Sheikh Afakallahu yayi kaca-kaca da Kabiru gombe da Bala Lau Masu ci da Addini Suna yaudarar Musulmi

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Hausawa top tv
    Subscribe to hausawa top TV domin samun bidiyoyi masu kayatarwa
    / @hausawatoptv
    #hausawatoptv #hausawatv #hausa

Komentáře • 49

  • @usmanmohammed4876
    @usmanmohammed4876 Před rokem +2

    Wallahi kabani tausayi saboda irinku Allah baya saka albarka cikin da'awarsu.

  • @babaabilal9763
    @babaabilal9763 Před rokem +3

    Allah yashiryemu

  • @user-ee3zv5iv4e
    @user-ee3zv5iv4e Před 9 měsíci +2

    Malmen allah yachiryaka

  • @bashirshehu3167
    @bashirshehu3167 Před 7 měsíci +2

    Subhanallah gaskiya Nigeria sai a hankali kowa ya zama malami . Hmm ka debo ruwan dafa kanka

  • @umeumar6583
    @umeumar6583 Před rokem +3

    Allah wadaren naka ya lalace

  • @aishaidris3899
    @aishaidris3899 Před rokem +4

    Ashe Kai bibiyar rayuwarsu kawai kakeyi,hmmm kuyi takanku.

  • @bassirousani8888
    @bassirousani8888 Před rokem +3

    Wlh in bidià kuji tsoron Allah fa zaa hadu a gaban Allah gobe fa iskan duniya yana buga ka kana bata malamai sunnah

  • @khairratbala7738
    @khairratbala7738 Před rokem +2

    Haba mallan. Ya kuke haka kuna cewa ku Ahallu Sunna amma kunajira Kuga lefin yanuwa ku kufada kudena haka abinda kake tuhumar su kaima daya saga cikin su amma se kazo kana ta karya dan kasamu suna ta Allah bata Ka ba

  • @MaryamLawalFalke
    @MaryamLawalFalke Před 3 měsíci +1

    WALLAHI BALA LAU INTERNATIONAL BUSINESS MAN NE. SHI CHIYAR DA DUKUYARSA MA YAKEYI WA ADDINI DA SHI DA KABIRU GOMBE DIN DUK CHIYAR DA DUKUYARSA WA ADDINI SUKEYI. ALLAH SHI KYAUTA

  • @salisua.sulaiman206
    @salisua.sulaiman206 Před rokem +3

    Sunyi gaba kuma basaoinkabane,Dan kucaki da kai

  • @ismailbabaaliyu5890
    @ismailbabaaliyu5890 Před rokem

    Gaskiya dai da matsala yan sharholiya ache sune shugaba ni anyway akwai Allah

  • @suleimanabubakar7578
    @suleimanabubakar7578 Před rokem +1

    Yan cida addini me ai Yan izala makiaya annabi Muhammad s a w

  • @abdulgsm126
    @abdulgsm126 Před rokem +1

    Niman suna

  • @HariraAbdouSani
    @HariraAbdouSani Před 2 měsíci +1

    Allah ya isa insha allah bazaka gama da dunia lafiya .Kai baima kamata acemaka malam Kai dan iskane wlh

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 Před rokem +1

    Kanajin maganarsa kasan me hassada ne wlh duk Nigeria bawanda yakai mlm na bidi,a sajen hassada dayake maganar sunaci dayawun malamai dahiru usman bauchi da makari shekarssu nawa acikin gwamnati idan kana neman wawayen mutane a Nigeria wlh kanemo yan bidi,a babu haddar kur ani akansu se hassada wawaye kawai dole siyasa seda malamai kuma dayake wan nan maganar duk cikin yan bidi,a babu me haddar kur ani izu 60 kamar ahmed suleman

  • @uzairubappah2020
    @uzairubappah2020 Před rokem +1

    Izala ikon Allah wallahi saidai kumutu kaida malaminka idris dutsen tanshi

  • @nokia-lv2pi
    @nokia-lv2pi Před 2 měsíci +1

    They are wickets

  • @bachiroubachirou1847
    @bachiroubachirou1847 Před rokem +3

    Subhanalahi wannan hasadace kake yimussu siyasa raayi ce

  • @sabiumusarg7182
    @sabiumusarg7182 Před rokem +4

    Wannan mutumin hassadarsa tafito fili munganta, kuma nan gani nan bari. Sede kumutu da bakin ciki.

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 Před rokem +2

    😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @Al-YateemTv
    @Al-YateemTv Před rokem +1

    Hhhhhhhhhh

  • @maryamtukur9636
    @maryamtukur9636 Před rokem +1

    Malam dukkansu musulmaine don ya musu addua balaifi bane ,kaima da kasamu see kayi fiyeda haka ,Atikun ya che ka karbo masa abunda ya bayarne kaima ka masa karya, don bai aikekaba,Abu na kar she ain't ba pitter obi sukayi wabako,kaine dei karamin Dan iska

  • @hamzamoussamouktar8508
    @hamzamoussamouktar8508 Před rokem +2

    Musulmi dan uwan musulmi ne

  • @salahakabir7540
    @salahakabir7540 Před rokem

    Izala guba ce wallahi, allah ka kiyaye mu da sharrin su

  • @MaryamLawalFalke
    @MaryamLawalFalke Před 3 měsíci +1

    KAFIRAI NATA MANA BARNA KUNATA SHIRME. TIR ! DA IRIN WANNAN AIKI

  • @hassanhamidu101
    @hassanhamidu101 Před rokem +1

    We are seriously disappointed in you mallam Afakallahu if there is something call for them for understand or tell them there mistakes then you will here it from them

    • @hausawatoptv
      @hausawatoptv  Před rokem +1

      👍👍

    • @badamasimusa8405
      @badamasimusa8405 Před rokem

      Forgot About him he have sponsor by some politicians it's agenda that's why they are Attacking those shekhs but everybody is understanding this sherkh Afakallahu

    • @ismailbabaaliyu5890
      @ismailbabaaliyu5890 Před rokem

      Law of karma , KB gombe use to do same to other people, why do you expect people to the different to them, and what he said it right they doesn’t deserve to lead even political party let alone Islamic leader

  • @abdoulmamane5361
    @abdoulmamane5361 Před rokem

    Yan cida addini me ai Yan izala makiaya annabi Muhammad s a w