Rikicin ya koma sokoto, shirin tsige sarkin musulmu, rushe katangar gidan sarki a kano.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 23. 06. 2024

Komentáře • 61

  • @abdullahimohammad9513
    @abdullahimohammad9513 Před 4 dny +5

    Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Wato ya'nsiyasannan matsiyata ne ya'niska tsinannu. Allah Ya karya demokaradiyyah.

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  Před 4 dny

      amin malam, Tabbas yahudawa suke yiwa aiki, sun sani ko basu sani ba.

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 Před 4 dny +5

    Kai mai wanan tashar uban aisha sukeche ma ko kaima a maganganunka gabadaya na san rai ne

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana Před 3 dny +2

    Maganar malam hakane allah yasa agane

  • @BaralabaCikaji
    @BaralabaCikaji Před 3 dny +2

    Don Allah Kano kuyi koyi da kasar Zazzau mana Dr Shehu Idris ya rasu yana da yaya gidan Sarkin Zazzau Amimu akwai iya gidan jafaru dan Isiyaku akwai manni jafaru da sauran gidajen Sarautar Zazzau amma El rufa'i ya dauko gidan Mallawa rabonsu da sarauta shekara 100 amma sukayi biyayya suka zauna lafiya babu wani tashin hankali da ya biyo baya Amma Kano siyasa tasako ku agaba anata wulaqanta masarautar sabida son zuciya 😢

  • @MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
    @MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz Před 3 dny +1

    KAI TSOHON GWAMNAN KANO YAYI BARNA.
    KUMA INSHA'ALLAH ZAI GIRBI SHARRIN DA YA SHUKA
    TUN DA YAYI SIYASA DA MUTUNCIN ANNABI S A W

  • @user-dn9kg2pu3s
    @user-dn9kg2pu3s Před 3 dny +1

    Da gandujiyya da kwan kwasiyya Allah ya yi mana maganin ku, wallahi kune matsalar Kano.

  • @zainabmaliyu203
    @zainabmaliyu203 Před 3 dny

    Allah ya kawo mama sauki. Gwamnoni ku kiyayi Allah

  • @user-dm2sd8py6b
    @user-dm2sd8py6b Před 3 dny +2

    Wlh wanan mai manyan kunuwa akwai hasada

  • @yahanasubayero312
    @yahanasubayero312 Před 3 dny +1

    Allah yabamu zaman lfy

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Před 7 hodinami

    Yansiyasa 😢😢😢Ganduje da Abba da Kwankwaso Ba su da Hankali,
    Abinda sukeyi ba Alkhairi bane ga Al ummar kano, Mutanen kano na bukatar Ayukan cigaban jaha
    🎉🎉amman Ba RUSAU ba da neman Fitina ta Siyasa kayan Banza

  • @saboidris161
    @saboidris161 Před 3 dny +2

    Kaide idan alkairin abba gida gida za afada to shiru zakayi amma idan sharin abba gida gida ne za ajika makiyin abba

  • @OBO.002
    @OBO.002 Před 3 dny +1

    A gaskiya matsalan Arewa daga leaders dinmu ne Idan suna so sugyara masarautan kano to wai sugyara da kudin aljihunsu mana amma ba da kudin al’umma ba wai dan Allah wani irin zalinci ne wannan gasu basu da godiyan Allah abin da Allah yabasu bama sa gani ba godiyan Allah Allah ya isa Allah ya shirya su wllhy kunci amanar da Allah yabaku wllhy kuji tsoran Allah Allah saiya tambayeku akan amanar daya baku kuna kashe wa masu zuwa nan gaba futures ahakan ne zamuyi koyi daku Allah ya kyauta tirrrrr kunji kunya wllhy mutane suna cikin wani hali amma takan ku kawai kuke da yaya yanku wllhy very heartbreaking 💔💔💔

  • @bn_isahtv
    @bn_isahtv Před 3 dny

    Hmmm Gaskiya Shugabannin Arewa akwai aiki a gabanku wallahi.

  • @AuwalMusaHaruna
    @AuwalMusaHaruna Před 3 dny +2

    Wai kai bakasan bambancin billion da million bane? Kai dai kacika kasurgumin dan adawa wallahi.

