah5324
    @abbaibrahimisah5324 Před 7 měsíci +1

    Kan badadi fah wannan dariya har ina

  • @Khaddujj
    @Khaddujj Před 7 měsíci

    Kaii wannan Rahman kawaii dariya sosai wlh 😂😂😂

  • @husainimusa595
    @husainimusa595 Před 6 měsíci

    Himm jar'uba gaskiya wannan yarinyar wallahi tanada abin mamaki to nikam wai haka kenan Allah yayita ne kokuma yaudai shinkafa ake musu agida😂😂😂😂

  • @auwalharuna2452
    @auwalharuna2452 Před 7 měsíci

    Wann ta sauki min chaji wlh. Akwai smile over

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 Před 7 měsíci +2

    إنا الله وإنا إليه راجعون

  • @hkmzamani
    @hkmzamani Před 7 měsíci

    I love the girl vibes 😅😅😂

  • @AliyuNasiru-nu6zy
    @AliyuNasiru-nu6zy Před 7 měsíci

    Wlh rahma she is funny 😆 funny 😆 😊

  • @AbubakarArrow
    @AbubakarArrow Před měsícem

    DARIYA 😂😂😂😂 GONARKI

  • @mudassirahmad-kl7ef
    @mudassirahmad-kl7ef Před 7 měsíci

    Amma kina Sanaa kikakasa biyan kudin school toh Allah yk yy

  • @MubarakAnchauTV
    @MubarakAnchauTV Před 5 měsíci

    Amma wannan
    Rahaman tana da Aljanun dariya

  • @SanitakoaliSanitakoali
    @SanitakoaliSanitakoali Před 7 měsíci +1

    😂❤😂❤😂❤😂

  • @Bacheer-f3u
    @Bacheer-f3u Před 4 měsíci

    Matsarlar de matse junan da kuke kamar ba muslmai ba

  • @zandoz
    @zandoz Před 7 měsíci

    Abdul I love this babe 😍

  • @BALARABEYUSUF-dr8re
    @BALARABEYUSUF-dr8re Před 7 měsíci

    Abdulgaya wllhi inason wnn yarinyar saboda fara atta

  • @shehusaudatudembo7594
    @shehusaudatudembo7594 Před 7 měsíci +1

    Ba kamun kai 😢

  • @FearteemearhAbdallah
    @FearteemearhAbdallah Před 4 měsíci

    Allah yasa mudace 🤲

  • @Alfirdaus-k7g
    @Alfirdaus-k7g Před 7 měsíci +1

    ❤❤

  • @user-rp9ju5hd7b
    @user-rp9ju5hd7b Před 7 měsíci +1

    Hankalinta daya kuwa

  • @Ashraffy001
    @Ashraffy001 Před 7 měsíci

    So interested interview 😂

  • @aishainusa5415
    @aishainusa5415 Před 6 měsíci

    Allah y yi Albarka

  • @user-db8yh7kh1y
    @user-db8yh7kh1y Před 7 měsíci +1

    Yawan dariyafa akwai matsala 😢

  • @user-ul6gy8we8q
    @user-ul6gy8we8q Před 3 měsíci

    Abdul gaya yakawo ruwan dariya gidansa😂

  • @ABDULLAHITUKUR-ls1bj
    @ABDULLAHITUKUR-ls1bj Před 4 měsíci

    Rahama sarkin Darya 😂😂😂

  • @abdoulrahimyousouf7017
    @abdoulrahimyousouf7017 Před 3 měsíci

    Dariyar ki tawuce ka ida

  • @abdulrahimumardarma1189
    @abdulrahimumardarma1189 Před 3 měsíci +1

    Wannan yarinyar kuwa tana da hankali? This is so irritating..

  • @gombepdpdailyreporterstv5487

    Mai yasa baka tambayeta wayene Anne kamba ba..?

  • @user-th8oi1bl1b
    @user-th8oi1bl1b Před 3 měsíci

    😂😂😂😂

  • @iliyasumuhammadadamu890
    @iliyasumuhammadadamu890 Před 7 měsíci +4

    Why are you not serious with your job? Idan ka dauki abun Nan sana'a kayishi dagaske mana kunzo sai dariya kukeyi kaida ita din,ba wai ba'a dariya a interview bane Amma kar yayi yawa mana,Kuma Gashi kana magana da Yan bayan camera har tambayan su kakeyi wannan ai shirme ne,ka duba interview na hadiza Gabon mana fisabilillahi,haba OGA abdul Allah Kuna yarfa ni,Kuma kaman baka gama haddace questions da zakayi ba,ai zaka iya zuwa da su ko a rubuce ko a waya ko a takarda ba laifi bane.dan Allah ka gyara don ina daga cikin masu so da kuma kallon Shirin ka saboda kana kawo mana kananan jarumai wanda bamu san tarihinsu ba kuma basu kai a gayyace su manyan interview ba

  • @Ashraffy001
    @Ashraffy001 Před 7 měsíci

    She has so easy for laugh 😂

  • @chamsoudinemoussa-gl1uu
    @chamsoudinemoussa-gl1uu Před 7 měsíci

    Masha allah wowo Yaya ❤❤❤🎉🎉🎉

  • @IsmooneAboubacar
    @IsmooneAboubacar Před 6 měsíci

    Ke ni banason dariya😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @user-ug5nj9gc9l
    @user-ug5nj9gc9l Před 5 měsíci

