Dadin Kowa Sabon Salo Episode 46

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 23. 03. 2018
  • A lokacin da burin Alawiyya da Nazir ya cika , wani mummunan abu ya kuma biyo bayansu, wanda ke barazana ga jin dadin da suke tinanin samu na gaba. Yayinda a gefe guda Kyauta dillaliya ta dauko ruwan dafa kanta, domin ganin yanda zata kaya, mu hadu shirin Dadin Kowa kashi na 46
  • Zábava

Komentáře • 342

  • @zaharaddeensani8380
    @zaharaddeensani8380 Před 6 lety +3

    The best episode of dadin kowa... We really appreciate your efforts... Up Gwagwgo Mari (Jamila Nagudu)! Up Dadin Kowa!! Up Arewa24!!!

  • @user-it6cn2oi3f
    @user-it6cn2oi3f Před 6 lety +13

    والله طلع المخرج خطيييير وعرف كيف يلعب بعقلنا
    احلى حلقه صااااروووخ

  • @anasmuazu9330
    @anasmuazu9330 Před 6 lety +7

    Thank you for this wonderful episode. Among the episodes of D. Kowa S. Salo, this is the best episode sofar. Kudos to the director and crews,. You made the drama to be perfect by coupling Aazir and Alawiyya, they deserve to get married based on the difficulties the passed through. Thank you.

  • @maryambuba3746
    @maryambuba3746 Před 6 lety +2

    Masha Allah, at last, Naziru da Alawiyya.I looked forward to this!

  • @user-lt2dv5re7p
    @user-lt2dv5re7p Před 6 lety +3

    يوه كمية سعادة في ذي الحلقةة و لله تفوز تفوز مبدعين استمرو💗💗

  • @khadijahjibrin4500
    @khadijahjibrin4500 Před 6 lety +7

    Love love love this song. What are amazing twins they even have similar voice. Naji dadin auran Nazir da Alawiyya. This is my very best episode.

  • @user-uh2im7dc4y
    @user-uh2im7dc4y Před 6 lety +21

    والله دا أحلى حلقة
    حلقة تبرد القلب
    الي يوافقني الرأي لايك

    • @user-li5de7sw7o
      @user-li5de7sw7o Před 6 lety +1

      فاطمة عطية اي والله احس كأن حقيقي

  • @pluvrich_pluv5466
    @pluvrich_pluv5466 Před 6 lety +1

    Gaskiya naji dadin yadda aka fidda alawiyya daga kunya. Kuma dadin kowa yanzu yayi dadi sosai. Allah ya qara basira

  • @husnaashir3179
    @husnaashir3179 Před 6 lety +1

    Nagode da wannan حلقة tayi sbd auren alawiyya&nazir kuma wakar tagwayen asali tayiمشاءالله Allah yakara basira

  • @sawsansoso7201
    @sawsansoso7201 Před 6 lety +11

    ياعيني احلا شي يوم جت جميله

  • @HussainiIbrahim-yn6zt
    @HussainiIbrahim-yn6zt Před 3 měsíci

    Gsky wannan hali na malam Kabiru yayi yawa wallahi

  • @user-wp5xk9lj1i
    @user-wp5xk9lj1i Před 5 lety +2

    أحلى مكياج ديلو جوكل 😂😂
    و بينتلو رقصها يضحك 😂😂😂😅

    • @user-oe9fh7go7v
      @user-oe9fh7go7v Před 5 lety

      ههههههههههه من جد يضحك متحمسه مررره

  • @safiyasani9239
    @safiyasani9239 Před 6 lety +2

    Malam kabiru halinka bai yiba wallahi

  • @user-fn5hg3xt2r
    @user-fn5hg3xt2r Před 6 lety +3

    يااهه جدا حبيتها اجمل شئ التشكيله إلي مسويينها جابو محبوبة الملايين جميله اجمل حلقه استشهد😍😍

    • @rabbiisa1629
      @rabbiisa1629 Před 6 lety

      سماح ادم إيه والله وانتي الصادقه

    • @user-vi2wz6pu5u
      @user-vi2wz6pu5u Před 6 lety

      اي والله اجمل حلقه واعزب

  • @umaryakubu4162
    @umaryakubu4162 Před 6 lety +1

    Arewa24 mungode sosai the best ep of dadinkowa thanks so much daga Dan mutan bauchin yakubu

