Wani Dafta a Salafiyya ya kwashi kashin sa a hannun Zakin Faidha Sheikh Abulfathi Sani Attijany

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • BE WARNED.‼️‼️‼️
    OUR VIDEOS ARE COPYRIGHTED.🚫
    THEY ARE STRICTLY PROHIBITED FOR UPLOAD TO ANOTHER CHANNEL‼️
    _____________________________________
    👉🏾MUNA MARABA DA KU DA ZIYARTAN WANNAN SHAFI NAMU MAI ALBARKA.
    👉🏾Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
    Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
    @Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
    #alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
    #Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Komentáře • 55

  • @muhammadgabubakar9957
    @muhammadgabubakar9957 Před rokem +4

    Alhamdulillah, Allah qarawa annabi daraja, S.A.W, Sheikhi Abulfathi mungode Allah ya qara basira ❤

  • @mamankarim4221
    @mamankarim4221 Před rokem +4

    حفظكم الله

  • @user-hr9tm2uu5i
    @user-hr9tm2uu5i Před rokem +2

    Masha allah

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 Před rokem +4

    Syd abulfattahi sani attijjani Allah subhanahu wata'ala ya ninninka muna dubbanni irinku,Allah ya ķaramuku albarkan sa don alfarmar syd rasulullah ( s.a.w) ina jinjinawa sheikh junaidu syd Nasser ado,syd munir Adam koza da dukkan đaliban maulana sheikhu tahir usman bauchi(r.t.a)don alfarmar syd rasulullah ( s.a.w) ❤❤❤🇳🇪🇱🇾🤴

  • @nafiuhamisu2226
    @nafiuhamisu2226 Před rokem +3

    Salam allahu Akbar abulfatahi man zan Allah yabiyaka kaji

  • @aliyuyusuf3950
    @aliyuyusuf3950 Před rokem

    masha allah sayyayadi allah yaqara basira da dalafiya danisan kawna

  • @D.KMAISUBURBUDATV
    @D.KMAISUBURBUDATV Před rokem +3

    Malan yayikeusosai ❤❤❤ 5:11

  • @halimamahmed289
    @halimamahmed289 Před rokem

    Macha Allahu saidi❤

  • @user-xn2lb5zf2h
    @user-xn2lb5zf2h Před 2 měsíci

    حفظكم الله يا مولانا الشيخ المبجل

  • @abdullahibarrister2370

    Allah yasaka zakin faira

  • @nurasharifbalamashaallah1735

    Allah yakara daukaka

  • @machidotv
    @machidotv Před rokem +1

    Allah yakara Laphia Young legend 🙌❣️

  • @muhammadzubairukatsina49

    حَدَّثَنَا أَحْمَدُ بْنُ مَنْصُورِ بْنِ سَيَّارٍ، حَدَّثَنَا عُثْمَانُ بْنُ عُمَرَ، حَدَّثَنَا شُعْبَةُ، عَنْ أَبِي جَعْفَرٍ الْمَدَنِيِّ، عَنْ عُمَارَةَ بْنِ خُزَيْمَةَ بْنِ ثَابِتٍ، عَنْ عُثْمَانَ بْنِ حُنَيْفٍ، أَنَّ رَجُلاً، ضَرِيرَ الْبَصَرِ أَتَى النَّبِيَّ ـ صلى الله عليه وسلم ـ فَقَالَ ادْعُ اللَّهَ لِي أَنْ يُعَافِيَنِي ‏.‏ فَقَالَ ‏"‏ إِنْ شِئْتَ أَخَّرْتُ لَكَ وَهُوَ خَيْرٌ وَإِنْ شِئْتَ دَعَوْتُ ‏"‏ ‏.‏ فَقَالَ ادْعُهْ ‏.‏ فَأَمَرَهُ أَنْ يَتَوَضَّأَ فَيُحْسِنَ وُضُوءَهُ وَيُصَلِّيَ رَكْعَتَيْنِ وَيَدْعُوَ بِهَذَا الدُّعَاءِ ‏"‏ اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ وَأَتَوَجَّهُ إِلَيْكَ بِمُحَمَّدٍ نَبِيِّ الرَّحْمَةِ يَا مُحَمَّدُ إِنِّي قَدْ تَوَجَّهْتُ بِكَ إِلَى رَبِّي فِي حَاجَتِي هَذِهِ لِتُقْضَى اللَّهُمَّ فَشَفِّعْهُ فِيَّ ‏"‏ ‏.‏

