MAFARKIN JIMA'I (SADUWA)
Vložit
- čas přidán 11. 09. 2024
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Masha Allah allah yaqara sani malam
Masha Allah
MACHAALLH
MashAllah nikam mal a nawa mafarkin naga wani yana jima i da wata a gaba na amma ba ni ne nake jima in ba
Allah yaqara lfy da basira
Masha allah mallam dan allah meye fassarar mutum yayi mafarki saduwa amma wasune suke saduwar bashiba
السلام علیکم ماشاءاللّٰه
Masha Allah Allah ya biya kuna qoqari
Allah saka
Allah yabiya kouma allah yassa mouda ce
Salam alaikum Mallam nayi mafarki na tube zanyi Kashi sai duk inda naje zanyi Kashi sai naga Kashi dayawa awurin aka yasa banyi kashinba sai na Farka
Malan salam alekum nayi mafarkin nayi aure kuma ni saurayi ne
Masha allah allah yakara lafiya
Jazzakallahu khairi wajaza'ihi
Assistante ☝️🤲🇳🇪🇳🇬✌️👍
Sayyadi barka da yau don allah menene fassarar mafarkin mutum yana nishadi da dariya tareda maigidansa kuma gashi mundade bamu tare inama tsoron zuwa wajensa amma kuma ga abinda nagani.nagode
Na amsa ta Whatsapp
Yes Kal
i like this man,s teaching... mun go de
Allah ya Saka da alheri
Masha Allah jazakumullahu kairan
Ameen ya rabbi 🙏
Assalam aleykoum malam inna mafarki kunama
Amen
Slm mm Allah yasska
Aslm SHEIKH ; munaa baran fasaran mafarkin JIMA’I DA MACHE AKAN BUBBAN DUTSE 🙏
Masha Allah, Jazakumullah Bikhair.
Ameen ya rabbi
Haqiqa ina yawan mafarkin ina jima'i da mijina sannan wani zubin ina farkawa zai ne ni dan mu raya sunnah
Masha Allah,mungode Mal allah ya Kara Maka lfy fa ni San kwana
Nayi mafarki Ana juma' i da kawayena ! Nagode mallam
Masha ALLAH.
❤❤
Dan ALLAH Maye Fassaran. Ni Dan Kasuwane Nayi Mafarkin Wata kustomana Ta cire kayanta a gabana Kawai sai na ji nima INA bukatan Nayi jima'i da ita Amman ban kawo maniyyi ba. Ina da mata da yara 2 Allah ya saka
Ba mamaki zaku daɗa ƙulla wata harka ne da zaku samu riba me kyau a cikin harkar
Assallaikum! Nayi mafarki ina sallah ana duka na amma ban dena sallah har sai da na idar da sallah...
Aslm alaikum Allah ya biya malam wallahi Allah ni mafarkinda saduwa nakeyi da aljannu
Allah Yakarabasira
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Jazaakallah
Malan allah yasaka da alkhairi
Macha.allah
assalam Malan kamar namiji yayi mafarkin anyiwa matarsa fyade kuma Yana tana neman ta bai sameta wannan mafarkin mi yake nufi
Macha.alla.mln
Muna godiya malam Allah yabiya
Assallam
Bala usman salihu Jalingo
Nayi mafarkin wani yayimun amayi.
