TARIHIN ALI NUHU | Sarkin Kannywood
Vložit
- čas přidán 16. 07. 2019
- Complete History and Biography of Ali Nuhu: Cikakkaken Tarihin rayuwarsa.
This video is about the life, struggle, success and top secrets of Ali nuhu becoming the King of Kannywood, Produced and compiled by Arewazon Tv #alinuhu #alaqa - Krátké a kreslené filmy
This is very very beautiful story of Ali nuhu Sarki Kannywood, God bless you everywhere you are and protect you and guide you at all the time 👍👍👍👍❤️❤️❤️ Alhamdullilah Alhamdullilah, Allah abu godiya 🙏.
Masha Allah sarki Ali nuhu Allah yakara girma da dau kaka
Allah sarki ali nuhu allah ya qara daga darajarka allah ya albarkaci zuri'arka allah ya kareka daga sharrin maqiya,ina maka ta'aziyya allah ya baka hakurin wannan rashi da kayi,ina muku ta'aziyya da kai da 'yan uwanka da iyalanka baki daya.
Sarki ali nuhu awannan sallanma ina so inga hotonku da adam zango allah ya hada kanku gabadayanku yan kannywood amen
Masha allah allah yajazamani
@@asmauharuna1207 Ameen
Allah sarkin mai gida Ali nuhu
Maa shaa Allah. Bravo!!!!
Allah ya qara masa daukakak
Allah ya bska hakuri
He’s a bless soul, more blessings sarki
Ba arago a Ali sarkin kanny wood ne kuma Amitan yan film din Nigeria ko yan film su so ko kar suso ita daukaka daga Allah take dan haka inai maka nasiha da kaci gaba DQ hakuri da masoya da makiya ta Allah ba tasuba
Ameen Ya Rabbi
Le desser de Ali nouhou
Sarki Allah yakara daukaka Allah yakara kareka da makiyanka me gida
Indeed he has this 7 mentioned qualities.More greese to ur elbow KING.
Ali nuhu nnamai gaisuwan tahziya
Allah yataimaka
🤩
Allah Yataee makeka Akan Makiyanka
Allah yatemaka
Sai sarki
Salut les présidents kannywood Ali Nuhu
Allah kara temakawa
Duniya labari
Gaskiyane kan munsan hakan
In bakuda abunyi se kurufe masana'antar kundamemu da staigun gumi nasafe daban nayama daban haba kuna bamu kunya
Pls English
part a
Na 8 da kamun kay shi ya jawo haka
Waye Mohammed ɗin da sunan shi yake amfani da shi?
Que son âme repose en paix 🙏
Ba duniya gabaya ba, Haba mlm bahauche komai na cikin nageria sai kuce duniya gaba daya.
Mais aidez moi qui est mort. I don't undetstand
Guidez moi svp jusqu'à présent j'ai pas compris qui est mort. J'adore ALI NII la my best actor😭😭😭
Je ne pense pas qu'il est mort
@@divinemohamedkamara9059 il est mort il ya 1an maintenant
Allah yakare sarki Ali nuhu amin
Tirkashi