Saurari yadda ta kasance tsakanin Kabiru Gombe da Sheikh Abulfathi Sani Attijany.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024

Komentáře • 223

  • @ishaqss3327
    @ishaqss3327 Před rokem +2

    Ma sha Allah Sunnah Ikon Allah

    • @ibrahimumar2660
      @ibrahimumar2660 Před 5 měsíci

      Wai sunna! Rashin kunyar shine sunnar? Kai haka ake sunnar? Allah ba haka yace ayi kiraba da haushi, cinmutunci ,zagi da wulakanci ba

  • @ummunoortv9607
    @ummunoortv9607 Před 2 lety +1

    Wanna kabir gombe wllh sakarai ne
    Allah yaganar da karkatatu irinsa

  • @abdoulkarimabdourahamaneis8802

    ALLAH YA SAKA DA ALHERI CHEIKH

  • @magicameerhandsome3931
    @magicameerhandsome3931 Před 2 lety +1

    Khabiru Anya bai fara shaye-shaye ba

  • @JibrilAli-tm4ny
    @JibrilAli-tm4ny Před 2 měsíci +1

    Masha allah ❤❤

  • @romasaumohammed6591
    @romasaumohammed6591 Před rokem +1

    Allah ya kara ma na San annabi. Ya nunamana. Watan haihuwar sa. Badi. Allah ya sa Muna Raye. Mukuma. Shidima. Mun Yi rashin rabi ul awal😭😭😭😭😭🌙

  • @hussainisalisu4705
    @hussainisalisu4705 Před rokem +1

    Sheikh Abul Fathis Sani Allah ya kara daukaka ya cigaba da kare ku daga sharrin Makiya musulunci

  • @chaibouaboubacar7771
    @chaibouaboubacar7771 Před 2 lety +4

    Allah ya kara Faïra

  • @user-gs3ti9se5d
    @user-gs3ti9se5d Před 7 měsíci +1

    Masha allah❤

  • @user-bt7tg7cx4y
    @user-bt7tg7cx4y Před 4 měsíci

    Muna godiya sheik Allah ya kara ilimi❤❤❤❤❤

  • @oumaroufaroukelhadjeissou8537

    Gaskiya kabiru gwonbe baiyiba

  • @kadertazodaymohamed8617
    @kadertazodaymohamed8617 Před rokem +1

    Wanga mutame kaji surun allah kasan da tewa abuboan da gagayi an bakatubah ba za Kagan mugun sakamaku. Kuma dan allah kaje kayi karatou!!! Allah ya charyeka

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 Před rokem +1

    MASHA ALLAH sheikh Dan gombe Kaine daidai dasu

  • @umaribrahimkhalil1233
    @umaribrahimkhalil1233 Před 2 měsíci +1

    Allah ya tsine wa maqaryaci

  • @hachimiousseini2391
    @hachimiousseini2391 Před 3 měsíci

    Ma sha Allah ❤

  • @ahmedebrahim9787
    @ahmedebrahim9787 Před rokem +1

    Malam kabiru Gombe Akoma makaranta kawai Saboda jahilci yayi gida babu ilimi saihauka wallahi malaman dariqa sunhiku ilimi da natsuwa da komi sanan izala saihasada munafucci wawanci maja qarshen munafuki jinkunya

  • @zahramoustapha5350
    @zahramoustapha5350 Před rokem

    Macha allah kabir Gombe kaine daidai da mahaukattanan kuma allah yakara daukaka ka akan masu bin idi kurukuru su ba Akira su mahaukata ba sai su zasucewa mutane mahaukata mutanen ko zikiri zasuyi sai koma sak maukachi sabon kamu su zasu cewa mutane mahaukata wai allah ka kara daukaka sunna kakara daukaka yan izala munce sunna sak bidi a Sam

  • @usman.abubakarusman.sunnah1020

    MASHA ALLAH SHEIKH DR MUHAMMAD KABIR ALLAHU YAKAREKA KAHANASU SAQAT

  • @audumuhammad5818
    @audumuhammad5818 Před 8 měsíci

    Kabiru, Allah ya shirya, dan kwangilane kai ta musamma

  • @ahmadisahnarabi7013
    @ahmadisahnarabi7013 Před 2 lety +1

    To ai bisa ga yadda karatun ya kasance, bai nuna cewa tare sukayi. Idan har haka wanda ya hada wannan muryoyi biyu na wadannan maluma yana nufin an ragargaza maganar daya daga cikin sune, to ya nemi sarki Zaki ya hada su tare alokaci daya, a nanne Allah zai nuna mai gaskiya.

