Mawakin soja a Nijar

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 1. 05. 2024
  • Sajen Sani Maigoshi na kasasncewa soji na farko da rundunar sojin Nijar ta FAN ta amince wa shiga sana’ar waka a hakumance. Mawakin wanda ke da album na wakoki da dama a yanzu na musamman mayar da hankali ne wajen zuga sojojin kan yakin da suke da 'yan ta’adda da kuma sauran ayyukan tsaro tun bayan juyin mulki.

Komentáře • 41