Shari'ar nadin sarautar Kano zata dau shekaru 20 inji babban Lauya. Abba ya bada mamaki wajen taro

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 26. 06. 2024

Komentáře • 17

  • @hashimusani3755
    @hashimusani3755 Před 2 dny +1

    Gaskiya Sanusi ka wulakanta tun anan duniya,ai duk wanda ya dauki addinin musulunci da musulmi abin banza shi zaizama banza.

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 Před 3 dny +2

    Masha Allah kenan alhaji aminu ado bayero ya tabbata sarkin kano alhamdulillah

  • @muhammadishaq7892
    @muhammadishaq7892 Před 2 dny +2

    SHEKARA 21! LALLAI JANI TALAU DA MAI GIDANSA TSULA SUN HADU DA AIKI JA !!!

  • @Istandwithreality
    @Istandwithreality Před 2 dny

    Wata shirme sai Nigeria. A doka jinkirin yanke hukunci tamkar rashawsne.

  • @saboidris161
    @saboidris161 Před hodinou

    Dan rashin adalci

  • @muawiyyahabibu2602
    @muawiyyahabibu2602 Před 3 dny

    Allah ya kyauta

  • @ladidigarba1962
    @ladidigarba1962 Před dnem

    Duniya labari abin cikin ta ma labari

  • @ibrahimusman8093
    @ibrahimusman8093 Před 3 dny +2

    Inji mahaikaci dai

  • @MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz

    WANNAN AI DAN APC NE YAKE MAGANA
    KAI KUMA ABU A'ISHA. TA TABBATA BAKA SON ABBA KABIR YUSUF KOWA YA SANI DAGA YAU

  • @user-ju3ge2ts9w
    @user-ju3ge2ts9w Před 3 dny

    Ashe mahaifinshima bayada daraja

  • @Abdu-m9
    @Abdu-m9 Před 2 dny

    Chi Sanusi lamiɗo Sanusi in har ba wata manufar ba ce a ran su Duk irin mataki mataki na aiki da keda kwai cikin ƙasa miyasa ba zai nemi wani ba sai sarauta wannan ya nuna cewa akwai Magana 😅

  • @UTHMAANBINAFNACDMY1984

    😂😂😂

  • @user-fn3yk3uj2k
    @user-fn3yk3uj2k Před 3 dny

    انت فلاته

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg Před 3 dny

    😂😂😂😂 kai startisco

  • @MUSAHALLIRUABDULLAHIABDU-ob5bf

    Malam kenan kanada lfy kuwa kaika yarda kenan da maganar jamilu SAN shiyasa bana saurarenka saboda bayananka Sam kamar babu ilimi atare dakai