  • @usmannaannabisawtvusmannaa7157

    Mashaallah Allah yakara lafiya maulana

  • @abd.rahaman
    @abd.rahaman Před 2 lety +1

    wai ku dan Allah saboda kuyita wannan jayayya Allah yabaku ilimi ? kullun babu wata karantarwar
    da zakuyi sai gardama da jayayya .
    bakowa bane ke raba kan mutane wlh kune
    kodai kunayi ne dan wata manufa ne .
    kuji tsoron Allah wlh.

  • @kabiruibrahim4289
    @kabiruibrahim4289 Před 2 lety +13

    Malam Kabiru Gombe, Allah saka muku da alheri.

    • @sukarajiahmedsukarajiahmed7927
      @sukarajiahmedsukarajiahmed7927 Před 2 lety

      Allah cine wa dun masu fada iyayen fiyaye Allita suna huta mutani banxa Malamanku sukace Annabi SAW baida Albarka Ahuzubilla wai ku xaku fito kunayi ma mutani shirme Ci wannan soko Kabiru malaman Dariqa suka Daura hauren iyayensa inkuma karyane yafito yayi bayani

    • @user-bt7tg7cx4y
      @user-bt7tg7cx4y Před 4 měsíci

      Wawa mahaukatchi😂😂😂

    • @AssamaYaoh
      @AssamaYaoh Před 3 měsíci

      Jaki bakajin kashi kaifa kace kotahalin kaka saï karusa ahlussunna harkake zargin buhari da hadisin yahudawa

  • @user-fn3oo5xz8i
    @user-fn3oo5xz8i Před 2 lety +5

    ماشاءالله الله يزيدك ياالشيخ نا

  • @abdouldayyan8697
    @abdouldayyan8697 Před 2 lety +2

    Alhmdulillah Sheikh Abul Faithy Attijjani

  • @issiahamza1992
    @issiahamza1992 Před rokem

    Allah ya tsaremin kai heikh

  • @hanyartsiratv4467
    @hanyartsiratv4467 Před 2 lety

    Gaskiya kabiru gombe mutumin banza ne wallahi

  • @kabiruibrahim5454
    @kabiruibrahim5454 Před 2 lety +1

    Allah yasaka da alkairi abdulfahi wizee dan gombe sai shirme sakarai

  • @IbrahimAdamu-ix3sv
    @IbrahimAdamu-ix3sv Před 5 měsíci

    Allah Tamara lpy Abdul fatahi assani

  • @user-gs3ti9se5d
    @user-gs3ti9se5d Před 7 měsíci

    Wanan suffan ta wahabiyawa Ne. Ya Allah kakare mu daga sherin izzala amen 🙏😢

  • @idrissani2084
    @idrissani2084 Před 2 lety

    Subhanallah, wannan mutumi tsakaninmu dakai Allah ya Isa kace Wai mu salafawa muke Raina annabi, wannan ba KARAMIN kazafi kayimanabah, Kuma Allah Yana ganinka zai yimana sakayya tsakaninmu da Kai Allah ya Isa Allah ya Isa bamu yafebah, Kuma Ina shawartarka da kaje kayi karatu ka daina zuwa kana soki burutsu, Kuma duk Wanda ya Yi amfani da kwarewarsa akan harkar shehintakarsa ya ja jiki ya tabo MUTUNCIN da ko bayahude take taoron tabawa to fille kansa shine Abu mafi sauki da zamuyimasa saidai idan dama Bata samubah

  • @shaaibouahmed3394
    @shaaibouahmed3394 Před 2 lety

    alhmdlla allah yara lfy maulana shek Abulfatahi

  • @user-ep4ww1kq4s
    @user-ep4ww1kq4s Před 2 lety +1

    ماشاء الله تبارك الله ربنا يحفظك

  • @ibrahimgarbaaiso8647
    @ibrahimgarbaaiso8647 Před 2 lety +7

    Ya Allah ka kare mu daga sharrin Izala.

