RIGASA TV NEWS
RIGASA TV NEWS
  • 1 047
  • 8 886 028
Rikicin masarautar Kano da tsige sarkin musulmi_mukabala tsakanin Mai dubun isa da barhama gwambe
Rikicin masarautar Kano da tsige sarkin musulmi, mukabala tsakanin malam Usman Mai dubun isa da barhama gwambe
Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku, kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood, labarun siyasa,sarkin Kano, sunusi lamido sunusi,sarkin musulmi,
zhlédnutí: 1 123

Video

Yanzu yanzu- masu garkuwa da mahaifiyar rarara sun bukaci miliyan dari tara
zhlédnutí 16KPřed 19 hodinami
Garkuwa da mahaifiyar mawaki dauda kahutu rarara halinda ake ciki ayanzu, labarun rigasa tv news Wanda mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood, dauda kahutu rarara, mawaki dauda kahutu rarara, mahaifiyar rarara
Garkuwa da mahaifiyar dauda kahutu rarara_ sakon barista ishaq Adam ishaq
zhlédnutí 10KPřed 2 hodinami
Barista ishaq Adam ishaq yayi tsokaci akan garkuwa da mahaifiyar dauda kahutu rarara Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,dauda kahutu rarara, mahaifiyar rarara,mawaki dauda kahutu rarara
Sakon Aisha humaira gamasu murna anyi garkuwa da mahaifiyar rarara
zhlédnutí 4,2KPřed 2 hodinami
Sakon Aisha humaira gamasu murna anyi garkuwa da mahaifiyar dauda kahutu rarara Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood, dauda kahutu rarara, mahaifiyar rarara,rarara
Wata sabuwa_ bayan garkuwa da mahaifiyar dauda kahutu rarara soja Mai wa,Azi ya caccakeshi
zhlédnutí 15KPřed 2 hodinami
Soja Mai wa,Aziz Adam ashaka yayi martani ga rarara bayan sace mahaifiyar shi Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,dauda kahutu rarara, mawaki dauda kahutu rarara, mahaifiyar dauda kahutu rarara
Yanzu yanzu_sako zuwaga dauda kahutu rarara bayan garkuwa da mahaifiyar sa
zhlédnutí 10KPřed 4 hodinami
Sako zuwaga mawaki dauda kahutu rarara bayan garkuwa da mahaifiyar sa Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood, dauda kahutu rarara, mahaifiyar rarara,
Dalilinda yasa sarkin musulmi yashiga tsakar Mai wuya_ sheikh Musa ayuba lukuwa lukuwa
zhlédnutí 2,1KPřed 4 hodinami
Raddin sheikh Musa ayuba lukuwa ga sarkin mulkin akan yunkurin tsigeshi da gwamnatin sokoto ke shirin yi ,, Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,sarkin musulmi, sheikh Musa ayuba lukuwa, sokoto
Yadda aka sace mahaifiyar dauda kahutu rarara ajihar katsina
zhlédnutí 9KPřed 4 hodinami
Yadda aka sace mahaifiyar dauda kahutu rarara ajihar katsina , labarai daga rigasa tv news Wanda mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Mawaki dauda kahutu rarara,dauda kahutu rarara,sace mahaifiyar dauda kahutu rarara,rarara,
Kaddara ko ganganci_yadda matar aure takarshe mijinta da wuka ajihar yobe
zhlédnutí 1,3KPřed 4 hodinami
Kaddara Tasa wata matar aure tayi sanadin mijinta Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,
Yadda lalacewar tarbiya ya jefa matasa fadan daba_ sheikh Lawan triumph yafede biri har wutsiya
zhlédnutí 2,7KPřed 7 hodinami
Sakon sheikh Lawan abubakar triumph akan rikicin fadan daba Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya labarun hausa, labarun Kannywood, sheikh Lawan abubakar triumph,kano
Abinda yafaru tsakanin pastor da malam akan musuluntar wata budurwa
zhlédnutí 2,7KPřed 7 hodinami
Sako zuwaga matasa domin agudibtare atsira tare Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,
Babbar magana_sakon barazana ga sojojin Niger🇳🇪 sudawoda bazoum kan mulki
zhlédnutí 1,5KPřed 7 hodinami
Wata mungiyabtabukaci adawoda shugaban kasar Niger Muhammad bazoum kan kujerar sa kota dauki mataki akan sojojin Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku, kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,Niger, Nigeria,ecowas, Muhammad bazoum, general a...
Gagarumar muhadara Mai taken siyasa jiya da yau tareda sheikh Lawan abubakar triumph
zhlédnutí 645Před 9 hodinami
