H.E Abba Kabir Yusuf da Gwamnatin Tarayya Sunkai Wa lyalen Margayi Gali Na'Abba Ta'aziyar Mutuwar

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 27. 12. 2023
  • Mai Girma Gwamnan Jahar Kano H.E Abba Kabir Yusuf Tare Matamakin Shugaban Kasa Kashim Shatima Da Sauran Jami'an Gwamnatin Tarayya Sunkai Wa lyalen Margayi Gali Na'Abba Ta'aziyar Mutuwar Mahaifin Nasu Inda Sukayi Addu'ar Allah Ubangiji Yajikansa Da Rahama.

Komentáře • 3

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 Před 5 měsíci

    Masha Allah abba gida gida

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 Před 5 měsíci

    Allah yajijansa da darahamarsa ameen wacthing from saudia arabia

  • @user-jg9ul2zl3d
    @user-jg9ul2zl3d Před 6 měsíci

    Yaki bashi hannu, wannan Mutumin ba karamin shedani bane, mugu ne