ZAKA SHA MAMAKI 🤔 IDAN KA JI DALILIN DA YASA MAMACI YAKE ZUWA MAKA A MAFARKI

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 5. 09. 2024
  • Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
    Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
    #annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV ‎#Maishadda_Global_Resources

Komentáře • 118

  • @user-iq4ll1so5d
    @user-iq4ll1so5d Před 8 měsíci +13

    Allah ya hadamu da Annabi Muhamed saw a ranar kiyama ya cece mu😭😭

  • @labaranahmed3999
    @labaranahmed3999 Před rokem +4

    this mallam is great. l love his explanation

  • @surajohamza-qi7yq
    @surajohamza-qi7yq Před 2 dny

    Masha Allah yaqara Buda kirji bijahi Shugaba

  • @saudatu-abdullahi
    @saudatu-abdullahi Před 26 dny

    Masha Allah, jzklh khair mallam

  • @shehualfa1043
    @shehualfa1043 Před 28 dny

    Jazakallah Khairan

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Před rokem +4

    Muna godiya, Allah Ya saka da Alkhairi Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam.

  • @user-wh1xi2vm9b
    @user-wh1xi2vm9b Před 6 měsíci +3

    Slm malam ina cikin matsalar rashin abinci ga rashin lafiya sai nayi mafarkin mahaifina yazo sai nace masa baba banida abinci sai yace zaibani kudi naje na auni shinkafa yanata murmushi se nafarka mehaka yake nufi malam ❤❤❤❤❤

  • @JuwairiyaMuhammad-x9g
    @JuwairiyaMuhammad-x9g Před měsícem

    Jazakallahukhair

  • @aissataissa811
    @aissataissa811 Před měsícem +5

    Mouna godiya

  • @HabibaBinBiliyamin-tv6jt

    Masha Allah

  • @khamilaabubakar3072
    @khamilaabubakar3072 Před rokem +1

    Alhamdulillah jazakallahu khair

  • @hafsatjostv7676
    @hafsatjostv7676 Před 7 měsíci +1

    Jazakhallahu Khair 🙏🙏🙏

  • @sasisawasi3914
    @sasisawasi3914 Před 6 měsíci +1

    ما شاءالله جزاك الله

  • @mohammedsalahu-deen7770
    @mohammedsalahu-deen7770 Před měsícem

    Maa shaa Allah. Alhamdulillah. Allah ya saaka da khairan Sayyadi. Muna godiya sosai. Allah ya kaara soyayya Annabi (S A W) a zuchiyan ka. Ameen yaa Allah 🙏

  • @ibrahimismailtanko8950
    @ibrahimismailtanko8950 Před rokem +2

    Allah yasaka da Alkhairi

  • @user-rm2rr7xe9z
    @user-rm2rr7xe9z Před 8 měsíci +1

    Msh Allah

  • @muhammadaminuauwalu794
    @muhammadaminuauwalu794 Před měsícem

    Mallam Abbas Allah ya saka da alkhairi ya qara kusanci da Qaunar Annabi S.A.W. Allah ya jikan magabatanmu Amin

  • @ayubadahiru-df3bm
    @ayubadahiru-df3bm Před 17 dny

    Malam naji dadin bayanai, Allah ya Saka maka da alkhairi duniya da lahira ❤

  • @BilkisuIdris-u4l
    @BilkisuIdris-u4l Před 22 dny

    Muna gdy sosai

  • @rabiushehugital1562
    @rabiushehugital1562 Před měsícem

    Allah yasaka da Alkairi,

  • @KabirGarba-nq1rz
    @KabirGarba-nq1rz Před 23 dny

    Amin summa amin

  • @noooseee55
    @noooseee55 Před rokem +3

    اعان الله علينا
    وجزاك الله خيرا

  • @SaniAutanMaaiki
    @SaniAutanMaaiki Před 23 dny

    Allah,yasaka,malam

  • @ZainabAhmadsani
    @ZainabAhmadsani Před 6 měsíci +1

    Sakallahu kairan mlm Don Allah meyene fassaran mafarkin wacetarasu kayimafarki tazo tacemin inbata ruwa Tasha nikuwa nabata Tasha Kamar Tana raye Kamar abinda yakefaruwa Tana raye

  • @RabiuHaruna-f1u
    @RabiuHaruna-f1u Před měsícem

    Allah yasaka da alkhiri

  • @user-nm7hu3su6r
    @user-nm7hu3su6r Před 11 měsíci +1

    Macha Allah ❤

  • @BaguiDjami
    @BaguiDjami Před 27 dny

    Allah ya saka da alheri malam❤

  • @AbdurrashidSunusi-lz4ev
    @AbdurrashidSunusi-lz4ev Před 5 měsíci +1

    Allah yasaka

  • @HajaraAbdullahi-jo1dh
    @HajaraAbdullahi-jo1dh Před rokem +2

    Aslm alkm malam nayi mafarkin mahaefiyata ta haihu ta haefi da namiji ta haihuwa sai ta rasu shima kuma babana yana min magana kuma malam duka sun rasu dan Allah malam abani bayani

