Video není dostupné.
Omlouváme se.

Kasar Rasha Ta Aika Sojoji 100 Da Lodin Makamai Wa Nijar

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 04. 2024
  • Gwamnatin rikon kwaryar jamhuriyar Nijar ta sanar da isowar wasu makamai da na’urorin kare sararin samaniyar da tace sun shigo ne albarkacin huldar ayyukan sojan dake tsakanin Nijar din da Russia.
    Tashar talbijan RTN mallakar gwamnati ta gwada wani jirgin da ta ayyana a matsayin wanda ke dauke da lodin makaman da suka iso birnin Yamai tare da sojojin Rasha kimanin 100 da za su yi aikin girka wadanan makamai su kuma bai wa takwarorinsu na kasar horo akan yadda za su yi amfani da su.

Komentáře • 2

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 Před 4 měsíci

    Munji dadi sosai wlh
    haka ya kamata kasa shen Africa su komawa Rasha dan cigaba