Rashin tsaro a yankin Diffa na Jamhuriyar Nijar

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 15. 10. 2020
  • A yankin Diffa, hare-haren Boko Haram da sace-sacen mutane domin neman kudin fansa na ci gaba da raba jama’a da matsugunansu. Kamar yadda za a gani a wannan bidiyon da Mohammed Tidjani Hassane ya hada mana. Ko yaya ya kamata a yi domin maganta matsalolin nan?

Komentáře • 8