  • @sanaysanay4479
    @sanaysanay4479 Před rokem +2

    ❤ Macha Allah ❤

  • @muhammadzubairukatsina49

    Amma a cikin sauqi ga Adduár:
    اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ وَأَتَوَجَّهُ إِلَيْكَ بِمُحَمَّدٍ نَبِيِّ الرَّحْمَةِ يَا مُحَمَّدُ إِنِّي قَدْ تَوَجَّهْتُ بِكَ إِلَى رَبِّي فِي حَاجَتِي هَذِهِ لِتُقْضَى اللَّهُمَّ فَشَفِّعْهُ فِيَّ ‏"‏

  • @stormssss109
    @stormssss109 Před rokem +2

    Shaik abulfatahi Allah ya Saka da alhairi , ya Kara kusanci alfarmar sayadina wa sanadina Muhammad s a w,, abun bakin ciki shine hadisin nan yada zo haka Shaik ya karanta ba Kari ba ragi,Abu shi wanan hadisin ya faru lokacin Mulki sayadi us z nurain Kuma mutumin ya dau shawara sahabin r a )yayi tawasulin Kuma a take bukatar ta biya ba jinkiri , amma don son rai da mallamina ne Mai gaskiya saura duk kan Bata suke ya ke kokarin karyata ko. Raunana gaskiya don kin manzon Allah s a w)dole sai sun kokarin nuna shugaba Bai isah to karyar su Allah Annabi ya zama ya girmama ba ibn taimiya ko Dan abudulwahab ba , Allah ka bar mu da masoyinka s a w)amin

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Před rokem +3

    Respect 👍👍 Annabi Muhammadun dai, Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @freresiriki1917
    @freresiriki1917 Před 3 měsíci

    S

  • @nourasayabou-dc3bm
    @nourasayabou-dc3bm Před rokem

    Allah ya kare ka fata alheri maulana

  • @sadiqalkalialwali3828
    @sadiqalkalialwali3828 Před rokem +1

    Allah yabiyaa , zakin faida

  • @dbardefx
    @dbardefx Před rokem

    Sahabbai da suke kamar Khalid bin walid da suke Daukan gashin Annabi S.A.W su tafi yaqi menene matsayinsu wajan Yan izalane.

  • @garbaibrahim1025
    @garbaibrahim1025 Před rokem

    Karya né Dr mansur bane sam yawa

  • @abdulfari3528
    @abdulfari3528 Před rokem

    Abdulfatahi Allah ya shuryeka...Ina fatawa anan..Kana kawo abinda da zai faru a kayawa kana kafa hujja akan IYYAKA NAABUDU WA IYAKA NASTA'EN..imba shirme ba..Akayima Annabi SAW ya raye,magana ake bayan wafatinsa,shin zaa iya neman taimako daga garesa? Me yasa baka chewa Annabi ka min rufin asiri,aai sai kache Allah ya maka runfin asiri dan darajan Annabi SAW..Kaga kuwa tawasali kayi ba rokon Annabi SAW kai tsaye kayi ba..shin me yasa baka so a zauna da kai ayi maqabala..Fatan Allah ya daukaka sunna da masu yinta,ya karya shirka da masu fatawanta alfarmar Annabi SAW..

  • @rabiunasiru-sf7zv
    @rabiunasiru-sf7zv Před rokem

    Wlh abulfatahi kaji tsoran allah kasan abu Bai ingantaba Amma kadunga kokarin jinginashi ga manzon allah s a w idan da baka saniba da kabarshi yakarantamaka abun da malam suka fada akan isnadin

  • @bsherissa5079
    @bsherissa5079 Před rokem

    Yachika dei yafika ilimi kai Abul fathi

  • @user-dd5xn1hs9t
    @user-dd5xn1hs9t Před rokem

    Gaskiya abdulfatahi kaji kunya Dominin ka karanta ba daidaiba dan girman kai angyarama kaki yarda