  • @SafiyyahAbdullahi-bu7ic

    Allah y saka d alkhairi

  • @Hafsat238
    @Hafsat238 Před rokem +1

    Allah saka da alkhairi

  • @HadizaYau-p2g
    @HadizaYau-p2g Před měsícem

    Don Allah malam inamafarkin idan mutun yarasu watan zaizomin inyimishi ta,aziya Hakan meyake nufi

  • @MsaniAbdulmajeed
    @MsaniAbdulmajeed Před 27 dny

    Allah ya saka maka da alkhairi mallam.

  • @Legendfilmsproduction
    @Legendfilmsproduction Před rokem +2

    Nagode Allah yasaka da Alkhairi

  • @umarsulaimanauwal1486
    @umarsulaimanauwal1486 Před 29 dny

    ❤❤❤

  • @aishaidris-gt3ub
    @aishaidris-gt3ub Před rokem +1

    Allah yasaka da Alheri

  • @NafisatHafsat-zy7rr
    @NafisatHafsat-zy7rr Před měsícem +1

    Allah sa aljannace makomar mu

  • @Ramatuisiya
    @Ramatuisiya Před měsícem

    Allah ya sakama ma'am DA alhairi

  • @MaryamSanusi-gd3vg
    @MaryamSanusi-gd3vg Před 21 dnem

    Allah ya saka da alheri

  • @basharmuhammed107
    @basharmuhammed107 Před rokem +1

    Allah ya qara lpy

  • @ibrahimahmad5442
    @ibrahimahmad5442 Před rokem +1

    allahu Akbar malam wlh Allah nayi daya daga cikin kalal mafarkin da kafa abokina yazomin nake tambayarsa cenake ka mutu yace ai ba mutuwa yayiba Kuma daman wlh muna yimai kyakykyawan zato ,
    to Amma saidai gaskiya Ni ba mutumin kwarai bane wannan Kuma shine ya shigarmin duhu

    • @hamdiyyamaisikeli3267
      @hamdiyyamaisikeli3267 Před rokem +1

      Ubangiji Allah yasa hkan ya zama silar shiryarka bawan Allah kayi kokarin gyara tsakanin ka da Allah mutuwa tana iya zuwa a kowane lokaci kuma Allah mai ywan yafiya ne ga bayinsa

    • @dadimeboda
      @dadimeboda Před 3 měsíci

      Har naji tausayin ka

    • @muhammadalhassan4958
      @muhammadalhassan4958 Před 6 dny

      Allah Sarki! Toh, sai ka dage ka zama na qwarai. Ai, ba kai nisa ba sosai, tunda har ka sani kuma ka fada.

  • @sagirwapakatsina644
    @sagirwapakatsina644 Před rokem +1

    Allah Ya Kula d Zuri'a ILa Yaumul Qiyamati SHEHU Mu na gdy

  • @danbotoglobalcompanyltd
    @danbotoglobalcompanyltd Před měsícem

    Assalamualaikum warahmatu Allahi wabarakaatuhu.
    Allah Ya bada lada !!!

  • @user-sd4hq1xs7m
    @user-sd4hq1xs7m Před rokem +2

    assalamu aleku malan gaskiya munajin dadi sose nikuma nayi mafaraki yamutu an binashi buma sawani yazo yaci atonoshi daaka tonose sashi kuma yakebi na dan Allah nalan ina son aminibayani akan haka nagoda sose Allah yabarmu da annbi muhamadu s a w

  • @SabituIbrahimZwall
    @SabituIbrahimZwall Před 25 dny

    Aslm Alkm Mal. Yarona yana fama da ciwon koda don Allah ataimakamin da magani da zan masa

  • @AbbaMuhammed-o7i
    @AbbaMuhammed-o7i Před 11 dny

    Slm malam barka ninaga banana yasani aikin daurin Kara a gonna yacemin mudaure Karan kaje kaidanga kagarce gida maanansa

  • @AbdullahiGanye
    @AbdullahiGanye Před 20 dny

    Allah ye biya mallam

  • @user-bo5lz9sz2q
    @user-bo5lz9sz2q Před rokem +3

    Kai na gode da wannan

  • @adamuLegbo
    @adamuLegbo Před rokem +1

    ❤ماشاءالله نور علي نور يا سادة
    جذاك الله خير

  • @lightuponlight2737
    @lightuponlight2737 Před rokem +1

    Malam, tambaya na shine ƙanwar mahaifiya tayi mafarkin mahaifi na yace mata wai ta kira ni. Don ALLAH menene fassarar wannan mafarkin

  • @salimallassane4452
    @salimallassane4452 Před rokem +1

    allah ya bada lada

  • @aishataminu6233
    @aishataminu6233 Před rokem +1

    Jazakhallahu Khairan my brother
    To malam idan kuma mutum yayi mafarkin mamaci suna magana akan harkar police?