  • @basirualiyudanda6790
    @basirualiyudanda6790 Před 2 lety +1

    Masha Allah

  • @ahmednazirou9052
    @ahmednazirou9052 Před rokem +3

    Masha Allah Malam Kabirou Gombe 💪💪💪

    • @ibrahimumar2660
      @ibrahimumar2660 Před 5 měsíci

      Jahili yaji haushin jahili Karen addini yace Masha Allah malam Kabir gombe🤔

  • @auwalumar5675
    @auwalumar5675 Před rokem

    La, anatullahi alaika kabiru dan bachakuri Allah dadawa naga batanka ma, Ana shaidanun malamanka nauyin qasa.

  • @SalmanuYau
    @SalmanuYau Před 6 měsíci

    Tambaya ga shehi shin bai halanta mutum ya nemi yanda Addini yake a zamanin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ba kenan kuma ya yi aiki da hakan

    • @ibrahimumar2660
      @ibrahimumar2660 Před 5 měsíci

      Manzon Allah SAWW 💝. Ba haka yakeyiba👌 kamar yadda wannan Dan iskan ke kururuwa da cinmutunci da zagi bayin Allah haka

  • @umaribrahimkhalil1233
    @umaribrahimkhalil1233 Před 2 měsíci

    ❤❤❤

  • @khairatlaouali3668
    @khairatlaouali3668 Před 2 lety

    Kabiru gombe dan shaye shaye

  • @SirajTunau
    @SirajTunau Před 2 měsíci

    ❤❤❤❤

  • @abdulrahmanlawal8072
    @abdulrahmanlawal8072 Před rokem

    Alhamuduliha sheikh Abul faithy Attijjani na gode maka

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu Před rokem

    Ni wlh duk duniya Babu Wanda na tsana kamar wannan jakin abulfatahi

  • @balarabelawal8019
    @balarabelawal8019 Před rokem

    Kaidai kaji kunya wallahi jaki bakajin bugu Wawa dan bokan ya

  • @tameemgarga8490
    @tameemgarga8490 Před 2 lety +2

    Wallahi tallahi karya kake yi. Ai ba'a hukunta mutum da abinda wani ya rubuta a kanshi Sai dai abinda shi ya rubuta. Na farko kenan. Sannan Kuma Kai kace ka yanke wasu maganganu a sama, to me yasa baka fada ba? Mu ba jahilai bane wallahi

  • @user-bt4oq9wx2g
    @user-bt4oq9wx2g Před 2 lety +1

    ABUL HASADA KAFADA CIWA KONA JINGINASO ZUWAGA MOHAMMED BIN ABDULWAHAB TOH IN GASKIYA NE KOKIRASO MAHAMADAWA WANAN SHINE ADALCE

  • @Musty_kabir1253
    @Musty_kabir1253 Před rokem

    Kabir gombe makaryacine nagidan gaba

  • @abdulmuminiadamu7873
    @abdulmuminiadamu7873 Před rokem

    Allah Yakara was malamammu na Sunna ilimi dakariya daga makiyannmu makiyan musilinci

  • @dankamaassoumane9056
    @dankamaassoumane9056 Před 2 lety

    Ba Yan taada a Afrique saï yan izala nayi Imani da ALLAH

  • @AdamuAuwal
    @AdamuAuwal Před 2 lety +1

    Allah ya tsinewa KAREN GOMBE

  • @adamusaleh2836
    @adamusaleh2836 Před 2 lety +2

    Dan nanaye abul fasadu karen bauchi

  • @Passmarkmedia
    @Passmarkmedia Před rokem

    Abulfathi makryacin banza

  • @mmhh7587
    @mmhh7587 Před 2 lety

    Gaskiya kudai malaman nan namu kune magada annabawa kar kirinqa hadda sa rigima atsakanin al'umma ku xauna lfy dan Allah muna da yaqi agaban mu kasa ta rikice baxai fi kyaw ku maida hankali wajen fada kar da al'umma ba Allah ya hada kanku ya baku xaman lfy da kasar mu bakidaya amiin

  • @adamibrahimadam3697
    @adamibrahimadam3697 Před rokem

    ZAKA hadu da AZABAN Allah INSHALLAH

  • @Mahamadouyacoubayaro
    @Mahamadouyacoubayaro Před 3 měsíci

    Mahamadou abdoul wahab ya tsohe tijjani chekara 35 yanada litafay ana karantassou koudoko jawahiril maani kou karanta kowa ya jiya

  • @kassimouissakamoussa8268

    Wallahi dukmaihankali yasan izala ba addinibane

  • @arewa1tv841
    @arewa1tv841 Před 2 lety +1

    Malam kabiru gombe Allah yakara lafiya kaikuma malam kakoma makaranta amma babu gaskiya a maganarka

