Hausa Time News
Hausa Time News
  • 162
  • 2 633 098

Video

KALLI YADDA AKE CIKIN TSANANIN TALAUCI A NAJERIYA 🇳🇬😳
zhlédnutí 189Před měsícem
YADDA AKE CIKIN HALIN TSANANIN TALAUCI A NAJERIYA | HAUSA NEWS - Nigeria in Poverty : Halin da talakan Najeriya ke ciki na tsananin yunwa, tsadar rayuwa da mawuyacin hali.
TARIHIN AGADEZ (Nijar) 🇳🇪 || history and culture of Agadez-Niger || Histoire d'Agadez
zhlédnutí 3,5KPřed měsícem
TARIHIN GARIN AGADEZ (Niger History of Agadez) : Wannan shiri ya kunshi asalin tarihin garin Agadez, daya daga cikin gunduma a kasar Nijar, garin Agadez ya kasance mafi girman kasa a duk kasar Nijar, kuma gari ne mai dumbin tarihi tun a karni na 11. #agadez #Nijar #Niger
LABARAN HAUSA : Yadda Za'a Bunkasa Noma Ta Zamani A Najeriya
zhlédnutí 72Před měsícem
Yadda Za'a Bunkasa Noma Ta Zamani A Najeriya : Shiri ne na musamman kan samo hanyoyi na musamman don bunkasa noma wajen amfani da kimiyya da fasahar zamani a Nigeria
Kwankwaso - Kan Rikicin Masarautar Kano da Sauya Launin Jam'iyyar NNPP
zhlédnutí 323Před měsícem
Cikakkken sabuwar hira da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso kan : Hakan na zuwa ne bayan da a makonnin da suka gabata, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana dalilan da suka sa jam'iyyar NNPP ta sauya tambarinta da kuma ma'anar sabuwar da Yadda Za A Kawo Karshen Dambarwar Masarautar Kano haka zalika da batun ya kai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El Rufai ziyara a gidansa. #kwankwaso #Kano
Dr. Idris Dutsen Tanshi Ya Gargadi Malamai Kan Hana Matasan Nigeria Zanga-Zanga !
zhlédnutí 2,4KPřed měsícem
Labaran Hausa : Yadda Malamin addinin nan Dr. idris abdulaziz bauchi ya gargadi Malamai kan hana matasa zanga zanga a Najeriya da cewa haramun ne.
SARKI YA HANA LABARINA - New Full Hausa Series | featuring Baba Karkuzu
zhlédnutí 241Před 2 měsíci
Latest New Hausa Film Movie (Fina-Finan Hausa), Title : Sarki Ya Hana Featuring Abdu Kano (Karkuzu)
HISTORY OF THE BIGGEST MOSQUE IN NIGERIA 🇳🇬 The Abuja National Mosque and all you need to know
zhlédnutí 341Před 2 měsíci
Full and complete history of the best mosque in Africa, the Nigeria Abuja National Mosque and everything you need to know about it. The Abuja National Mosque was conceived when the capital of Nigeria moved from Lagos to Abuja. General Murtala Muhammad initiated the idea, and subsequent leaders like General Olusegun Obasanjo and his deputy, Murtala Ramat Muhammad, worked to implement it. - A com...
Sabon Rikici A Kannywood ! Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharaddeen Sani
zhlédnutí 920Před 2 měsíci
Labaran Hausa Na Kannywood : Zaharaddeen Sani ya chachchashe Hadiza Gabon kan maganar da tayi na bada shawara ga mata masu son shiga harkar film kan cewa kada su shigo. #hadizagabon #kannywood #labarenkannywood
Bello Turji Ya Musanta Kama Baleri (Labaran Hausa)
zhlédnutí 209Před 3 měsíci
Labaran Hausa Time News : Bello Turji ya musanta kama Baleri a wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta (
Mai ce ce Makomar Masarautar Kano da tarihin rikicin ta ?
zhlédnutí 381Před 3 měsíci
Makomar Masarautar Kano - da tarihin rikicin
Labarun Hausa : Dikko Radda Ya Bayyana Masu Hanu A Ta’addanci
zhlédnutí 227Před 3 měsíci
Gwaman Dikko Radda Ya Bayyana Masu Hanu A Ta’addanci : Sojoji da manyan masu fada aji na Najeriya sun dade suna kira ga hukumomin binciken sirri na kasar da su bibiyi masu ɗaukar nauyin ta'addanci a Najeriya. Umar Dikko Radda shine gwamnan katsina da ke arewa maso yammacin kasar, jihar Katsina na daga cikin manyan jihohin arewa da ke fama da matsalar tsaro na 'yan ta'adda da 'yan bindiga da mas...
