Yau Alhamis 4/7/2024 Manu ya faɗi matsayarsa da Garkuwar chindo Akan Damben sa da Ramadan

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 3. 07. 2024
  • Yau Alhamis 4/7/2024 Manu ya faɗi matsayarsa da Garkuwar chindo Akan Damben sa da Ramadan

Komentáře • 23

  • @surajmuhammad9875
    @surajmuhammad9875 Před 15 dny

    Gaskiyane wallahi manu ya iya shira baya chika baki kuma ba,a bugun chikinsa yatonawa kasa asiri allah yabaka nasara

  • @AminuAbdulllahienyama
    @AminuAbdulllahienyama Před 15 dny

    Allah ya jikan Al,Amin sakoto badan ya mutumba wanann ba Dan jarida bane haba haka tambaya

  • @DayyabuAbubakar-ml7uz
    @DayyabuAbubakar-ml7uz Před 15 dny +1

    Allah yabaka sa a Manu albarkacin al qur ani

  • @user-sv9bb5ec1m
    @user-sv9bb5ec1m Před 15 dny

    Up up guramada

  • @YahayaMusa-qw7bz
    @YahayaMusa-qw7bz Před 15 dny

    Manu Allah yakaimu lahadi Ramadan seyacinyeka ubanfada yafi karfinka

    • @iPHONE-hm7kg
      @iPHONE-hm7kg Před 15 dny

      Kai tahi ware a ina a jamus ba Wanda be fadiba sai ali kanin qato😂

  • @ibrahimmuntari8587
    @ibrahimmuntari8587 Před 15 dny

    AMEEN AMEEN GURUMADA KOWA GWARZO

  • @YrmGuguwa
    @YrmGuguwa Před 15 dny

    Allah yatemaka

  • @jamiluibrahim7398
    @jamiluibrahim7398 Před 15 dny

    Gaskiya baka iya tambayaa Wllh dole saiyayi karya

  • @UsmanAminu-zw5rf
    @UsmanAminu-zw5rf Před 15 dny

    Allah ya baka nasara manu

  • @yahayaabdullahi3092
    @yahayaabdullahi3092 Před 15 dny

    Up gurumada kowa sarki

  • @AbdulmalikPepe
    @AbdulmalikPepe Před 15 dny

    Gaskiya baka iya tambaya ba wllh ba kamar sauran yan jarida ba kana nuna kafi sun arewatawa

  • @AyatuMuhammed
    @AyatuMuhammed Před 15 dny

    With kind questions be this again

  • @ibrahimmuntari8587
    @ibrahimmuntari8587 Před 15 dny

    Waikai wannan Dan jaridar ko dakai za ayi damben ne wannan tambayar kamar An aikoka haka

  • @sulaimanhamza4275
    @sulaimanhamza4275 Před 15 dny +1

    Gaskia Aliyu haryanxu akwai matsalar gogewa wjn yin interview, dubi yadda ka mayar da hirar..... Ka gyara salon hirarka, Kaga yadda Al-Ameen sokoto keyin nasa

    • @dambenmazajetv9752
      @dambenmazajetv9752  Před 15 dny

      @@sulaimanhamza4275 Shi sunansa AL-Ameen ni kuma sunana Aliyu daman yayin tambayar bazatazo ɗaya ba daman waye ya gayamaka duk "yan jarida salon tambaya ɗaya sukeyi.

    • @AyatuMuhammed
      @AyatuMuhammed Před 15 dny

      ​@@dambenmazajetv9752KANADA GIRMAN KAI ALIYYU AMMA GYARA KAMATA KADAUKA BAWAI KAYI FUSHI BAH

    • @AWAISUHARUNA8177
      @AWAISUHARUNA8177 Před 15 dny

      Aliyu gaskiya ce Ake Gaya maka Yakamata ka gyra duk Wanda yace ka gyara Ba zagin ka yayi bah

  • @muhammadbkabir
    @muhammadbkabir Před 15 dny +1

    Kai wlhy aliyu gabadaya Kai baikamata kaxama Dan jaridaba Kai ta maimaita tambaya daya baka iya tambaya ba wlhy

    • @dambenmazajetv9752
      @dambenmazajetv9752  Před 15 dny

      Ina yimaka uzurin jahilci Amma idan baka daina duk sanda nayi hira da wani ka rinƙa gayamin irin wannan maganar ba zan zagi uyayen ka domin badai kai kaɗai nakeyi ba jahilin banza.

    • @AyatuMuhammed
      @AyatuMuhammed Před 15 dny

      ​@@dambenmazajetv9752BAIKAMATA BAH MALAM ALIYYU

    • @AWAISUHARUNA8177
      @AWAISUHARUNA8177 Před 15 dny

      Aliyu ka dai na ba haka Danjarida yake bah haquri shine na ku