    • @ibrahimumar2660
      @ibrahimumar2660 Před 5 měsíci

      Kare yaji haushin Kare Dan uwanshi yayimashi addua🤔

  • @Mrsjmoonhome
    @Mrsjmoonhome Před 2 lety +2

    Sannu sayyadi alAbul Fatahi👍

  • @barakallahutv9628
    @barakallahutv9628 Před 2 lety +2

    Karya kake meyasa baka karanta farko ba

  • @nanahadizaali8929
    @nanahadizaali8929 Před 2 lety

    Masha Allah malan

  • @hussainisalisu4705
    @hussainisalisu4705 Před rokem

    Mai Karya Dai Allah ya Shirye shi dan tamore kawai

  • @atikuibrahim3778
    @atikuibrahim3778 Před 2 lety +2

    Allah kajiqan Albani zariya

  • @mamarameenatu3763
    @mamarameenatu3763 Před rokem

    Assalamu alaikum muna ziyara allah qara lfy shek abulfatahi sukuma wahabiyya allah ganardasu

  • @user-ep4ww1kq4s
    @user-ep4ww1kq4s Před 2 lety

    .ماشاء الله تبارك الله ربنا يحفظك

  • @ahmedismail9379
    @ahmedismail9379 Před rokem

    Humm

  • @aminulawan71
    @aminulawan71 Před 2 měsíci

    😮😮😮

  • @issoufouzakirou2732
    @issoufouzakirou2732 Před rokem

    sebe

  • @annasabubakar9835
    @annasabubakar9835 Před 2 lety +2

    Maulana sheikh Abdulfatahi Allah yaqara kusanci da lpy da Nisan kwana kuriqa dukan kawunan shedanu

  • @issoifouissaka8830
    @issoifouissaka8830 Před 2 lety +1

    Ba kabiru gombe kadai yaji wanan magana ba nima naji wanan magana

    • @shuaibualiyubeli9991
      @shuaibualiyubeli9991 Před 2 lety

      Kana wajen akayi maganar kenan? Amma indai jine aimuma munji yanxu abakin kare kabiru Gombe

  • @abdullahialiyu5410
    @abdullahialiyu5410 Před 2 lety +2

    Masha Allah.

  • @al-adammultisynergycompany6343

    Ka tambaya ubankako Dan sheye shaye ne

  • @mustaphayau8327
    @mustaphayau8327 Před 2 lety

    Acikinkune akesamun masuzagin Annabi Amma bakujin Kunya, kudai Kada ace shehunku YAYI kuskure

  • @habibuladanhabibuladan8026

    gaskiya kabiru gwambe kayiwa kanka adalci a Kano inane akayi hakan

  • @zakariaintelligence4807

    Sheikh Muhammad Kabiru Gombe Allah ya tsare ka

  • @aishaibrahim4884
    @aishaibrahim4884 Před 2 lety

    Allah ya biya mllm kabiru gombi da aljannatul firdausi 🤲🤲

  • @umarmuhammad5748
    @umarmuhammad5748 Před 2 lety

    Dakyau

  • @nuraisah6998
    @nuraisah6998 Před 2 lety

    Gaskiya Abulfatahi sani yanzu wannan maganganun da kake kare annanbi kake ko maganar kare darikarka kake ko kuwa harigido ne babu hujja bakada wata hujja se harigido jahilci mugun ciwo

  • @aishaaminu8134
    @aishaaminu8134 Před 2 lety +4

    Inba shirme ba ina abulfasadi ina malam kabiru gombe? Ai ko shaihunan su basu isa ba balle abulfasadi dan tashan Tijjaniya

  • @muhammedsunusiyusuf4340

    Kaji tsoron Allah Dan tainiya

  • @seydououssama4981
    @seydououssama4981 Před 2 lety

    Allah ya sa mudace

  • @MNarasuluTV
    @MNarasuluTV Před 2 lety

    Allah wadaran kabir

  • @MNarasuluTV
    @MNarasuluTV Před 2 lety

    Kabir Allah ya shrya

  • @kassimouissakamoussa8268

    Allah ya sakawa malam da mafificin alkaïri gaskiya malam mungode sosai wlh

  • @mustaphayau8327
    @mustaphayau8327 Před 2 lety +1

    Meyasa ku yantijjaniyya duk inda gaskiya tafito indai ance Shehunnan ku sunyi kuskure bazakutaba yardaba

  • @ibrahimyusufu2636
    @ibrahimyusufu2636 Před 8 měsíci

    Abdulfatahin nan fa ba malami bane. A dole so yake a dauke shi malami amma kalaman shi sun nuna akasin haka.