  • @abdullhadimustfa2366
    @abdullhadimustfa2366 Před rokem

    Abulfashe bahuja

  • @haussaibou3124
    @haussaibou3124 Před rokem

    Shirmammen banza

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem +1

    Allah yataimaki sheak Abdul fatahi dodan wahabiyawa😂😂😂

  • @oumaroufaroukelhadjeissou8537

    Dan izala fa dan izala na indai akan annabi swa ba zai yarda ba sai dai kuyita jayaya

  • @haladouaminou7
    @haladouaminou7 Před rokem

    Wlh wannan abine kunyane izzala jayaya kawai ba hujja

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Kakureshi ya maulana

  • @idreesadam4369
    @idreesadam4369 Před rokem +1

    Wannan ba muryar dr mansur isa yelwa maqaryata banxa

  • @AbubakarumarAbubakar-yx9bn
    @AbubakarumarAbubakar-yx9bn Před 10 měsíci

    Kaji daqiqi har da dariya

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 Před rokem

    Wannan kay kullum fatarka kaba dan ouwanka kumya kana Bata lokachi akan raddi ba anfani ba lada.saboda gurinka ka kumyata dan ouwanka. Kana Bata lokachi babou lada.kunachewa manzon allah kuke larewa karya kuke.chehunankou soune gabankou

  • @aliibrahim3473
    @aliibrahim3473 Před 7 měsíci

    419

  • @harounamahamadou3890
    @harounamahamadou3890 Před 11 měsíci

    Wannan ba Mansur bane, karya ne

  • @RufaiMohammed-og6qy
    @RufaiMohammed-og6qy Před 5 dny

    About fatahi ne tantir makariyaci

  • @user-np6xr5nm5c
    @user-np6xr5nm5c Před 4 měsíci

    Wannan muryar ba na mlm Yelwa bane

  • @habilahabila195
    @habilahabila195 Před rokem

    Kai chi wannan kaikace akawoma isnadi ankawoma kuma Kace ba.akaranta dadaiba kuma Kai kaki karantowa ya zamugane cheihk abulfathi sani atijjani hafizhullahu ba daidai yakarantaba yaka

  • @ibrahimbabangida2574
    @ibrahimbabangida2574 Před rokem

    Wai dama wadannan yaran sunyi karatu ne don Suzo social media kuyi da musu Kuna karyata juna.. Abul fatahi... Ya kamata kuyi hankali kusan cewa ba haka Ake karantarwa ba...

  • @ConfusedAutoRace-lq8sn
    @ConfusedAutoRace-lq8sn Před 4 měsíci

    Munagodiya

  • @SamailaIsaka-gh8ph
    @SamailaIsaka-gh8ph Před rokem

    Abdoul fatahi tsaro ya kamashi yakima bari shiyi magana

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Dan izala yaji kunya wawa😂😂😂😂

  • @YahayaMagaji-fv1im
    @YahayaMagaji-fv1im Před rokem

    Wanna karyane mushiribanzabatacce

  • @AbubakarumarAbubakar-yx9bn
    @AbubakarumarAbubakar-yx9bn Před 10 měsíci

    Abul fatahi anji jiki wlh.
    Baka tsoron ka mutu wajen qaryata .
    Hadisan annabi

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Dodan yan iska

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Wawane yaji kunya

  • @ahmadmuhammadk5643
    @ahmadmuhammadk5643 Před rokem

    To ni nawa me ya kamata ayi wa masu zagi da cin mutunci annabi a littattafan su ko a bakin su

  • @muhammedsunusiyusuf4998

    Abulfathi sani atijjany dodon wahabiyawan karshan zamani

  • @MidouMidou-sg5cl
    @MidouMidou-sg5cl Před rokem

    Wahabiya kuyi hakuri bazakuya

  • @rabiuilyasu1832
    @rabiuilyasu1832 Před rokem

    Shek Abdul fatahi dodan wahabiyawa

  • @aliyuyusuf3950
    @aliyuyusuf3950 Před rokem

    basukashi dodon wahabiyawa

  • @user-yj7mr5vn4i
    @user-yj7mr5vn4i Před 11 měsíci

    Masha allah