    • @Usman4life88
      @Usman4life88 Před 2 dny

      Son zuciya ne kawai yayiwa bawan Allahn nan yawa, na dade ina bibiyarsa tun alokacin shariar Abba da Gawuna, yafito ya nuna karara shi makiyin Abba ne, yafito ya nuna kamar ma ba jama'ar kano ne suka zabi abba ba.
      Bai taba fadin Alkhairin abba ba sai dai sharrin sa. Gabadaya yagama sallamawa a wancan lokacin supreme court ma zata kwace mulkin abba abewa gawuna. Dayaga haqqonsu bai tadda ruwaba dole yasa ya haqura sbd tsabar hassada. Hakama a wannan shariar ta Sunusi da Aminu, shi harma ya dora akan title dinshi cewa Federal high Court ta mayarwa da Aminu mulkin shi, sai wannan abin ya bani mamaki nace to dai ko mutumin nan baiji turanci bane? Kodai tsantar son zuciyar ne Hakan. Daganan na kara bibiyar vidiyoyinsa na baya kan shariar masarautar kano, daga nan na kara fahimtar cewa mutumin nan bai san komai game da sharia ba, bai ma san bambamcin Federal high Court da state high court ba. Shi gabadaya baima san cewa federal high Court bata da jurisdiction akan abinda yashafi state matter mussamman emirates council.

  • @Istandwithreality
    @Istandwithreality Před 4 dny +2

    Ba adaba yiwa Kano gomna so biyu ba amma malan shekarau yayi. Wannan mai maganar bai san tarihiba sannan baya son zaman lafiya.

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Před 7 hodinami

    Rushe Gidan Nasarawa Ci baya ne ga Al umar kano saboda Son Rai, kara Rushe Al adune

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 Před 3 dny

    In Sha Allahu bazasuyi nasara ba

  • @user-ed1in6cz8i
    @user-ed1in6cz8i Před 3 dny

    Karyace kuji tsoron Allah

  • @adamuibrahim2768
    @adamuibrahim2768 Před 3 dny

    Allah kasa mudacha

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b Před 4 dny +2

    Wlh wadan nan yan siyasar namu na Arewa ba alkhairi bane agaremu domin neman rushe arewa sukeyi Bama ta yunwar datake damun talakawan su sukeba da kashe kashen da ake yi ayankinmu

  • @hussainiumar8146
    @hussainiumar8146 Před 3 dny

    jazakumullahu khair

  • @user-dn9kg2pu3s
    @user-dn9kg2pu3s Před 3 dny

    Sarkin musulmi kuma, wallahi yan siyasa sun raina mutane.

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 Před 3 dny +1

    Lawan kai wawane kuma kai jahiline ya kamata ka nemi sana,a

  • @user-cx2qi7bd3o
    @user-cx2qi7bd3o Před 4 dny +6

    Salam Abu-Aisha Kuna mantawa da abun da tsohon Governor Ganduje yayi shekarun baya. Shine Wanda ya fara TARWATSA masarautar Kano gabadaya. Don haka adunga yin Adalci.

  • @abdulalameen6851
    @abdulalameen6851 Před 4 dny +3

    Amman fa wannan SUNNAR GANDUJE NE. YA SUNNANTA TA
    DAN HK KU YI MAGANA AKAN SA BA MASU KWAI KWAYO BA SANAN CANZA SARKI DAY BA CANZA ADDINI BANE

  • @user-bz7jq8tn8s
    @user-bz7jq8tn8s Před 3 dny

    Allah yastiniwa uwardantaada danfudiyu

    • @abdullahimohammad9513
      @abdullahimohammad9513 Před 3 dny

      Kaga matsiyaci arne kafiri. Allah Ya wargaza aniyar ka dakai da ireiren ku arna makiya musulunci da arewa. Da sannu za mu gano ku kuma za mu dauki mataki akan duk wani arne bamaguje mai neman hada fadar kabilanci a arewa.

  • @user-op8ms2fy9n
    @user-op8ms2fy9n Před 3 dny

    Nan wurin akwai kamshin munafirci tsakanin sarkin muslmi da kashim shatima saboda kashim shatima bayason muslmi shikuma sarkin muslmi baya aikin shi yada yadace

  • @yahanasubayero312
    @yahanasubayero312 Před 3 dny

    Abu aisha sannu da kokari 🙏

  • @user-tj7bc1rc7q
    @user-tj7bc1rc7q Před 3 dny

    Kano ta kwonkwosone Mai hassada

  • @MuhammadHarisuUsaini
    @MuhammadHarisuUsaini Před 3 dny

    Wai menene takamaiman anfanin Sarakuna nan a Musulumci tun da sun tsarin Dan Fodiyo

  • @Sir_Zainbiggy
    @Sir_Zainbiggy Před 4 dny

    Dan Allah karinga summary din videon ka

  • @BasiruBello-yr3tf
    @BasiruBello-yr3tf Před 2 dny

    Masha

  • @dalhaibrahim5198
    @dalhaibrahim5198 Před 3 dny

    Ai illar demokradiyya kenan, to ayi dai mu gani. Ba ruwanmu.