  • @user-gv1vv6pu3b
    @user-gv1vv6pu3b Před 6 lety +20

    حلقة تجننن حلقة تموت حلقة نااااررر واحلى حلقة😘😚😚

    • @user-li5de7sw7o
      @user-li5de7sw7o Před 6 lety +1

      اطلق حلقة وربي

    • @fatmah5804
      @fatmah5804 Před 6 lety

      توفي صالح ولله من يوم ماجا سابن سلو ماجابو حلقه تجنن زي دي تجنن

    • @shibafamily7011
      @shibafamily7011 Před 6 lety

      توفي صالح والله مالم كبيرو يبغى له دبح

  • @garbajikamshidahiru9799
    @garbajikamshidahiru9799 Před 6 lety +2

    Well organized. I cherished the effort of the director in person of Salisu T. Balarabe. Allah ya kara basira. Muna jira muga auren I.B da Gimbiya kuma. Cheers

  • @Tiger-rb8wj
    @Tiger-rb8wj Před 6 lety +2

    يالله والله حبيت الحلقة ذي 😘

  • @issoufouzahianou9412
    @issoufouzahianou9412 Před 6 lety +14

    Kune kukasa ni kuka dadin kowa 😭😭😭😭😭

  • @habiba5351
    @habiba5351 Před 6 lety +6

    يا ربي الحلقه تجنن وقسم بالله أخ قلبي 😍

    • @umm.zainabumm.zainab7792
      @umm.zainabumm.zainab7792 Před 6 lety

      Habiba آسفة على التدخل بس ما يصير kaiwlh bamagana🙏🙏godiya

    • @habiba5351
      @habiba5351 Před 6 lety

      Umm.zainab Umm.zainab ويش إلى ما يصير

  • @user-co6bi7nc5u
    @user-co6bi7nc5u Před 6 lety +4

    حلقه نننننننار بس ليش رجعتو مريم حبيت رقص بنتلو 😂💃علويه و نزير أطلق اثنين يلي معايه لايك ياليت زواجهم حقيقي أخ بس ديلو موتي قهر

  • @hamismohammed78
    @hamismohammed78 Před 6 lety

    Muna jindadin shirin sosai,fatan alkhaire da ga kasan Jamus.Allaah kara basira..........Aamin

  • @user-rg2kx1fj7m
    @user-rg2kx1fj7m Před 6 lety +1

    احلى حلقة في داي كوا😍😘

  • @hafsathaliruwakaso2282
    @hafsathaliruwakaso2282 Před 6 lety +2

    Well, this is my TOP favourite episode among all the episodes.❣️❣️

  • @abdurrahmanibrahim335
    @abdurrahmanibrahim335 Před 6 lety

    Gaskia naji dadi sosai Auren Alawiya the best episode so far, saboda na dade ina son ganin wannan ranar

  • @hafsathaliruwakaso2282
    @hafsathaliruwakaso2282 Před 6 lety +2

    I can’t wait 😊 for the next ep

  • @road7620
    @road7620 Před 6 lety +3

    ناااايس تفوز ذي الحلقه 👍👏😍🔥👰🕴

  • @himohimo1704
    @himohimo1704 Před 6 lety

    Woow gaskiya sihrinan ya hadu allah ya nishadanta da ku yanda kuke nishadanta da mu😍woow

  • @bushrahbishira8908
    @bushrahbishira8908 Před 6 lety

    💃💃💃💃💃💃happie u alawiya, am soooooooooo happy da wannan season din wlh, Goggo mari ur highly wlcm to ddkss

  • @JawahirMummed-wo7vf
    @JawahirMummed-wo7vf Před 10 měsíci +2

    ماشاءالله ❤❤😊

  • @RowaniRowani
    @RowaniRowani Před 2 měsíci

    Slm barka da wanan lokaci 20 18 2024

  • @adamaabdulkarimkiyawa6462

    Masha allah biki yayi kyau tunda akafitar da alawuyya kunya amma allah karabamu da iyaye irinsu mllm kabiru makaho naga maryam tsohuwar budurwar nazir naciza lebe Hmmm mungode arewa24 allah ya albarkaci wannan gidan talabiji

    • @nuramuhammad3450
      @nuramuhammad3450 Před 6 lety

      Adama Abdulkarim kiyawa gaski kada allh yabamu iyaye kamar mlln kabiru

  • @shafaibrahim5838
    @shafaibrahim5838 Před 6 lety

    Gaskiya naji dadin wannan dadin kowa wlh Allah kara basira

  • @yarimaeri8227
    @yarimaeri8227 Před 6 lety +1

    Muna godiya daga hausawan Eritrea 🇪🇷

  • @soumaiyamouhamdabbo6948

    wallahi yau naji dadi sasoy auren nazir da alwuyya macha allh😍😍😍

  • @ibrahimaalmou7278
    @ibrahimaalmou7278 Před 6 lety

    a gaskiya i namiqa du bun gaysuwa Da fatan alhayri zuwa gadukan masu guda narda wanan shiri na dadin kowa Nina naku Ibrahima Almou may bibiyarku sau Da qafa ton farko wanan shiri allah Ya temaka ameen

  • @jamilumagaji582
    @jamilumagaji582 Před 6 lety

    haba yau dae wannan shirin dadin kowa yayi dadee wallahi sosai.

