H.E Alhaji Abba Kabir Yusuf tareda Mai Girma Mataimakin Shugaban kasa H.E Alhaji Kashim Shettima

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 23. 06. 2024
  • Mai Girma Gwamnan jihar Kano H.E Alhaji Abba Kabir Yusuf tareda Mai Girma Mataimakin Shugaban kasa H.E Alhaji Kashim Shettima kenan Ayammacin wannan rana, yayin gabatar da Sallar jana’izar Mahaifinyar matar Mai Girma Mataimakin shugaban kasar, wacce Allah yaiwa rasuwa.
    Muna Addu’ar Allah ubangiji yajikanta yaimata Rahama Ameen Summa Ameen.

Komentáře • 6