Ina makomar masarautun Kano?

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 24. 05. 2024
  • Wane tasiri siyasa ke yi ga sarautun gargajiya a kasar Hausa?

Komentáře • 48

  • @AzAz-yw4lk

    Wannan ya nuna wa jama'a sarakuna na gargajiya sun nuna gazawar su matsayin su na uwayen Al Ummah sun nuna cewa raba kan al'umma suke ba haɗa kan su ba ruche wannan sarautar da musunya ta da malumai addini musulunci chine mafi kyau gudun abin da zai biyo baya Nan gaba Allah kasa mu dace 🤲

  • @adamuyarima7694
    @adamuyarima7694 Před 2 hodinami

    Masha Allah, Allah ya yi jagora we remain loyal your royal highness S'L'S ll Kano state thank you

  • @UmarmuhammadYaro

    Masha allah, Allah yakawo mafita ga al'ummar jihar kano,yakara zaman lfy

  • @hapsatsali8739

    Gaskiyane mụ aminụ mukasani ❤❤❤

  • @ShamsiAuwalu
    @ShamsiAuwalu Před 14 dny +1

    Rayuwa kenan anmanta da da cigaban jaha ata ramuwar gayya.

  • @rabiulecturer4051

    Allah yasakama farfesa fage

  • @muhammadabdullahi4193
    @muhammadabdullahi4193 Před 21 dnem +2

    Assalm, wannan ba cine adalciba sarki deya a Kano yayi kadan son juciyace don haka sarki ba Governor bane, masarauta deya zamanin jahiliyace akayi Kuma mutane ba yawan na yanzu yakamata Al uma susamu gunda zasu ringa Kai kokensu

  • @user-qt3pl1cj7q

    Wannan naniyan Dan jagaliyar farfesa ne farfesa fagge allah ya saka da Al khairi kayi bayani mai kyau

  • @yunusaibrahim662
    @yunusaibrahim662 Před 2 hodinami

    Wannan babban tagomashi ne shehu Allah ta'allah yaqara lfy Da nisankwana Allah yasaka Da mafificin alkhairi Shima Atiku gaskiya yafafa Allah yasaka Da mafificin alkhairi Allah ta'allah yaqara kawomana dauki yabamu.zaman lfy maidorewa alfarman Ma'aiki SAWW

  • @BalaUmar-zx5tj
    @BalaUmar-zx5tj Před 14 hodinami

    Ameen

  • @mamanmalak3419

    Gaskia babu adalci a dukkan abinda ake yi mana amma muna addu'a da karfin mulkin Allah kasar Kano tafi karfin mugun nufinku mudai bamusan wani sarki ba bayan Mai martaba Aminu ado bayaro

  • @nasirumainasuleiman3146

    Yan'majalisu ko yan'amshin shata

  • @ibrahimumar2660

    Nabi kotu da gudu munafukai miyasa kotun bata Tirsasa Ganduje ba? Wlh mafiya yawan masu cewa ba'a kyautaba da aka roshe sarakunanba munafukaine

  • @ibrahimissoufou2077

    Tabass akoy siyasa a wannan lamari

  • @HarunasafiyanuKogo234
    @HarunasafiyanuKogo234 Před 9 hodinami

    Godiya ga Allah da annabi

  • @lesser-ramp0224

    Dame kuke so al’umar mu suji,da fama da hunwa da fatara da talauci ga rashin tsaro,sabo daku kun sata kunci kun koshi kun tada kai,burun ku na garshe kuhana jama’ar kano zama lfy,ana zaune kalau,sabo da wani stupid personal interest dinku da grouch dinku na banza,Aminu ne yayi muku???,kuma fitina a kwance take Allah ya la’anci duk wanda ya tadata da mabiyan su’yan amshin shata wawaye wly kunji kunya sabo duniya 🫵🏼🫵🏼🫵🏼

  • @user-wb9im6dh2y
    @user-wb9im6dh2y Před 9 hodinami

    Mudai a kano tsakanin mu da yan siyasar mu sai addu a, don dai baku cika burin mu na neman ci gaba ba sai dambarwa a wuri daya. 🎉

  • @MusaRabiuabdullahi
    @MusaRabiuabdullahi Před 28 dny

    ❤🎉

  • @sanialiyu7878
    @sanialiyu7878 Před dnem

    Muyi addu'a Allah ya kawo mafita mafi dacewa.

  • @SanusiAdamu-dq4tk
    @SanusiAdamu-dq4tk Před 28 dny

    🇳🇬🇳🇬🤲🤲🤲