  • @sadiqnura6717
    @sadiqnura6717 Před 3 dny

    Kana shigar da son rai a tasharka Kuma ba da haka ake tashar yada labarai ba ka Dena cusa son zuciyar ka ka dinga saka adalci a zantutukan ka do min ba duk mabiyanka ne Yan gandujiyya ba

  • @iliyasuhassanmealewa9144

    Jimana mu duk bashi yadamemuba. Kayan masarufi yayi tsada akasa. Shiyadame mu. Federal goverment tasan talaka nacikin wani hali akasannam.

  • @user-pn3uw4rq7b
    @user-pn3uw4rq7b Před 3 dny

    Jawabin mai muhimmanci game da rushe katangan gidan sarki.

  • @user-qt3pl1cj7q
    @user-qt3pl1cj7q Před 4 dny +1

    Wato gwamnonin nan basama harkar nan adalci

  • @saboidris161
    @saboidris161 Před 3 dny

    Kai waya kaika rashin yada alkairi makar yaci

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 Před 4 dny

    Mu daina sauraren jita jita Ban yi tsammani shi Gwamnan Sokoto zai yi tunanin wannan shirme ko rashin hankali Sarkin Musulmi Sarki ne na Musulmi Arewa baki daya Allah ya kare wannan fitina da yan siyasa suke neman kawowa alumma

  • @user-oh7xr2tm4l
    @user-oh7xr2tm4l Před 3 dny

    Kai daka san Adabin kuma Allah bai baka ba sbd haka hakuri dole😂😂😂

  • @user-dm2sd8py6b
    @user-dm2sd8py6b Před 3 dny

    Wanan mai labarin sai ka mutu da haushin yan kwan kwasiya

  • @mohammedshettima6096
    @mohammedshettima6096 Před 4 dny +1

    Milyan 99 Ba Biliyan 99 ba

  • @MuhammadSulaiman-cg3xw

    Lawwali tramol, cikakken munafuki ne Kai

  • @sanisaidu1242
    @sanisaidu1242 Před 3 dny

    Hmmmm

  • @hauwamahamma
    @hauwamahamma Před 4 dny

    Gara may acere su acanja sunyi tsufa dayawa duk sune matsalar aluma

  • @aminaibrahimel-yakub8078

    Ganduje ya fitar da500million da system painti da share rubutan Kwankwasiyya,a 2015

    • @zainabmaliyu203
      @zainabmaliyu203 Před 3 dny

      Amma nuna gwamna da bayi SATA ba. Abar kaza cikin gashinta

  • @user-op8ms2fy9n
    @user-op8ms2fy9n Před 3 dny

    Mallan ko ku akaba sarkin muslmi se kunhi wanga sarkin aiki

  • @user-dt9fw4qk2q
    @user-dt9fw4qk2q Před 4 dny +3

    To Kai inbanda baka da adalci yaza ai kace aminu beyi komai ba shi sunisu lefin mai yayi mai yasa ku saikace Dabba haka kuke kawai sabu da shi badan izala bane durin uwar izalar

  • @MsKachako
    @MsKachako Před 3 dny

    in banda son rai dakai Abu Aisha yaron Ganduje ne kai, shi sunusi mai yayiwa maigidanka Ganduje yacireshi? kuna alakanta kanku da addini amma bakwa adalci, saunawa kayi irin wannan shirin akan rigimar masarautar kano lokacin da ganduje yayi abinda yagadama akanon harma yace kano babu dattijai sai na wukari...ba lokacin gandujen akayi dokar gwamna shike da ikon cire sarki da nadashiba? shin ko baku yarda Abba gwamnan kano bane har yanzu?

  • @fatimamuhammad7967
    @fatimamuhammad7967 Před 3 dny

    Kadinga adalci Abu Aisha kadena sa son rai,nasan kanason ganduje over amma shima ganduje bashida adalci

  • @user-oh7xr2tm4l
    @user-oh7xr2tm4l Před 3 dny

    Ko gidan babansane ba kakansa ba ai ba shi kadai bane dan Adon bakuma shine dan farinsa ba meyasa ba a baiwa dan Ado na fariba? Mtswwwwwww

  • @ahlynass4565
    @ahlynass4565 Před 3 dny

    insha'Allah Allah ne zai karya Aminu a kano

  • @SHAMSUIDRIS-kd5ot
    @SHAMSUIDRIS-kd5ot Před 3 dny

    People fisbe offon you