Labarun Hausa - Hanyoyin Yadda Za’a Magance Matsalar Tsaro A Najeriya
zhlédnutí 2,3KPřed 3 měsíci
A wannan shiri da muryar amurka tayi da babban hafsin tsaro na sojin Najeriya, Janar Christopher Musa, sun tabo batun nasarori da kalubalen tsaro da ake cigaba da fuskanta a Najeriya.
Rikici da Makomar Masarautar Kano - (Muhammadu Sanusi II Vs. Aminu Ado Bayero)
zhlédnutí 2,3KPřed 3 měsíci
Babu shakka siyasa na da matukar tasiri ga sarautun gargajiya a wannan zamani da muke ciki. Rikicin Masarautar Kano Tsakani Sabon Sarki Sanusi Lamido Sanusi wanda aka sani da Muhammadu Sanusi da kuma tsohon Sarki Aminu Ado Bayero : Tun bayan da gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya sake nada Sarki Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano na 16 bayan shekaru huɗu da tuɓe shi ake cigaba da d...
KALLI YADDA AKAYI BIKIN RANTSAR DA SARKIN KANO MUHAMMADU SANUSI II - A Karo na biyu bayan tsige shi
zhlédnutí 1,9KPřed 3 měsíci
Yanda Akayi Bikin Rantsar Da Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi wanda ake kira Muhammadu Sanusi II a ranar Juma'a 24 ga watan Mayun 2024 - bayan shekaru 4 da Tsige shi. Biyo bayan sanarwar dawo da sarkin daga mukaminsa wanda alokacin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje yayi na tsige sarkin daga mukaminsa a shekara 2019. Abba Kabir Yusuf, Gwamnan Kano mai ci ya rattaba hanu kano dokar dawo da sark...
🇳🇪Jihohi 7 Da Suka Fi Yawa Da Arziki A Kasar Nijar 🇳🇪 Tarihin Niger
zhlédnutí 72KPřed 3 měsíci
🇳🇪Jihohi 7 Da Suka Fi Yawa Da Arziki A Kasar Nijar 🇳🇪 Tarihin Niger
Jihohi 7 Da Suka Fi Yawa Da Arziki A Najeriya 🇳🇬
zhlédnutí 1,6KPřed 3 měsíci
Jihohi 7 Da Suka Fi Yawa Da Arziki A Najeriya 🇳🇬
Yanda Ake Sana’ar Zane-Zane A Arewacin Najeriya
zhlédnutí 122Před 5 měsíci
Yanda Ake Sana’ar Zane-Zane A Arewacin Najeriya
🇳🇪 Tarihin Shugabannin Kasar Nijar 🇳🇪 Da Yanda Aka Hambarar da Wasu a juyin mulki
zhlédnutí 13KPřed 6 měsíci
🇳🇪 Tarihin Shugabannin Kasar Nijar 🇳🇪 Da Yanda Aka Hambarar da Wasu a juyin mulki
Muryar Amurka (VOA Hausa) Ta Cika Shekaru 45 Da Kafuwa
zhlédnutí 122Před 7 měsíci
Muryar Amurka (VOA Hausa) Ta Cika Shekaru 45 Da Kafuwa
Matsalolin Arewa
zhlédnutí 51Před 7 měsíci
Matsalolin Arewa
Tattainawa Da Sheikh Pantami Game Da Siyasa
zhlédnutí 158Před 8 měsíci
Tattainawa Da Sheikh Pantami Game Da Siyasa
NEWS : An kamata ita da mahaifinta suna aikata...
zhlédnutí 676Před rokem
NEWS : An kamata ita da mahaifinta suna aikata...
Tarihin Adam A. Zango (Jarumin Hausa Na Kannywood)
zhlédnutí 896Před 2 lety
Tarihin Adam A. Zango (Jarumin Hausa Na Kannywood)
Rikicin Sayyada Sadiya Haruna Da Teemah Makamashi
zhlédnutí 516Před 2 lety
Rikicin Sayyada Sadiya Haruna Da Teemah Makamashi
SARKI YA HANA - Official Trailer | Hausa film series
zhlédnutí 257Před 2 lety
SARKI YA HANA - Official Trailer | Hausa film series
Ilimi Kamar daga Aljanu - Wani Dattijo Mai abin Mamaki
zhlédnutí 224Před 2 lety
Ilimi Kamar daga Aljanu - Wani Dattijo Mai abin Mamaki
Dalilin fitan Nafisa Abdullahi daga shirin Labarina - Na Aminu Saira
zhlédnutí 3,3KPřed 2 lety
Dalilin fitan Nafisa Abdullahi daga shirin Labarina - Na Aminu Saira
New. Movie | GOBARAR ZUCI Episode 7
zhlédnutí 488Před 2 lety
New. Movie | GOBARAR ZUCI Episode 7
Latest hausa movie | GOBARAR ZUCI EPISODE 6
zhlédnutí 408Před 2 lety
Latest hausa movie | GOBARAR ZUCI EPISODE 6