  • @nanakhudija205
    @nanakhudija205 Před 6 lety

    agaskiya muna jidadi kasancewa da ku allah yakara basira ameen yanzu sai wani musamu cigasa don allah asamana da wuri

  • @user-fm7br3wh5s
    @user-fm7br3wh5s Před 6 lety +1

    Nice episode wlh I really like it
    amma fa mata sunada gulma gaskiya

  • @khaduj7432
    @khaduj7432 Před 6 lety

    Masha Allah!! Dadin kowa yayi kyau sosai

  • @hauwaajibril3058
    @hauwaajibril3058 Před 4 lety

    Jamila nagudu a dadin Kowa ,yayi kyau ....

  • @zakariarabia1432
    @zakariarabia1432 Před 3 lety

    berry nice wallah naji dadin auran alawiyya da nazir

  • @rabiahmaigida4944
    @rabiahmaigida4944 Před 6 lety +4

    This is the best episode 👍👍well done arewa24 #dadinkowafans😘#

  • @waseelahdeeyah3520
    @waseelahdeeyah3520 Před 6 lety

    Gaskiya naji dadin shirinnan tunda ake dadin kowa betaba burgeni irinwannanba

  • @simplesluvist2485
    @simplesluvist2485 Před 6 lety

    Wannan shirin ya zama mafi tsawo, kuwa wanda ya warware ɗaya daga cikin ƙalubalen da shirin dadin kowa ya ƙunsa. Mun yaba sosai da wannan episode ɗin. Allah ya ƙara muku basirar samun hanyoyin nishaɗantar da dubban masu bibiyar shirye-shiryen wannan tasha mai farin jini, ameen.

  • @aseelalonizi3307
    @aseelalonizi3307 Před 2 lety +3

    Masha allah allah ya saka 💕💕💕💕💕💕💕💕

  • @garbadankaka1935
    @garbadankaka1935 Před 6 lety

    A gaskiya shirin satinnan yaburgeni kuma yaban tausai amma masu hali irin na malam kabiru allah yashir yasu

  • @neserismail5873
    @neserismail5873 Před 6 lety

    Masha Allah gaskiya munji dadin yadda akafida alawiya kumya yayi

  • @prekersshow3097
    @prekersshow3097 Před 6 lety

    Wannan abu yayi kyau, amma bamajin dadin kowa ranar asabar, a taimaka a dawo dashi alhamis

  • @faridamuhammad5340
    @faridamuhammad5340 Před 6 lety

    Gaskiya this episode is very interesting, Kunyi kokari sossai. Allah ya kara basira

  • @amirgarba3080
    @amirgarba3080 Před 6 lety

    Gsky bntba jindadi episode din dadin kowa kaman wannan ba alawaiyya congrats bnga mlm nata'ala ba ah wajen daurin aure ba

  • @user-cy7rq6zj9b
    @user-cy7rq6zj9b Před 6 lety +3

    الحمدالله نزل ❤️

  • @maryammukhtar3607
    @maryammukhtar3607 Před 6 lety +1

    Shiri yayi NICE 💜😍..... aidaman nasan adai'irinsan kudi na malam kabiru dawuya yamaidasu yace yafasa bada auren alawiyya 😂😂...... and then guggo mari tabirgeni datacire alawiyya dagajin kunya wlh... Thnx a lot Arewa42 👏👍

  • @user-sk1vv2te1l
    @user-sk1vv2te1l Před 6 lety +1

    ويو جميلة عجبتني يوممم جاتتت يقلبي عليها

  • @user-lq9dv2ex8n
    @user-lq9dv2ex8n Před 6 lety +1

    ما شاء الله الحلقة هذي ابداع

  • @yusufalban1413
    @yusufalban1413 Před 6 lety

    Masha'allah salisu T balarabe da fauziyya D Suleman anyi kokari sosai wannan satin kun faran ta mana saura a dawo da haidar muga game din ya zaa kare mungode Arewa 24

