Bosho tv(Gidan Gwagware) Mai neman kuka

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 26. 06. 2024
  • Please SUBSCRIBE to Bosho Tv Official CZcams Channel
    Subscribe ✔ | Share ✔ | Comment ✔ | Like ✔
    / @boshotv8572
    --
    #BoshoTv #Bosho #MentaMusic
  • Komedie

Komentáře • 16

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 Před 18 dny

    Haba Bosho, wannan wakar akwai tsokana cikinta.
    Kana waka cewa dan iska ba za mu da kai ba, kana nuna Da'ile.
    Gashi baban nauwara ya zo, kuma ka koma yayan iska ba za mu da ku ba? Wannan dai mu mun san da su wa kake.....

  • @barham.227
    @barham.227 Před měsícem

    dama gidan gwagware mutun dayane ake jin tsoronsa kuma zai tashi

  • @user-wc1mc4vy7r
    @user-wc1mc4vy7r Před měsícem

    Gidan gwagwari akwai Yan wiwi fa

  • @BashirsawaniBashirsawani
    @BashirsawaniBashirsawani Před měsícem

    Gaskiya bosho wanna wakar da da ili kaki da ili rabo da dan wiwi kasan da yayo zibi zibinshi sai yayitama mutani domimuwa

  • @BashirsawaniBashirsawani
    @BashirsawaniBashirsawani Před měsícem

    Da ili inkabar gidan gwagwari ai su Bashir sawani da dan mama da shamsu da barhama duk munana bosho kakamamuna dakuna zakaga shayi shayi gidan gwagwari

  • @pantamikainuwatv4264
    @pantamikainuwatv4264 Před měsícem

    Hhhhhh gaskiya Baba bosho wannan wakar taka da biyu (2) koba hakaba Baba da'ile kasan ance kowa yayi zagin kasuwa yasan da wanda yake
    Nayi shuru Bakina dawo baxa'aji mutuwar sarki abakina ba
    Gaskiya muna samun nishadi daga tashar bosho tv muna godiya sosai Allah yakara daukaka

  • @barham.227
    @barham.227 Před měsícem

    slm baba bosho ni in da ile yatashi ina bukatar dakin bashir sawani ma yana bukatar daki

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 Před měsícem

    Aslm shagobe tsoro e

  • @rabilouamadou1783
    @rabilouamadou1783 Před měsícem

    Slm tsoho suleman kuna burgeni innayinku walahi😂😅❤❤❤❤

  • @BashirsawaniBashirsawani
    @BashirsawaniBashirsawani Před měsícem

    Fatan allakairi agariku oga bosho

  • @abdulazizsaidusalisu5808
    @abdulazizsaidusalisu5808 Před měsícem

    Bosho namu Allah yaqarawa rayuwa albarka 😂

  • @samsonbitrus2051
    @samsonbitrus2051 Před měsícem

    😂😂😂😂 ayya bosho wannan wakan kuma

  • @IdrissMayou
    @IdrissMayou Před měsícem

    Kai bocho akwai son fitina wlh daga naku djibo bachirou

  • @Mafitarso-ov6th
    @Mafitarso-ov6th Před měsícem

    Muna ni shadi megida

  • @user-dn9kg2pu3s
    @user-dn9kg2pu3s Před měsícem

    😂😂😂😂

  • @AdamouSari-tt7yv
    @AdamouSari-tt7yv Před měsícem

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂🇳🇪🇨🇮