Tarihin Ali Nuhu Daga Ranar Haihuwar Sa Har Izuwa Zamansa Managing Director.
Vložit
- čas přidán 8. 09. 2024
- A Yau Ne Muka Kawo Muku Tarihin Sarkin Kannywood Gaba ki Daya Wato Ali Nuhu Tundaga Ranar Haihuwar Sa Har Izuwa Zamansa Managing Director Na Hukumar Fina Finai Na Kasa Baki Daya. Ku Kasance Tare Da Mu Akoda Yaushe.
#alinuhu
#Tarihin Ali Nuhu Daga Ranar Haihuwar Sa Har Izuwa Zamansa Managing Director.
#ali nuhu
#Tarihin Ali Nuhu
#arewa24
#ali nuhu biography
#managing director
#sarki
#ali nuhu biography
#wanene Ali nuhu
#Tarihin AliNuhu
Masha allah Sai godiya ga allah
Can't believe he has two wives
That's not true he has only one wife till date ,some Hausa celebrities even use him as role model for having a single wife till date despite his wealth and popularity ❤
Matar shi daya ne fa da yaushe yayi ta biyu
Ya auri yarinyar sunusi lamido. Auren kawae beyi trending bane
Matar Shi Daya ne,waccen auren Hada Shi akayi ,wato Yan Media ne suka Hada ,
@@abubakarsodiq1228 Allah sarki nagode brother. Kasan bincike ne ya nuna min
To ina ruwan mu
Maihaifiyarshi Allah yayimata gafara Amma mahaifinshi A shariar musulunchi baayi mishi adduar Neman gafara domin Shiba musulmi bane banfadi wannan danchin fuska ga Ali nuhuba Say saidan tunatarwa garekakai Mai bada tarihi dakake nemawa mahaifinshi gafara Kuma kasan musulunchi yayihani dahaka
Allah sarki