Bosho tv (Duniya Makaranta 12)

Sdílet
Vložit

Komentáře • 22

  • @abubakaryahaya2266
    @abubakaryahaya2266 Před 2 lety

    Gaskiya da'ile baka kyautaba har fada kazo kaba mai martaba damamusu
    Bakomi zamura muje zuwa
    Masha Allah wasa yana yimana dadi Allah yasa a gama Lafiya saboda annabi
    Daga naku abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya
    Masha Allah

  • @ibrahimidris8533
    @ibrahimidris8533 Před 2 lety +2

    Masha Allah, kuji dadin ku bosho

  • @zabairoubabansumaiyatv5119

    Muna godiya sosay bosho tv

  • @ashircopypaste6753
    @ashircopypaste6753 Před 2 lety +2

    ❤️😂😂😂😂 Baba Da’ile
    Allah ya kara basira

  • @transmatv323
    @transmatv323 Před 2 lety

    Hhhhhhhhh Allah ya biya bosho agaskiya naso koka tayi aiki akan da,ile domin ya gane kwaran sa aqarshe inayiwa kowa da kowa fatan alkairi nagode

  • @bariraadhama2910
    @bariraadhama2910 Před 2 lety

    Slm.
    Allah ya Dade da ran Damamusau!!!
    Na Sarkin Bichi Dan Gogarman zaki !!!
    Allah ya taimaki Sarkin Bichi

  • @BanuBanu-hz9sl
    @BanuBanu-hz9sl Před rokem

    Assalamu alaikum barkananku da yau ina migamuku gaisuwa da fatan kowa yana lafiya Allah

  • @yahayasalissou2244
    @yahayasalissou2244 Před 2 lety

    Aslm ykk je vous salut de puis au Gabon 🇬🇦

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 Před 2 lety +1

    Masha Allah

  • @ismailumar9458
    @ismailumar9458 Před 2 lety

    🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇱🇾

  • @bellojordan9375
    @bellojordan9375 Před 2 lety +1

    Hahaha. Bosho

  • @comedyskitsworld3896
    @comedyskitsworld3896 Před 2 lety

    😂 yanda kasan Gulder. Anma anji quinya, ashe kana shan Gulder. Kai, Bosho dan duniya

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252

    Assalamou aleykum, yanzu kai Da'Ile sarautar ma ba ka bari ba sai ka ma Bosho yar kasa

  • @bashirhaidar7554
    @bashirhaidar7554 Před rokem

    Mr lada

  • @user-dm6vi5no9m
    @user-dm6vi5no9m Před rokem

    😅😅😅😅😅

  • @abdullusn9034
    @abdullusn9034 Před 2 lety

    Wai me maji dadi yasawa sarkine a Coca-Cola🤣

  • @ibrahim.elkaba1681
    @ibrahim.elkaba1681 Před 2 lety

    Sarkin damamusau kasa tsaro saboda maji dadinka dabiyu yake binka
    Dan gobe zaice kahaukace kasha nagoro zuwa sawanau

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252

    Assalamou aleykum, ai kai Da'Ile har gwanda Iduwa ma da kai ! Wannan halin naka amma ba uwa ku daya ba da Bitsami ?...

  • @maazoumaazou4547
    @maazoumaazou4547 Před 2 lety

    Hhhhh🇱🇾🇳🇪🔥🔥🤪🤪🤪🤪🤪🤪

  • @umarusman392
    @umarusman392 Před 2 lety

    Gaskiya ne baba bosho mai daraja

  • @umariliyaumariliya2234

    Gomments

  • @alkassoumamadouamadou8251

    Hahaha to Da'ile sarautar ta bocho ko dai ta bori ce