Malam in mijika yaji kanada matsala akan zamtakewar sa da matar sa shi mai iya tsaya wa yaganar da ita amma malam maza wasu sun maida mace kamar mai masa hidima kowani abu yaga dama yayi mata malam Wlh abin yana bani mamaki malam aure ibada bakada jindadi kai da mijinka saidai kaga anayi to malam Allah kasa mudace
Malam wasu mazan da sun aure ka shikenan kuna zaman lfy yanayin wani aure shikenan yamai dake banza shekenan ya koma gurun wacce bazai baki dama ba kuma malam abinda yake damuna malam waso mazan shikenan yagama dake ko siyaya saidai kagani yanawa amarya sutura kayan gera komai malam kuma munayin daidai abinda zakayi malam wani namiji baisan darajar mace bah 👏
Masha'Allah muna godiya sosai Allah yasaka da alkhairi 🙏
Allah ya bada lada Mlm ❤❤❤❤
جزاك الله خيرا
Mlm Allah saka da alkairi, wllh mazan sukesa matan su acikin wani hali harkagaji kadaina gyarawa, amm muna godiya sosai
Masha allahu Allah yasaka da alkhairi wannan hakane
Jazakumullahu khair
Jazakallahu khairan
Mlm ALLAH yasaaka
daAlkhairi
Thank you very good
Jazakhallahu khair
Masha Allah
Allah yasaka da gdn aljannah
MashaAllah
Thanks malam
Malam in mijika yaji kanada matsala akan zamtakewar sa da matar sa shi mai iya tsaya wa yaganar da ita amma malam maza wasu sun maida mace kamar mai masa hidima kowani abu yaga dama yayi mata malam Wlh abin yana bani mamaki malam aure ibada bakada jindadi kai da mijinka saidai kaga anayi to malam Allah kasa mudace
Wlh hk ne. Bamawa mata uzuri shiyasa bokaye suke ciniki tsufa ai b karya bane don haka muyi hakuri ko soyayyar karyane murikayi...
Allah yasaka da alkhairi mlm
Malam muna godiya Jzk khairan
Malam Wlh maza basa adalci kaga namiji baidamu da mace bah kanayi geran amma baidamu bah
Malam is true you are saying may Allah bless you and give you long life.
masha Allah Allah ya taimaka
Allah yasaka da alkhairi
Sakallahu khairan
Allahu Akbar
Malam Allah yasaka da alheri
Mungode malam Allah y sk d alheri .
Qu’Allah vous récompense cheick
Allah yasaka da alkhairi
Allah yasaka da alkheri
Assalamu alaikum malam yagida ya kasuwa matsalana shine sanyi dayake fitarda farin ruwa me yauki
Inason maganin Sai agayamin kudin da account din nagode Assalamu alaikum
Good
Allah ya fimou yabawa
Merci monsieur
❤❤
Aameen thuma Aameen
Hakan Malam 💗💗
Masha Allah yakara hazaka mlm
TOH mallam ai wasu mazan nan basa bawa mata abun gyara. Wani namijin kuwa ko kallo bazeyi ba balle ya kara miki karfin gwiwa
Allahyasakadaallahairi
Masha Allah ko 🎉🎉
Malam
Assalam malam dan Allah nidai maganin gyaran nono nakeso,mijina kullun yana korafi akai kuma nasiya magani kala kala amma ba wadda yamun aikiba
Ai wnn mazan n Afirka... Allah ya sawwqe basu d aiki se in duk shekara mutum zeyi aure bazedangana b in dai matan nan ne
Slm
Wallahi some of the men are very dirty too pls talk to them
😂
Salam aleykoum
👍👍👍
Assalamu alaikum malam Muna godiya
Innalillahi wailaihin rajiun
Mlm dan Allah inason mgn daku wlh inacikin damuwa wlh inason magana daku kutai makamin
Allah yabiya
Tnx
❤❤❤❤
Ta'asubi kenan 🤩
Pl's which type of misc
Muna gdy mal Allah ya kara basira
Masha Allah malam a taimaka min da maganin ovarian cyst
Aslm Dan allah malan a kaduna kana da shago
Ykk
Malan mu gode 🙏🙏
Wow Ina Jin dadin charnel naka👍
Salam
S'il vous plaît le train vert là c'est quoi
Le nom en français svp
Kudin gyaran Waze bayar Maza akoi keta malam gaskia yanagani akoi Sanji ajikin Macé yaje yanema mata Mana
Masha ALLAHU
Mlm budurwa ma zata iya amfani dashi ne kuma bazai mata komae ba?
Malam wasu mazan da sun aure ka shikenan kuna zaman lfy yanayin wani aure shikenan yamai dake banza shekenan ya koma gurun wacce bazai baki dama ba kuma malam abinda yake damuna malam waso mazan shikenan yagama dake ko siyaya saidai kagani yanawa amarya sutura kayan gera komai malam kuma munayin daidai abinda zakayi malam wani namiji baisan darajar mace bah 👏
Maganarki gsky ne
Ya dauko yar fara yar jamia😂😂😂😂
Ni
Baza iya amfanida magaryarba sede ganyenta ko Garin
SLM ya gaidan
Ngd
Godiya Muke mallam
Maganin mata da gyaran nono
Akarami yaushe zakazo Saudiyya inasan magani
Phone number please
😅
Tayaya zamu samu nunbarku ta WhatsApp
🤣🤣🤣🤣
😂😂😂
Lamba WhatsApp
SALAM MALAM
MashaAllah
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu Dan Allah malan ina bukatar taimakon ku
Tnx wthassapp number
Macha Allah ✨🤲🤲
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Muna godiya malam