Gaskiyar magana akan cire sarkin musulmi_shari,ar rikicin masarautar Kano

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 23. 06. 2024
  • Gaskiyar magana gameda batun cire sarkin musulmi, halinda ake ciki gameda rikicin masaurarutar kano-Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
    Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
    Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood, sarkin musulmi,sarkin Kano sunusi lamido sunusi, sarkin Kano aminu ado bayero

Komentáře • 3

  • @shuaibuisamuhammad867
    @shuaibuisamuhammad867 Před 4 dny +1

    Ya Allah kayi mana maganin wadanan gomnoni.

  • @Aliyubawa-fq1jk
    @Aliyubawa-fq1jk Před 4 dny +2

    To talakawa kundai gani kutashi tsaye ga kanku domin wayannan gwamnonin sonsukeyi saisun kassara Mai domin in masarauta na hannunsu dole kowane basarake yabi siyasasar gwannati kumayayi musu kanfe dole ko rawaninai wannan zaisa sukara juya talaka yanda sukeso

  • @user-nm6os6wt5g
    @user-nm6os6wt5g Před 3 dny +1

    Ganduje ya kawomana muguwar Al ada