  • @ASMAUAKUMAR
    @ASMAUAKUMAR Před 26 dny

    Toh Mallam inkaga mamace a wajen sallah ko wani biki ko kuma ace she yake bikin mai Hakan yeke nifi. Allah ya sa mudace

  • @ameenaalheri8707
    @ameenaalheri8707 Před rokem +1

    Assalamu alaikum mlm Dan Allah idan mutum yayi mafarkin mmc yaxomashi Yana hawaye kuma ni sai yacemun kar inyi kuka Dan Allah me mafarkin ke nufi

  • @balamijinyawa7909
    @balamijinyawa7909 Před 11 měsíci +1

    Allah ya karawa Mall daukaka dagamawa lafiua .

  • @ummukhulsummuhammad5601
    @ummukhulsummuhammad5601 Před měsícem

    Muna godiya sosai.malam inkayi mafarkin mamaci ana biki kuma yazo wajan.

  • @isamohammedyusuf-ze7ne
    @isamohammedyusuf-ze7ne Před rokem +1

    Aslm, MLM Allah ykr hikima.

  • @mustaphaBashir-zw6zd
    @mustaphaBashir-zw6zd Před měsícem

    Na bukaci naji wannan bayanin. Amma sai jira nake yi an kasa tafiya inda ake bukata

  • @ChamsiyaHarouna-dn5ce
    @ChamsiyaHarouna-dn5ce Před rokem +1

    Nagode

  • @user-zx7ck2eb4w
    @user-zx7ck2eb4w Před 8 měsíci +1

    Slm malam ninaga mamaci Yana Shan ruwa minene maa narsa malam

  • @usmantijjani8511
    @usmantijjani8511 Před rokem +2

    Allah kara lafiya malam

  • @AbubakarHassan-ho5og
    @AbubakarHassan-ho5og Před 5 měsíci +1

    Malam slm ninaga mamachi Yana geran gona kuma dama maigeran gonane sosai kuma naganshi yanageran gonarsa kuma sai nai wani magana yamareni

  • @dangulbidambetv
    @dangulbidambetv Před rokem +1

    Assalamu alaikum malam menene fassarar mafarkin natsinci zinari acikin ruwa maitafiya

  • @YunusaAya
    @YunusaAya Před měsícem

    Na biyu kuma Wani bawan allah me Wanda yataba mutuwa a unguwammu Tor akwai ranarda mukayi labarinsa bayan mutuwan NASA, a Daren wannan ranar yazo min a mafarki da Wani Abu akan paranti Wanda bansa ko maineneba Sannan yaceda dani na rabawa ahhalinsa Amma nasani duk Wanda yaci wannan abun zaiyi mammunan karshe kamar shi

  • @zaharaddeenabdullahi9278
    @zaharaddeenabdullahi9278 Před 10 měsíci +1

    ASlm mamaci ya dawomin yacemin in auri wance Amma bansantaba nace ba aurebane a gabana yanzu

  • @moussaeladjmamoud1638
    @moussaeladjmamoud1638 Před 7 měsíci +1

    Godiya mukey

  • @faridaali5344
    @faridaali5344 Před 11 měsíci +1

    Mallam idan kayi mafarkin mamaci mahaifi ya bani Takalmin sa in dön inyi tafiya saboda a lokacin banida takalmi shine ya bani yace in sa

  • @aouaassanidrissa2741
    @aouaassanidrissa2741 Před rokem +3

    SLM malan ni nayi mafarkin wata aboykiar aikimu datarasu amma nayi mafarkin ga gawanta amma tabudi baki tace akirani inso inchiryata kuma nazo tanamin hira yazatayi acikin chirin tacemin yazayiwa hannuwanta nace tamekesu ta jiginasu jikinta malan dan allah wanan mafarki miyake nufi

  • @murjanatujibril2376
    @murjanatujibril2376 Před měsícem

    Ma sha Allah,to idan mamakin zai zo maka ya na mai neman wani abu kamar takarda fa?. Sai ya riqa cewa baki ga wani paper na ba?

  • @HadizaUmar-g3w
    @HadizaUmar-g3w Před 19 dny

    To malam idan Kuma mafarkin da kayi da mamaci yazo yanaso ya tafi da Kai da karfi ne besamu nasara ba fa?

