Yiwuwar afka wa Nijar da sojoji

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 08. 2023
  • Yiwuwar afka wa Nijar da sojoji

Komentáře • 19

  • @ahmadmahammad8377
    @ahmadmahammad8377 Před 11 měsíci +2

    Duk wanda ya pãsa apkãwã da sojoji a 🇳🇪🇳🇪 Allah tsiné mishi!! Mu yan 🇳🇪🇳🇪 da Allah muka dogara bã da wani arné ba.🇳🇪🇳🇪💯💯

  • @romiyo227_niger
    @romiyo227_niger Před 11 měsíci +2

    Allah ya tsinewa bola tunubu albarka ya tsinewa CEDEAO ❌🇳🇬🇨🇵❌🇳🇬🇨🇵❌🇳🇬🇨🇵❌🇳🇬❌🇳🇬❌🇳🇬❌❌🇳🇬❌🇳🇬❌❌❌

  • @NIGER_227
    @NIGER_227 Před 11 měsíci +2

    Duk burin yan CEDEAO ko ma na kira su da yan ISKA , burin su duk bai wuce su burge turawan yamma ba .
    Kuma incha Allah duk mai burin tarwatsé kasar mu , ba za mu ta6a Bari kasar shi ta zauna lfy ba , ko mun mutu , sai an Haifi masu Irin wannan Kishin namu insha Allah. ❌❌🇳🇬❌❌❌🇳🇬❌🇳🇬❌🇳🇬❌❌❌🇳🇬❌🇳🇬❌🇳🇬❌❌🇳🇬❌🇳🇬❌🇳🇬❌❌❌🇳🇬❌🇳🇬❌

  • @HoudouHoudou-ww6sp
    @HoudouHoudou-ww6sp Před 11 měsíci +3

    In sha Allahu Babu wani abu da zai faru sai alheri

  • @yaronwalii
    @yaronwalii Před 11 měsíci +2

    In sha allah babu abin da zai faru sai alkairi

  • @issiakaalmouktar4950
    @issiakaalmouktar4950 Před 11 měsíci +1

    Vivier l’année Nigériane 💪🏽

  • @soufianeabdoulaye
    @soufianeabdoulaye Před 11 měsíci +1

    In sha Allah ba komai sai alkairi saboda kungiyar ankafa tane sabida zalinci tun shekaru nawa yan ta'adda suke damun Nigeria Niger Mali Burkina Faso koh rana daya basutaba yin shawarar hada sojoji ba domin su taimakawa kasa shanda yan ta'adda suka damu Al ummar garin zama lafiya musam man uwa uba Nigeria 😢😢😢

  • @moussaoumarou8926
    @moussaoumarou8926 Před 11 měsíci

    Sai bazoum

  • @chapchapgalmawatv5409
    @chapchapgalmawatv5409 Před 11 měsíci

    To kowa yazagi uban wani
    To yazagi ubansa
    Mudai allah yasa muchika
    Da imani

  • @ridwanrabiukano6973
    @ridwanrabiukano6973 Před 11 měsíci

    Allah kabamu zaman lfy

  • @sabiouali
    @sabiouali Před 11 měsíci

    Ubangiji Allah kyauta 😮 Allah iya mana

  • @ibrahimmadjid-qv8qi
    @ibrahimmadjid-qv8qi Před 11 měsíci

    tokay kagidadine

  • @MassoudYusuf-tf5gu
    @MassoudYusuf-tf5gu Před 11 měsíci +1

    CEDEAO ils n'ont pas la chaîne