  • @user-nk7mr2qc6p
    @user-nk7mr2qc6p Před 2 lety

    Masha allah

  • @attahiruahmed9206
    @attahiruahmed9206 Před 2 lety +1

    Hujjarkafa batagamsarda sarkizakibafa

  • @mahamadouibrahim5641
    @mahamadouibrahim5641 Před 2 lety

    Allah shi kare muna kai

  • @ashiribrahim3599
    @ashiribrahim3599 Před 9 měsíci

    Nidai gaskiya irin wannan tunanin naka Baimun Dadi sbd Babu wani abin fuskanta sai kushe da fada, wani lokaci hadda zagi, dama kadaina wannan Bata lokacin kaje kayi abinda zai fishsheka Dan gaskiya anfi karfinka nesa ba kusaba malam😮

  • @sadamsala8843
    @sadamsala8843 Před 2 lety

    🇳🇪🇱🇾

  • @abdallahsuleiman8895
    @abdallahsuleiman8895 Před 2 lety

    Allah yasaka dodon makkya abulfathi ciyon zuciyar wahabiyawa

  • @badaruabdullahi5815
    @badaruabdullahi5815 Před 2 lety +1

    Hm ai Daman dasharri kayisuna Kuma dashi kakecin abinci kb danqwqya kawai

  • @bashirharuna7698
    @bashirharuna7698 Před 2 lety

    Allah ya tsine maka shege

  • @habibmzya7583
    @habibmzya7583 Před rokem

    au kai yanzu kaganu Hhh

  • @IdrisMinuwa
    @IdrisMinuwa Před 2 lety

    Kb wawa

  • @user-hc9qu6rx3x
    @user-hc9qu6rx3x Před 2 lety

    Allah shirya

  • @outhmirnmohd4849
    @outhmirnmohd4849 Před 2 lety +3

    Slm
    Allah ya kara kusanci 🙏
    Don Allah zan iya sanin lambar wannan Hadiths din?

  • @isahharuna3579
    @isahharuna3579 Před rokem

    Malam karyane ingaskiyane ka playing kowa yaji yadda abulfatahi Yakeyi

  • @abbaadamu5585
    @abbaadamu5585 Před 2 lety

    salamu alaikun dan allah tambayata g mlm abulfatahi sani yn da masa niya gamai da dalibansu al majiransu yadda suke al lanta shehun nensu kuma suke mummunan magana ga fiyenyen halita annabi muhammadu (s.a.w)kuma wani irin mataki kuke dauka akansu idan kuji kuna fito wane akafafe sadarwane ku kalu balantarsune kokuwa! kuma ina tanbayar mlm dan allah inason mlm ya ban amsa a alqu'ani mai girma ko hadisan manzon allah (s.a.w) miye hukuncin wanda yayi batanci g manzon allah (s.a.w) ngd

  • @mohamedlamine7204
    @mohamedlamine7204 Před 2 lety +1

    Dan Allah Abulfatahi ka daina yiwa wannan dan iskan Raddi , kai Almajirin cheik barhama né shikuma Almajirin cheik ibni taimiya , wa yafi cin riba

    • @aliouabdallah3309
      @aliouabdallah3309 Před 2 lety

      Toh wannan da kace cewa dn iska yafi ubanka chége

    • @mohamedlamine7204
      @mohamedlamine7204 Před 2 lety +1

      @@aliouabdallah3309 Mushen kura né yafi Abbana , ha ha ha Allah sarki ba Alfahari ba nafi karfin sa dachida duk wani wahabiye , mun barku Da mln Abulfatahi , syd junaid , syd nasir

    • @mouhammadabdou6549
      @mouhammadabdou6549 Před 2 lety

      @@mohamedlamine7204 NI banga abin rigima, kawai yan dariqar Annabi subi Annabinsu, yan darikar shehunnai su bi shehunnansu.
      Mu yan dariqar Annabi Muhammadu ne. Kuma kunsan ahlussunna Annabi suke bi ba wani malami ba.Ina kkataba jin wani ahlussunna ya ce shi wahabiye ne. Kawai kune kuke hwadi dan ku bay gyaraku ace Annabi suke bi.