  • @amenudeenabdurrashidamenud191

    masha Allahu yy kyau so sai an chanja colour din tabbarin arewa24

  • @frooodhmod8859
    @frooodhmod8859 Před 6 lety

    😍😍😍واخيرا أن ياررربي احلاى حلقه

  • @MRSTAR145
    @MRSTAR145 Před 6 lety

    Gaskiya tunda kuke dadin kowa sabon salo ba,ayi mai kyau kamar na yau ba

  • @KkkKkk-fj3xo
    @KkkKkk-fj3xo Před 6 lety +1

    😂😂😂👍👍👍👍 godiya muke maiyawa

  • @abdulrahmanmusa4884
    @abdulrahmanmusa4884 Před 6 lety

    Allah tunda nake kallon shirin nan bantaba ganin shiri mai dadi ba irin wannan Allah ya Kara basira 😂😂😂👍👍

  • @zeeyadagaallah2920
    @zeeyadagaallah2920 Před 6 lety +1

    Allah ya karabasira 👍👍👍😄

  • @user-ne8tn3qw4h
    @user-ne8tn3qw4h Před 6 lety +2

    ما شاء الله حلو روعه 👍💞

  • @tyufg5963
    @tyufg5963 Před rokem +1

    Salam

  • @affaancboy3337
    @affaancboy3337 Před 6 lety

    Masha Allah a gaskiya bikini yaqayatar sosai tunda alawiyya tasamu yancinkanta

  • @bindawacomputers
    @bindawacomputers Před 6 lety

    Gaskia wannan episode din yafi kowane haduwa Allah ya qara hazaqa

  • @hamidaahmed6153
    @hamidaahmed6153 Před 6 lety

    Mashallah tabarak Allah 👍💜💕

  • @meenarhfarooq6641
    @meenarhfarooq6641 Před 6 lety +1

    Oyoyo Aunty jamila ❤

  • @lubabatuabdullahi215
    @lubabatuabdullahi215 Před 6 lety

    Slm gaskiya shiri yayi Allah ya kara fasaha naji dadin bikin alaweya

  • @aishaabubaker2257
    @aishaabubaker2257 Před 6 lety +1

    Thank you so much

  • @sarahh7530
    @sarahh7530 Před 6 lety +7

    ناااااااااايس الحلقه حررريقه

  • @hafeezabubakar1035
    @hafeezabubakar1035 Před 6 lety

    to waiya tani da mlm musa yabayanin nemansu.....

  • @nanasoueba9719
    @nanasoueba9719 Před 6 lety +1

    Djamila kinayi gaskiya allah ya kara ba sira👍👍👍

  • @habiba5351
    @habiba5351 Před 6 lety +4

    الله يوفقكم

  • @waseelahdeeyah3520
    @waseelahdeeyah3520 Před 6 lety

    Gaskiya kunyi kokari Allah yakara basira

  • @_a_ahmad1
    @_a_ahmad1 Před 3 lety

    Mun gode!!!!

  • @hafeezabubakar1035
    @hafeezabubakar1035 Před 6 lety

    masha Allah film yahadu ancikawa nazi da alawiyya alkawari...Saura A buba da gimbiyya..dk nn United Arab Emirate

  • @fatmah5804
    @fatmah5804 Před 6 lety +4

    احلا حلقه 😘😘😢

  • @road7620
    @road7620 Před 6 lety +1

    I love you Jamilah menorah

  • @Faris-vx7zi
    @Faris-vx7zi Před 6 lety +1

    واو ما شاء الله مره حلوه

  • @ameeradaura3748
    @ameeradaura3748 Před 6 lety +2

    Agsky wannan shirin yamin dadi sosai Allah ya kara basira

  • @milon1255
    @milon1255 Před 3 lety +1

    مشاء الله حلو

  • @ramatuyahaya3980
    @ramatuyahaya3980 Před 6 lety

    Masha Allah nayi kuka amma na yi murmushi yanzu

  • @sammanifatima2593
    @sammanifatima2593 Před 6 lety

    Long live dadin kowa

  • @hadizamohammedaliyu6002
    @hadizamohammedaliyu6002 Před 6 lety +1

    Early bird. Kinda miss this show, I prefer Thursdays upload.