Gagarumar muhadara Mai taken siyasa jiya da yau tareda sheikh Lawan abubakar triumph Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,sheik Lawan abubakar triumph, Izala, darikar tijjaniyya, salafiyya
Sakon gaggawa ga Yan arewa kan zargin sheikh Bala lau da sheikh jingir kan Muslim Muslim tiket
zhlédnutí 3,3KPřed 9 hodinami
Sakon Abu nusaiba rigasa tv news ga al, ummar arewa akan masu zargin sheikh abdullahi bala lau da sheikh sani yahaya jingir akan Muslim Muslim tiket .Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku Kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood,sheikh abdull...
Soja Mai wa,Azi_ ya aika Sako ga shugabanin Izala sheikh jingir da sheikh bala lau
zhlédnutí 4,8KPřed 12 hodinami
Sakon soja Mai wa azi Adam ashaka ga shugabannin Izala, sheikh abdullahi bala lau da sheikh sani yahaya jingir akan gwamnatin Muslim Muslim Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku kuyimana subscribe a CZcams channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood, sheikh Bala lau, sheik...
Martani ga abulfatahi akan sukar sheikh abdullahi bala lau da karya ga gwamnatin saudiyya
zhlédnutí 1,9KPřed 12 hodinami
Martani ga abulfatahi akan sukar sheikh abdullahi bala lau da karya ga gwamnatin saudiyya
Yan arewa mufarka gaskiya dayace daga kinta sai bata-sakon sheikh Musa Yusuf asadus sunna
zhlédnutí 3,1KPřed 12 hodinami
Yan arewa mufarka gaskiya dayace daga kinta sai bata-sakon sheikh Musa Yusuf asadus sunna
Duk ahlusunnah dabai godewa kungiyar Izala ba tofah bai kamata yazage taba_dr Ahmad yayi tsokaci
zhlédnutí 2,7KPřed 14 hodinami
Duk ahlusunnah dabai godewa kungiyar Izala ba tofah bai kamata yazage taba_dr Ahmad yayi tsokaci
Gaskiyar magana akan cire sarkin musulmi_shari,ar rikicin masarautar Kano
zhlédnutí 5KPřed 14 hodinami
Gaskiyar magana akan cire sarkin musulmi_shari,ar rikicin masarautar Kano
Babbarmagana_rikicin fadan daba yahana sallar juma,a ajihar kano_sheikh Lawan triumph ya aika sako
zhlédnutí 2,7KPřed 14 hodinami
Babbarmagana_rikicin fadan daba yahana sallar juma,a ajihar kano_sheikh Lawan triumph ya aika sako
Sheikh kabiru gwambe_kungiyar Izala ta tsokani kowa da kowa Dole atasata agaba kutayamu da addu,a
zhlédnutí 7KPřed 16 hodinami
Sheikh kabiru gwambe_kungiyar Izala ta tsokani kowa da kowa Dole atasata agaba kutayamu da addu,a
Akarshe dai sheikh bala lau yayi martani akan sukar sheikh kabiru gwambe akan munir koza
zhlédnutí 12KPřed 16 hodinami
Akarshe dai sheikh bala lau yayi martani akan sukar sheikh kabiru gwambe akan munir koza
Gwamnatin soja a Niger🇳🇪taci alwashin hukunta Wandanda suka fasa bututun mai
zhlédnutí 8KPřed 16 hodinami
Gwamnatin soja a Niger🇳🇪taci alwashin hukunta Wandanda suka fasa bututun mai
Ga addu,arda alaramma Ahmad sulaiman yarike lokacinda akayi garkuwa dashi
zhlédnutí 3,6KPřed 19 hodinami
Ga addu,arda alaramma Ahmad sulaiman yarike lokacinda akayi garkuwa dashi
Abinda Yakamata kusani gameda madam talash Jan- dayaja hankali adakin ka,aba
zhlédnutí 13KPřed 19 hodinami
Abinda Yakamata kusani gameda madam talash Jan- dayaja hankali adakin ka,aba
Sheikh kabiru gwambe yabayyana nasarorinda aka samu a hajjin bana_dakuma mafita akan kuncin rayuwa
zhlédnutí 3,7KPřed 19 hodinami
Sheikh kabiru gwambe yabayyana nasarorinda aka samu a hajjin bana_dakuma mafita akan kuncin rayuwa
KAURACEWA YAN BIDIA,A TAREDA SHEIKH BAFFA HOTORO KASHI NA BIYU
zhlédnutí 476Před 21 hodinou
KAURACEWA YAN BIDIA,A TAREDA SHEIKH BAFFA HOTORO KASHI NA BIYU
KAURACEWA YAN BIDI,A_ TAREDA SHEIKH BAFFA HOTORO
zhlédnutí 377Před 21 hodinou
KAURACEWA YAN BIDI,A_ TAREDA SHEIKH BAFFA HOTORO
Gameda zaben shugaban kasa dayake karatowa a kasar ghana_sako na musamman ga Yan takara da Yan siyas
zhlédnutí 722Před dnem
Gameda zaben shugaban kasa dayake karatowa a kasar ghana_sako na musamman ga Yan takara da Yan siyas
Wata sabuwa-kotu ta dawoda sarki Aminu ado bayero kan kujerar sa_sheikh sambo rigachikun ya aika Sak
zhlédnutí 5KPřed dnem
Wata sabuwa-kotu ta dawoda sarki Aminu ado bayero kan kujerar sa_sheikh sambo rigachikun ya aika Sak

