Ƴan Najeriya sun bayar da cin hancin naira biliyan 721 a 2023, me hakan ke nufi?

Sdílet
Vložit

Komentáře • 20

  • @AlhajiadamuYakubuwanzam
    @AlhajiadamuYakubuwanzam Před 26 dny +5

    Maganar kananan Hukumomi da kotun kulin Najeriya tayihukunci akaijiya bakaramar masara bane. Rashin cingashin Kai dabasushi shine Ginshikin dunwani Ta,addanci dakefaruwa Yanzu a Arewacin Najeriya. Afarkin mulkin Obasanjo dasuke samun kudinsu kaitsaye bakaranci gaba akasamuba saboda awancan lokacin chiarman n'a karamar Hukuma yanabada kwangila kaitsaye sannan akarshen kowane wata anabiyan Yan kwangilar kudadensu shiyasa alumma dadama suka amfana saboda kudinashiga akowane zuwa hannun Talakawa. Amma Yanzu inkaje kowace LGA a Najeriya saikarshen wata zakaga ma,aikatanma sunje dazarar anbiya albashinsu inakayi kwanabiyu bazakasake ganinkowaba saikarshen waniwatan saboda kokaje bawani abunyi LGA Amma idan anabada kwangila ma,aikata dolesurika zuwa saboda Gudanar da,aiyukan yankwagilar dakuma zagayawa sunakulafa ingancin aikinda Yan kwangilar sukeyi. Gaskiya nayi murnada wannan Hukunci .

  • @UmarIliyasu-g4g
    @UmarIliyasu-g4g Před 26 dny +2

    BBC hausa /12/7/2024

  • @YAFIYATV
    @YAFIYATV Před 26 dny +1

    U

  • @Abassabdurhaman-qu3kd
    @Abassabdurhaman-qu3kd Před 26 dny

    Karyace

  • @aminuabubakr
    @aminuabubakr Před 26 dny +1

    3:49 km l😊no. .
    , . ! Ya Kanata a Rusa kantomomin kananan kananan hukumomi, sannan a gaggauta Saban kananan hukumomi saboda idan baa gaggauta zaben kananan hukumomi baa, gwabnoni zasu tursasa kantomomin dasuka nada debo mush kudaden ko Kuma su cireka, susa Wanda zai mush biyayya Don bin umarninsu. ..

  • @كوليمةحميدقونيحميد

    ❤❤❤❤

  • @MddannigerMDdanNiger
    @MddannigerMDdanNiger Před 26 dny +1

    Muna fukai