Yadda Muqabala ta kasance tsakanin Mai Dubun Isa da Barhaman Gombe

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

Komentáře • 18

  • @user-mh1bn7ki9o
    @user-mh1bn7ki9o Před měsícem +1

    Sakallahu kairan malam

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 Před měsícem +1

    Masha Allah,Allah ya karawa rayuwa albarka,ya kara daukaka sunnah ❤yan tijjaniya basa iya fitowa su kalubalan ci irinku da kuka girma a cikinta tarikar,da wadanda suke karanta littafan su,saboda basuda hujjar kare kansu da bayanai gamsassu 😂ina the three idiots na Bauchi masu kunfar baki,wadanda basa iya fitowa idan ana karanta littafan su sai su labe,matsorata marasa kunyar banza,masu kwakwalwar kifi,sadai su tafi wani shafi daban ba wanda aka kalubalan cesuba suna suki burutsu da borin kunya 😅😂tir da hali irin nasu masu Allanta kansu 🔥Alhamdulillah da nake akan sunnah,ina rokon Allah daya rayani da zuriyata,yasa mu mutu akan bin Allah da bin sunnar
    manzo SAW❤❤❤watching from Türkiye 🇹🇷

  • @UTHMAANBINAFNACDMY1984
    @UTHMAANBINAFNACDMY1984 Před měsícem +5

    Allah taalaa ya shiryi Yan tijjaniya su bar bautar shehunnaai su kama Allah shikadai yaaa Rabbal aalameen.

  • @manofthepeopletv1055
    @manofthepeopletv1055 Před měsícem +3

    Hujja tayi ai malam sunnah duniya ne
    Allah ya daukaka mana sunnah ❤

  • @user-ex2sq9rn1j
    @user-ex2sq9rn1j Před měsícem +3

    Allah yayiwa rayuwa albarka malam Usman Mai dubun isa

  • @AbubakarUmarUmar-w4v
    @AbubakarUmarUmar-w4v Před měsícem

    Masha allah duk abinda aka baka hujja kitab wa sunnah ka karba kawai kabar zacen wani ko wasu

  • @SmilingElectricity-yp4fs
    @SmilingElectricity-yp4fs Před měsícem

    Amma wannanfa haukane Ina mukabala anan Kuma masu Aiko wadannan abubun jahiline,masu godewa dabboi ana mukabala hakane

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana Před měsícem +2

    Hutunan guda3nakan bidion dan allah bai kamata asasu gaban huskar masu tattawnawaba

  • @hashimusani3755
    @hashimusani3755 Před měsícem +1

    Wallahi idan zaku mai-maita adadin yawan shekarun hijira bazasu zoba.
    Ai mai karfi ke fada.

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana Před měsícem

    Kusaman bdio cikadai ba wai asamana hotonaba kan vdio

  • @ibrahimmuhammad2307
    @ibrahimmuhammad2307 Před měsícem +1

    Tijjanawa wlh batattune
    Abdul Jabbar da mabiyansa wlh batattune

  • @saniyakubu8140
    @saniyakubu8140 Před měsícem

    Dama katsaya Gombe abinka, ka tashi kashigo

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 Před měsícem

    Maja iya maja ibini taimiyya da Mai fiyano hhhhh yanxu kafito da ina kashige ake cigiyarka yanxu kafito kurin gida amanar soro inka isa yadda yazo kano kaki fitowa to kabishi gwambe kaima in Ka isa yadda ya fito ya kururuwa kaki fitowa bayan yayai tafiyarsa to kaima kaje gwambe kayai kururwa mugani

    • @ameenahaliyu5848
      @ameenahaliyu5848 Před měsícem

      Babu wani abu da zaa gaya muna yanzu ta gama haske ko ina gaskiya daya ce

  • @musaalihashim8299
    @musaalihashim8299 Před měsícem

    Wai ni malaman yanzu sunfi na wancan lokacin ne da a wancan lokacin basu yi mukabala fa inyass din ba?amma dai nasan malaman wancan lokacin sunfi na yanzu tsoron Allah

  • @lesser-ramp0224
    @lesser-ramp0224 Před měsícem