Komentáře

  • @JacquelineDua-bd3hd
    @JacquelineDua-bd3hd Před 2 hodinami

    Sai na jiku

  • @JacquelineDua-bd3hd
    @JacquelineDua-bd3hd Před 2 hodinami

    incha allah zata dawo gida mafia amma wanan mutume ku tambaye ni zambaku labari yadda yabada hadinkai aka kama uwar rarara

  • @JacquelineDua-bd3hd
    @JacquelineDua-bd3hd Před 2 hodinami

    Dan chegiya marar uwa kafiri jama a wanan mais jindadi ankama uwar rarara ni na sanchi walahi dan garkua da mutane na kusaurara kuji china yai garkua da mutane har akakamata anbachi kudi dubu 230 suna hannu chi walahi jama a

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn Před 2 hodinami

    Allah kyauta

  • @JacquelineDua-bd3hd
    @JacquelineDua-bd3hd Před 2 hodinami

    Kathi gusun uwarka akan wanan jindadi da kakeyi dan ankama uwar rarara

  • @osmangarba2716
    @osmangarba2716 Před 9 hodinami

    Amin amin

  • @ayshbeny
    @ayshbeny Před 11 hodinami

    I get where this man is coming from. It's not happiness. It's anger. Allah Ya dawo da ita gida lafiya

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 Před 11 hodinami

    Gaskiya Makari wannan shirme ne kawai. Sarautar da shi ne ya ke da dan hadi da addini. Na yanzu kam ba abinda ya hada su da addini. Sai dai gargajiya. Asali ma kara rushe addini su ke yi. Don haka gwara dai ma a kashe sarautar gaba daya kowa ya huta.

  • @AbdurashidAdamu-vx9ro
    @AbdurashidAdamu-vx9ro Před 12 hodinami

    Duk shegen dake murna yasanifa ba,a motargawa dariya

  • @mahammadsani469
    @mahammadsani469 Před 13 hodinami

    لاحول ولاقوة الابالله 🇳🇪

  • @issaamadou96
    @issaamadou96 Před 14 hodinami

    Allah Ubangiji ya sa ta fito lafiya, ya hayyu ya kayyum

  • @usmandisoahmed4946
    @usmandisoahmed4946 Před 14 hodinami

    Allah ya kiyaye kuma ya fito da wannan Mata lafiya.

  • @BasiruLawanAliyu
    @BasiruLawanAliyu Před 14 hodinami

    Allah ya baiyana ta cikin joshin lfy

  • @AmaduIbrahim-pu6fj
    @AmaduIbrahim-pu6fj Před 14 hodinami

    Wallahjwallajbanjidadibaallashokawumata mafita shisairayuwatta ammin

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 Před 15 hodinami

    Wai kina mantadawa wanda hake garkuwa da iyayensu , kisani rarara bai isa yakawo tsaro ba amma yabonsu da yakeyi alhalin yasan basu aikinsu domin yana neman kudi . Bamu fatan irinta amma muna fatan dukka wanda yake yiya hanawa kuma bai hana ba arinka kama iyayensu da yayansu domin su fahimta. Maiyasa musulunci yace ayi haddi har human rights suna cewa bayi adalci ba. Mallam kace masa yabar yabonsu hasalima yayi musu waazi a wakansa. Allah yasa tafuto taga dan ta . Amm yabar yabonsu yayi waka hakan rashin tsaro

  • @MatiMahaman-cz5gs
    @MatiMahaman-cz5gs Před 15 hodinami

    Allah yataimak

  • @MatiMahaman-cz5gs
    @MatiMahaman-cz5gs Před 15 hodinami

    Allah chibayanata

  • @IssaAli-td2ww
    @IssaAli-td2ww Před 17 hodinami

    😂😂😂😂😂

  • @AdamHama-qd7gr
    @AdamHama-qd7gr Před 17 hodinami

    😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲

  • @SouleyIde-eb9ib
    @SouleyIde-eb9ib Před 18 hodinami

    Hasbunnallahu wani imal wakil 🤲🙏❤️

  • @SulaimanMahmud-ro4zb
    @SulaimanMahmud-ro4zb Před 19 hodinami

    Watching you from Ghana

  • @jajeretv4495
    @jajeretv4495 Před dnem

    Munafurcin wahabiya Jikokin Annabin su Ibn taimiyya

  • @farouk496
    @farouk496 Před dnem

    Ameen yah hayyu ya Qayyum

  • @LaboAbdoullahi
    @LaboAbdoullahi Před dnem

    Sa6anin siyasane kawai da son zuciya kamar yada shima rara yayi wasu kallamai abaya Wlh inajin takaicin masu kama mata suna kidnappinsu

