Dadin Kowa Sabon Salo Episode 37

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 17. 01. 2018
  • Sallau Kowa naka ya dawo garin Dadin Kowa da kudinda da kuma burin zama Dangoten Dadin Kowa inda ya hadu da Alhaji Mamuda dan Abuja don yin harka. Shin Sallau zai cimma burinsa kuwa? A biyomu a sha kallo. Kar ku bari a baku labari.

Komentáře •