Komentáře

  • @uomarouyahaya
    @uomarouyahaya Před 8 dny

    👍☝️💚🌹🇳🇪👏🙏

  • @user-ei7yc5it1z
    @user-ei7yc5it1z Před 18 dny

    Sallallahu alaihiy wasallama alhamdulilla Masha Allah fatan

  • @abubakarabdullahi9197

    Amal gaskiyabakiyidaidaiba

  • @khuzaifashuaibusambo2358

    Munafirci mugun ciwo

  • @حساب-ن5و
    @حساب-ن5و Před měsícem

    AlBynJ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @MGRENOFF
    @MGRENOFF Před měsícem

    Mâcha allah ❤

  • @HalimaAliyu-w6z
    @HalimaAliyu-w6z Před měsícem

    Wannan mgnr gaskiyace

  • @HaouasaleyIbrahim
    @HaouasaleyIbrahim Před měsícem

    Wlh karya take mata dan ubanta Hadiza bah haka halinta yake bah

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y Před měsícem

    لا حول ولا قوة الا بالله قال رسول الله صلى الله عليه وسلم العلماء ورثة الا نبياء اذالم يرشو في سلطانات ليعش على حياة القليلة

  • @abdullahimadau2544
    @abdullahimadau2544 Před měsícem

    Dr Allah yasa albarka

  • @user-je4hf3ov3i
    @user-je4hf3ov3i Před měsícem

    Masha Allah agadez gida ❤❤❤❤🌶️🌶️🥰🌶️🥰🌶️🥰🇳🇪♥️🇳🇪♥️🥰🌶️🥰

  • @mansooryahaya844
    @mansooryahaya844 Před měsícem

    Masha Allah Allah ya qara Nisan kwana ❤❤❤❤❤

  • @arewa-amana1
    @arewa-amana1 Před měsícem

    Allah yasaka da alkairi

  • @SaliaAhmed-ct5ld
    @SaliaAhmed-ct5ld Před měsícem

    ❤❤❤❤ Masha allah

  • @ibrahimathiane2434
    @ibrahimathiane2434 Před 2 měsíci

    Nice pic proudly to this visite niger experience Thank from senegal❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @abouabdourahmaneibnamghar5538

    Wannan back nemi masana ba wurin gudanar da wannan bintchike

  • @abouabdourahmaneibnamghar5538

    Tilaberi ba sa yin cure salé anyi kuskure cure salé ingall ake yin sa wata jahar agadez

  • @IminiMahamadou
    @IminiMahamadou Před 2 měsíci

    Yayi alla banji kaabbaci agadez ba

  • @DaoudaYoussoufYoussouf
    @DaoudaYoussoufYoussouf Před 2 měsíci

  • @h.s.i.wnigerialimited4247
    @h.s.i.wnigerialimited4247 Před 2 měsíci

    Dan Allah kukawu mana tarishin jahar kano da maadanan datakedu na karkashin kasa muna godiya.

