Kamanceceniyar Masarautun Kano Da Ingila

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • Tarihi ta nuna cewa Masauratar Kano da ta Ingila na da kyakkyawar alaka da juna.
    Shin kun san cewa masarautun biyu masu dadadden tarihi suna kamanceceniya da juna?
    A wannan bidiyon akwai karin bayani daga Nasir Wada Khalil, Daraktan Bincike da Fasahar Sadarwa a Kotun Daukaka Kara ta Shari'ar Musulunci ta Kano, kuma dalibi na Al'ada da abubuwan da suka shafi masarauta da harkar sarauta.

Komentáře •