  • @hajirabdulhajirabdul8480

    Thank you very much arewa 24

  • @SurajoAMusa
    @SurajoAMusa Před 6 lety

    Sai yau kuka farantawa masu kallo rai, da kuma ranar da kuka tona asirin mai cikin karya. Amma kafin nan kun jima kuna bata mana rai, sai munyi kamar ma mu daina kallon shirin dadin kowa. Yanzu kuka nuna cewar mai Hakuri baya tabewa, mungode

  • @kareemnasser3965
    @kareemnasser3965 Před 6 lety

    Gaskia malam Kabiru makaho yana da baiwar magana. Allah ya bashi basirar cafar zance da reaction da ya kamata. Sannan alawiya ladabi da biyayyarta gareshi abun yin koyine kwarai da gaske. Sannan soyayyar gaskia dake tsakanin Nazir da alawia shima abun koyine gaskia. Soyayyarsu ta tsakani da Allah ba wata maslaha ba. Sannan Saadatu gaskia takun sakarsu tsakaninta da delu cogal abun dariyane. Kalli lokacin da mkabiru yake bayaninsa saadatu tana masa wani kallo na alajabi delu ta kalli saadatu sai saa ta fara yiwa delu wani fari kai kace agaske 😂😂😂
    Shugaban shirin dadin kowa da dukkan maiaktansu abun ajinjina musu ne tabbas. Domin suna kokari wajen kawo mana hakikanin abubuwan dake faruwa akasar hausa musamman na aladu da zamantakewa. Ji nake wannan shiri zai yi amfani da karbuwar da yayi wajen jamaa ya sauke nauyin alumar dake kallonsa. Ya kamata wannan shiri yazama wata hanya ta gyara tarbiya aladu da addini. Kade-kade da so-called DJ dinnan sun so suyi ruining shirin though naga baa wani zake a wajenba amma dai inama an nuna cewa babu tilas a wannan cashe cashe.
    Don Allah a rika aikawa da sako mai muhimmanci cikin wannan shiri bawai komai zaake nunawa ba koda kuwa abun na faruwa a zahiri. Idan alumar Hausa na wani abu daya sabama addini toh wannan shiri kada ya nunashi sai ya nuna yadda abun yakamata.
    Sannan soyayyar Nasir da Stephanie yayi kyau domin alamar unity ne. akwai dai abubuwa da dama cikin wannan shiri wanda lokaci bazai ba da damar fadansu duka ba.
    Good luck and best wishes to Dadin kowa team.. we enjoy watching your episodes keep it up

  • @mujahid8689
    @mujahid8689 Před 6 lety +5

    19:07 والله مت وانا أضحك ههههههه🤣🤣😂

    • @cuteaisha4195
      @cuteaisha4195 Před 6 lety

      مجاهد العتيبي وربي حتى انا 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣💔

    • @user-oe9fh7go7v
      @user-oe9fh7go7v Před 5 lety

      كلمنجي وهرجو كثير

  • @zakiyyamukhtarsaleh8476

    Gaskiya naji dadi mu gode sai

  • @murjanatmurjanat8422
    @murjanatmurjanat8422 Před rokem +1

    🥰🥰🥰🙏

  • @baturehamma2632
    @baturehamma2632 Před 6 lety

    Gaskiya i love you dadinkowa

  • @AdamouHassanAdoum-li7fv

    DaDinkowa

  • @jujubaby8084
    @jujubaby8084 Před 6 lety +2

    الحمد لله
    😍😍😍

  • @musamuhammad5652
    @musamuhammad5652 Před 6 lety

    Adan gaskiya wannan shiri yayi kyau matsala daya Baban Alawiyya (malam kabiru) sai yasa maka hawan jini kai kanka mai kallon wannan kaya taccen wasa.( tsimilmilar shi tayi yawa kowa ne uba so yake yayiwa yar' sa goma ta arziki Amma shi ko bai damu.

  • @alkayal88
    @alkayal88 Před 6 lety

    بس جميلة خروجها احلا شي تعجبك شخصية قوية

  • @faridaumar6275
    @faridaumar6275 Před 6 lety

    This is my first comment akan shirin dadin kowa duk da ban taba missing koda episode daya ba tun daga season 1. Wannan shirin yamin dadi. Naso zuwan Jamila Nagudu, ta Sa shirin yayi kyau sosai. Sannunku da qoqari

  • @ibrahimabdoulaziz6465
    @ibrahimabdoulaziz6465 Před 6 lety

    Malam kabirou ya ragewani Abou
    Gaskiya dan baidaceba ko yana
    Darama

  • @nanakhadija3273
    @nanakhadija3273 Před 6 lety

    Mashallah wlh gaskya ya kyau

  • @ayatullahhomein6606
    @ayatullahhomein6606 Před 6 lety

    jamila nagudu you played your part very well👍