  • @ahmadsani4445
    @ahmadsani4445 Před 2 měsíci

    This masjid itself is a tourist attraction. Such a beautiful masterpiece

  • @MouckarZakaria
    @MouckarZakaria Před 2 měsíci

    Masha allha

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Před 2 měsíci

    Tahaua bamuda kanuri muna hausa fulani larabawa abzinawa kaji kuma jahar tawa itace tsakiyar niger kuma cibiyar Kone irin kasuwanci na da bobi dabino kayan da ake sarafawa da alkama sai noma da kiyo bugu daqari muna da masu kudin dababu irinsu aniger mune keda manyan masu kudin Niger kai muna da gawayi ciminti da sauran ma adanai

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Před 2 měsíci

    Kaga yawan mutane zander ce sai maradi sai tahaua sai tilaberi karyane niyame batakai yawan mutanen wanan jahihiba wallahi

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Před 2 měsíci

    Kaga yawan mutane zander ce sai maradi sai tahaua sai tilaberi karyane niyame batakai yawan mutanen wanan jahihiba wallahi

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Před 2 měsíci

    Gaskiya inzakuyi tarihi kuringa barin yanqasarmu subada kunji baka san yanwan mutanan qasarmu ba

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Před 2 měsíci

    😂😂😂kirsale ai ta zgadez ne anayinchi a ingal

  • @maryamsaleh9889
    @maryamsaleh9889 Před 2 měsíci

    Gaskiya baka san tahaua wallahi

  • @GomnaMagaria
    @GomnaMagaria Před 2 měsíci

    Masha Allah Allah kakkara Niger arziki albarkar annabie S A W amine

  • @AbdoulayeAisha
    @AbdoulayeAisha Před 2 měsíci

    Salut

  • @user-tw1se1xs7k
    @user-tw1se1xs7k Před 3 měsíci

    Kana daya daga cekin masu Bata yaran mutane

  • @user-tw1se1xs7k
    @user-tw1se1xs7k Před 3 měsíci

    Kai wlh jahili ne banza jaki

  • @TahirouIbrahimDjiboMedecin
    @TahirouIbrahimDjiboMedecin Před 3 měsíci

    ❤😂🎉

  • @zakariousmane5278
    @zakariousmane5278 Před 3 měsíci

    Kana da sonray

  • @RabeRabe-fh5rd
    @RabeRabe-fh5rd Před 3 měsíci

    Ba acankoba

  • @MGRENOFF
    @MGRENOFF Před 3 měsíci

    Babou garinda yafi agadez tarihi à Niger Dan allah abar hasada Ana biyano da kirsali kouma mounada zinariya da sharbon da pétrole kouma mounada baban masalathi metarihi babou kamashi

  • @user-ji3qi7ux6b
    @user-ji3qi7ux6b Před 3 měsíci

    Diffa gida Diffa fato kanuri borno

  • @tijjanisani9463
    @tijjanisani9463 Před 3 měsíci

    Barami me yakawo rami

  • @malankasum1470
    @malankasum1470 Před 3 měsíci

    DIFFA gida ☺️❤

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 Před 3 měsíci

    Masha Allah Allah yakara bunkasa kasashenmu na afurika

  • @MustapahSuleman
    @MustapahSuleman Před 3 měsíci

    Maradi gida ❤❤❤❤

  • @bawanallahdanniger9858
    @bawanallahdanniger9858 Před 3 měsíci

    Bakada sani ga niger kahada Abo biyu da ba sa haduwa yawa daban kuma arziki daban kayi kuraray dayawa banji dadin chirin ba

  • @BebeR-ph8vh
    @BebeR-ph8vh Před 3 měsíci

    🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤

  • @djnash6441
    @djnash6441 Před 3 měsíci

    Vive L'AES❤

  • @sulaimanzubairu9351
    @sulaimanzubairu9351 Před 3 měsíci

    Masha Allah ❤❤❤❤

  • @Salissou790
    @Salissou790 Před 3 měsíci

    Ma cha Allah ❤❤❤

  • @AbdoukakiminMazou
    @AbdoukakiminMazou Před 3 měsíci

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Před 3 měsíci

    i love my niger🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉 i kamen insha allah my niger

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Před 3 měsíci

    Afuwan bikin kirsalee ana gudanar da shi a tsakanin jahofi 2 agadas da zander

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy Před 3 měsíci

    Afuwan jihar tauwa babu kabilar kanori