  • @SAaduAliyu-zg7mh
    @SAaduAliyu-zg7mh Před dnem

    Ai kai MLM mu fahimce Ina kadosa Dama kai Dan APC ne Kuma tunda nake banta6a yiwakowa hassada Da ba Ko mutanen kirki bare Rara Kuma wlhi bazamuyi Mata fatan alheri bah kadau mataki man

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 Před dnem

    Tuntuni mungane kunyi tallar Tinibu domin biyan bukatarku badon talakawa ba,Ku da Allah.

  • @ilyasuabdullahi4188

    Amin

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 Před dnem

    JAHILCI NE DA HASSADA IN SHA ALLAHU ZATA FITO

  • @KhaliphaAbubakar-mj3qz

    Arewa na godiya

  • @harounaadambana
    @harounaadambana Před dnem

    Ameen Allah shi sakama malam da alkairi

  • @user-hv3oq5kt5x
    @user-hv3oq5kt5x Před dnem

    Allah yasaka da Alkairi

  • @Alhajigana-fm4ho
    @Alhajigana-fm4ho Před dnem

    Ameen ya Allah

  • @HafizuAbubakar-kk3eb

    Malamai rararafa dankauyene besan komaiba Banda kansan bakauyene besanme yaketadaba yasha kudi kawai

  • @user-xf3np7sl1v
    @user-xf3np7sl1v Před dnem

    Allah yakiyayeta dagasharrin maqiya ameen

  • @SulemaneAbdula
    @SulemaneAbdula Před dnem

    Fulani ne

  • @ibrahchetima7755
    @ibrahchetima7755 Před dnem

    Kunu yawa koko dariya ! Dan izala da dan siyasa manhajin su daya. Ba na kirki sai dan kungiya.

  • @alhaminuabdul1223
    @alhaminuabdul1223 Před dnem

    Mal musa kaida aka mal yahya ya nemeka don mukabala kace kayi tafiya yaron ka shanono yace kana sai yanzu

  • @user-ey7le1mz4l
    @user-ey7le1mz4l Před dnem

    امين يارب العالمين

  • @user-mk9xb3kz4l
    @user-mk9xb3kz4l Před dnem

    Amen Malam Allah sakamaka da alkhairi

  • @YauOil
    @YauOil Před dnem

    Fulani ne jikukin dan ta ada danfudiwu

  • @alhajimusa5504
    @alhajimusa5504 Před dnem

    Rara Dan kuka ka jawa uwarka jifa' -mama allah ya kubutar dake😢

    • @ahmadaliyu8465
      @ahmadaliyu8465 Před dnem

      Suma masu murnar ai ya'ya'n kukane, tunda basu da kyakkyawar zuciya

  • @alhajimusa5504
    @alhajimusa5504 Před dnem

    Malam ba hassada akeyi masaba kuma ba saboda babban cin siyasa bane Abunda yasa wasu ke murna saboda yace Ansamu tsaro A' Arewa wanda kowa yasan karyane

    • @muhammadshafiu6504
      @muhammadshafiu6504 Před dnem

      Tsakaninka da Allah da lokacin da buhari yake mulki da yanxu,wanne ne yan taada ke abin da suke so. Da rana ake tare hanyar abuja zuwa kaduna, yanzu fa. Sabo da Allah. Haka abin yake tsaka nin Lagos zuwa Ibadan, tsakanin ilesha toll gate zuwa ikirun. Allah ka bamu ikon fadan gaskiya duk irrin sabanin dake tsakanin mu da mutum.

    • @aliyuadam9849
      @aliyuadam9849 Před dnem

      To miye ribar masu murna ?

  • @MahetourkourMoussa

    Wannan jamila batada hankali . Kuma wlh vaiji tsoran Allah. ..

  • @KANNYWOODFIMNETB-cc8cp

    Hakane

  • @AbdulMalikiMalikiAbdulMalikiMa

    😢😅😂

  • @AlyasauBello
    @AlyasauBello Před dnem

    😂😂😂

  • @Mardiyaabubakar1-zs6vp

    Allah Ya Shir Yar Dakay

  • @AsmauBello-wn5lb
    @AsmauBello-wn5lb Před dnem

    Ya Salam Allah ka rabamu da mummunar qaddara

  • @YauOil
    @YauOil Před dnem

    Fulani ne jikukin dan ta ada danfudiwu

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 Před 2 dny

    Jagaba yadoki kasa bola Ahmad cinibo arewa na godiya