Mafarkin amai 👇
czcams.com/video/4REJjfQwwxI/video.html
Masha Allah ❤️🥰
Allah yakar lafiya da sawon kwana
wlh malam watarana nayiwani aiki dadare aiki yaladifu nagama nayi bacikenan nayi mafarki jima i
Macha Allah
Assalamu alaikum Dan allah mlm ina neman fassarar mafarkin ana gina masallacin juma.ah ko na ehdi Dan allah muna neman fassara
😅😅malam nimatar Aurece Amman wallahi nayi mafarkin
Hum mafarkin mi
سلام عليكم ورحمة الله وبركاته معكوم يوسف شفيغ
alhamdiudoullah❤
Kuma Ina mafarkin yayana Yana nemana
Ayi addu'ar neman tsari da matsalolin rayuwa da rikicinta
Assalamualaikum malan yawanci inayin mafarkin nasakeyain aure kuma tsohon saurayina inada aure yanzu haka
Allah Kara basira
Ameen ya rabbi
Allah yasa mu dace
Allah ya taimaki Mallam kana birgeni sosai matuka Allah ya kara hikima
Slm malam macinda take mafarki mijinta dasuka rabu bayan tayi wani aure
Slam wanda yayi jima'i da budurwar ka wa da zaka aura
Assalamualaikum
Machaallah
Aslm alaikum mallam, Ina yawan mafarki hakorana sun zube duka
Mashallah 🤝🤝🤝
Salaam
Aslm
Barka
Aslm nayi mafarkin na sadu da wata bazawara da nakeson na aura amma banyi inzaliba sai naji farjenta ya buɗe,maanar yayi fadi
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu Dan Allah a fassara min wannan mafarkin abun yana damuna mafarkin shine mijina yana saduwa da kanwata Kuma kusan kullum sai Nayi ta
Zai ƙara sonki ne da kuma ƙaunarki
Masha Allah , Allah ya kara basira, Allah yamana maganin matsala mu, mungode sosai malam
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Allah yasaka da alkairi
Ameen ya rabbi 🙏
Aslm yaa sayyadi, Idan ina yawanyin jalabi ko sallan dare ina yin addua Idan na kwanta sai nayi mafarki namiji yana saduwa dani, Idan na farka bazanga maniyi ba. Wlh bana mafarkin namijin dare ko kadan kadan. Nagode
A salamu alaikum warahamatulah . Barka mu da Sofia. Mallam mi ar ma anar mafarkin. In mutum yayi mafarkin yana ta. Fida gashi a bakin sa. ? Godya muke. Kuma Allah ya gare illimi
🤲🤲🤲🤲
Assalamu alaykoumatata
Wa alaikumussalam
Assalamu alaikum gaskiya inayin irin wannan mazarin ina saduwa da wani cikin abokan mijina ko kuma wanda ban sani ba ko kuma inyi mazarin na auri wani ko abokin mijina
ASlm Barka nayi mafarki da budurwata nasadu daita maye fasarsa malama
Aslm fatan alheri
Wslm ngd🙏
Aslm, Mallam Dan. Allah, inaaso Afassara Mani mafarkin kin, danayi, nayi jima I da matata da na rabuda ita,
Da ita
Slm da fatan Malan yana lafiya nayi mafarki da badurwata na jima'i
Aslm, malam maye fassarar mafarkin tafiya achikin mota tare da abokanka wadda kasansu kuma ana wasa da dariya, ngd sosai ahuta lfy
Mafarkin mahaukaci
Menene fasaran mafarkinda ana maka kyautar kudi mai yawa.
🤣😄
Mafarkin kana kashi fa kuma zawu
Shi kashi ai damuwa ne fitar da shi kuma yana nuni izuwa yayewar damuwa da sauri insha Allah
Barka malam
Aslm malan barka da warhaka
Aslm
Barkan mu
Nayi mafar kin Ina rike da wasu shanu kosassu Kuma babba da karami ko karama guda biyu Amma igiyar Dake wuyar shanun ja ce Kuma suna Jana zasu danneni sai wani yazo Kuma ya yanka su gabaki Daya Kuma sun mutu duk
Mijina yace da ni amafarki jima'i da ni Yana bashi wahala Dan Allah inaneman haskye akai
Mafarkin Hawa benefa
JJ
Wllh malam na dauka aljanune 😅
To malam Wanda yayi mafarkin kana ramansin din wata mace fa
Alsam malam ina yawan mafarkin nayi jima'i kuma ni banida armé
Slm malam Ina yawan mafarki nashiga cikin sararin samaniya
Dan Allah malam inason fassarar mafarkin wadda ta rasu tazo tana tayani girki tuna juya min abinci. Jazakallah khair
Yarda ce da soyayya da take tsakaninku da ita
@@abbas_sadauki Nagode Allah ya saka da Alkhairi
Salam
SLM Malam nibani da aure koma nayi mafarkin inayin dawaddah bassaniba komu banaso ina kuka
Cv
Malam Allah yataymaka, tambaya ce a gareni ga Mace mai mafarkin namijin dare natarawa da Ita , abin na damuwata sosai
Maganin iska zata nema
Malam lna yawan mafarkin maciji
Alm
Salam nayi mafarki hisari kuma daga konte
Salmu Alaikum Malan idan mutum yayi mafarkin kuma Bega maniyi ba,akwai hukuncin yin wankan janaba akan sa.ko babu,Allah garawa maln lfy da Nissan kwana Ameeen.
Wa alaikumussalam
Ameen ya rabbi 🙏 ngd
A a babu wankan janaba a kansa
Aslam alaikum malan Ina yawan mafarkin saduwa anma bada matataba ??
Slm malam idan mutum yayi mafalki yana saduwa da mahaukaciya amsa
Malam barka da warhaka
Mafarkin jima I da matarda kuka rabu me yake nufi
slm mlm nayi mafarki yan mata biyu nafada akaina