    😂😂😂

  • @maloumbariki1621
    @maloumbariki1621 Před 7 měsíci +1

    😂😂😂😂😂😂😂

  • @HausaSportNewsTv
    @HausaSportNewsTv Před 6 měsíci

    Yayi kyau rahama

  • @ghaddafikhassim543
    @ghaddafikhassim543 Před 5 měsíci

    Kaiyasaa

  • @DaoudaBoubacar-hb5yn
    @DaoudaBoubacar-hb5yn Před 3 měsíci

    Wanan akway dariya Bala i

  • @user-dm9yq2su3b
    @user-dm9yq2su3b Před 6 měsíci

    Yarinyan na dariya😂😂😂😂🎉

  • @alk520tv
    @alk520tv Před 6 měsíci

    Yy kyau Abdul da Rahama 😅😅😅😅

  • @user-uu8gj3xt8nabass.N.S
    @user-uu8gj3xt8nabass.N.S Před 6 měsíci

    Rahma dariya ammafa kinbirgeni dudacewa yanzu nafaraganinki

  • @SaifullerheTukur
    @SaifullerheTukur Před 7 měsíci

    ❤dariya

  • @YasirSani-v4d
    @YasirSani-v4d Před 7 měsíci +1

    Hhhhhh

  • @Daughterofyahya
    @Daughterofyahya Před 7 měsíci +1

    As a lady u shouldn't be like that pls.

  • @usmanhabib387
    @usmanhabib387 Před 4 měsíci

    Abdulgaya adinga kiyaye wa

  • @user-fo1eq8it6m
    @user-fo1eq8it6m Před 7 měsíci

    tanaburgeni wallahi tanadariyersa

  • @muhammadmallamine2157
    @muhammadmallamine2157 Před 7 měsíci

    Ke wanna kada dariyan ki ya kare

  • @user-et6ul3up1z
    @user-et6ul3up1z Před 7 měsíci

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 Allah yashiryaki rahma

  • @realuthman
    @realuthman Před 7 měsíci

    Rahama 😂😂😂😂

  • @MaarufSafiyanAboubakar
    @MaarufSafiyanAboubakar Před 7 měsíci

    Gaskya naji dadin hirar nan

  • @marcyexclusivetv2138
    @marcyexclusivetv2138 Před 7 měsíci

    😂😂😂😂😂kai wannan yarinya

  • @user-er3eq7lk5d
    @user-er3eq7lk5d Před 7 měsíci

    Mashaallah😂😂🎉❤❤❤😅😂😂😂😂

  • @musaaliyu-cl1js
    @musaaliyu-cl1js Před 7 měsíci

    She said!!na'am

  • @samiribrahim7745
    @samiribrahim7745 Před 7 měsíci

    Yar kwalta kenan

  • @user-ti9ph8rk9q
    @user-ti9ph8rk9q Před 7 měsíci

    Wannan yarinyar ko baka da dariya zata saka dariya

  • @aminatumuhammadrabiu86
    @aminatumuhammadrabiu86 Před 5 měsíci

    I'm really confused

  • @Alhussain_Records
    @Alhussain_Records Před 7 měsíci

    Gaskiya Dariyar ta yayi yawa😂

  • @zainabgero9550
    @zainabgero9550 Před 7 měsíci

    Dariya ta Yi yawa 😂😂😂

  • @MouskouraInna
    @MouskouraInna Před 6 měsíci

    😂😂😂 dariyar ta ce take bani dariya

  • @user-uu8gj3xt8nabass.N.S
    @user-uu8gj3xt8nabass.N.S Před 6 měsíci

    wllh dariyarki tanabirgeni

  • @YAHAYA358
    @YAHAYA358 Před 4 měsíci

    😂😂😂😂😊😊

  • @lawalmusman1407
    @lawalmusman1407 Před 7 měsíci

    Kice ke Yar zuru che malama

  • @Aaisha-pl5mt
    @Aaisha-pl5mt Před 4 měsíci

    😂😂😂😂😂🙏

  • @Khaddujj
    @Khaddujj Před 7 měsíci

    Dariya phone store

  • @issuofahmed
    @issuofahmed Před 7 měsíci

    YAne dadama yayi

  • @OFFICIAL_REAL_A_SALEH
    @OFFICIAL_REAL_A_SALEH Před 7 měsíci

    #realasaleh

  • @hauwaayubahauwaayuba5908
    @hauwaayubahauwaayuba5908 Před 6 měsíci

    🤣🤣🤣🤣🤣

  • @fatimahudumuhammad9069
    @fatimahudumuhammad9069 Před 7 měsíci +1

    Tafiye dariya wlhi😏😏

  • @danFulanidabuzuHausaComedy
    @danFulanidabuzuHausaComedy Před 7 měsíci

    Abdul gaya kace bageneba kutat tauna da chi mana a a❤

  • @souleysauwagamitte2787
    @souleysauwagamitte2787 Před 7 měsíci

    😅😅😅😅🎉❤😂❤😂❤😂

  • @shamsiaqueen6624
    @shamsiaqueen6624 Před 7 měsíci

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @ABNUBADANAREWA-tt9mh
    @ABNUBADANAREWA-tt9mh Před 7 měsíci

    Nifa har yanzu baka daukoni

  • @bashargarba9565
    @bashargarba9565 Před 7 měsíci

    Gaskiya Dariyar ki tayi yawa