  • @user-gl5vq5wb6n
    @user-gl5vq5wb6n Před 7 měsíci +1

    Mlm miyasa dan allah in an kiraka bata shiga

  • @user-ie8uc6vz4w
    @user-ie8uc6vz4w Před 18 dny

    Ni kuwa wani lokaci in na shiga matsala nayi adua sai nayi mafeking yayana daya rasu yana zuwa ya ceceni

  • @aliyuzainab2620
    @aliyuzainab2620 Před rokem +3

    Malam idan mutum yayi mafarki mamaci bahada lafiya me hakan yake nufi

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 Před rokem +1

    Sadaukinfa sadaukine

  • @YunusaAya
    @YunusaAya Před měsícem

    Na taba yin mafarkai guda biyu Wanda nake so nasan ma'anarsu. na farko nayi mafarki Ina gudu akan ka'aba Sanna a wannan mafarkin ka'abar ba guda Daya bane suna dayawa. A mafarkin Ina gudu ne akan ka'aban daga kan wannan na duro akan wannan

  • @abubakarzeenat7098
    @abubakarzeenat7098 Před rokem

    dan allah inadatambaya nataba mafarkin dare sainaga ranatafito har,inanunawa mutun

  • @abdulmumunigarbaamina7873

    Assalama alaykum mlm dan Allah amana fassarar mafarkin goro

  • @IlliassouSaidou-eq6uk
    @IlliassouSaidou-eq6uk Před měsícem

    Minene maânar mamaci yakarfi yaro ahanouna malan

  • @umaffan2252
    @umaffan2252 Před rokem +1

    Mene mafarkin mutun y mutu Kuma Amma yn Raye kusan Ina mafarkin yafi say 5

  • @user-tq9of5ob2i
    @user-tq9of5ob2i Před rokem +1

    Malam nayi mafarkin ruwa yadaukeni ruwa me qarfi yana wujujugani se mahaifiya ta tazo ta ceceni ammah Kuma tamutu wanna mafarkin meyake nufi mlm 🙏

  • @evaawal346
    @evaawal346 Před rokem +1

    Assalaamu alaikum, I need to ask a question. What about it you dream that, you are beating a dead person, telling him that your dead fathers God will judge him...am confused

  • @limoomaroumar5558
    @limoomaroumar5558 Před rokem +1

    Aslkm warahamatullah dan Allah malan idan kayi mafarki da mamaci kuna dasa itatuwa mi yake nihi?

  • @RahamaBinAmmar
    @RahamaBinAmmar Před měsícem

    SLM mlm menene fassarar mafarkin mamaci yayi maka kyautar saban kudade

  • @ayoubanass6075
    @ayoubanass6075 Před rokem +1

    Ina yanwan yin mafarkin tachin duniya minene fassarar sa

  • @dausiyyanuhuyusuf
    @dausiyyanuhuyusuf Před rokem +1

    Allah ya datar damu

  • @shmsiahwaheb4486
    @shmsiahwaheb4486 Před měsícem

    Mlm nikuma nayi mafarki mamace yazoman yace dan allah kiyi mini adua kuma bansa mamacenba sailokacin danaji labari rasuwa

  • @salioubarayaabdoul-aziz
    @salioubarayaabdoul-aziz Před měsícem

    Na godé sosay malam

  • @AbidaSulaiman-mu5lh
    @AbidaSulaiman-mu5lh Před rokem +1

    Malam idan mutum yayi mafarkin mamaci yace ze mutu ?

  • @realkhan4136
    @realkhan4136 Před rokem +1

    Godiya muke ya sayyadi

  • @ilsm42
    @ilsm42 Před rokem +1

    Koda yaro ne karami?

  • @CherifaYonli
    @CherifaYonli Před měsícem

    Nagodè sosè malan

  • @rabesalisu4278
    @rabesalisu4278 Před rokem +1

    Masha Allah

  • @jabeermuhd7191
    @jabeermuhd7191 Před rokem +1

    Jazakallahu bihairan

  • @SadikAbba-ym5fl
    @SadikAbba-ym5fl Před měsícem

    Allah saka da alkhairi

  • @HussainAbubakar-yh3gc
    @HussainAbubakar-yh3gc Před 2 měsíci

    ❤❤❤

  • @abdulmumunigarbaamina7873

    Assalama alaykum mlm dan Allah amana fassarar mafarkin goro

  • @Fassaran_sirruka
    @Fassaran_sirruka Před 9 měsíci +1

    Masha Allah

  • @user-ts1vi1st4i
    @user-ts1vi1st4i Před 5 měsíci +1

    Masha allah

  • @realkhan4136
    @realkhan4136 Před rokem +1

    Masha allah

  • @Mohammedadam-gu6ih
    @Mohammedadam-gu6ih Před měsícem

    Masha Allah