Wayar Muqabar Malam Anas idris da barhama gombe kan maja, kida, tawassuli, makomar iyayen Annabi.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024

Komentáře • 22

  • @abdullahimohammad9513
    @abdullahimohammad9513 Před měsícem +7

    Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Allah Ya sa kama malam Anas. Gaskiya malam Anas na da ilimi. Allah Ya shiryer da y'andariku.

  • @muhammadabdullahi5642
    @muhammadabdullahi5642 Před měsícem

    Ma Sha Allah, gaskiya Allah yayiwa Malam Anas Idris hikima.Allah ya kara masa basira da imani

  • @bbmubarakmubarak7899
    @bbmubarakmubarak7899 Před měsícem +2

    ALLAH YA SAKA MA DA ALHERI MLM ANAS

  • @user-bz7jq8tn8s
    @user-bz7jq8tn8s Před měsícem

    Wallahi mumungani baallah kukeyiwa aikibasaidaikabilanci indagaski Allah kukiyiwa aiki tukufadi taadacinda kakanku kasurgumin dantaada danfudiyu yayiwa manyamanya muluma indutun daji shigi dantaada jikandantada danfudiyu wallahi kujitsurun Allah

    • @slimkid0225
      @slimkid0225 Před měsícem

      Kai ba musul mi bane makiyin Arewa zaka sha mamaki Arewa bazata gushe ba bamaguje kawai ko rubuta hausan ma ya gagare ka uwarka tayi asara wlh.

  • @ChafayeIbrahim-z9j
    @ChafayeIbrahim-z9j Před měsícem +3

    Gaskiya wannan malam anas kin da bayabirgeni amma yau naga ruwan ilimi Allah yasakama malam anas da alkairi ina alkanawi gamutumunfa gonbawa 😂😂😂

  • @bachirbachir-tu8fbNiger
    @bachirbachir-tu8fbNiger Před měsícem +1

    ❤❤❤

  • @user-qm4lk9wb7h
    @user-qm4lk9wb7h Před měsícem

    S A W

  • @user-zd4hi6qt1z
    @user-zd4hi6qt1z Před měsícem

    Wlh abu Aisha kake ko yaya kake, baka tsoron Allah nadade dasaninka baka adalci akan abu indai ya shafi yan darika, baka balance kwata kwata, inamai nasiha kaji tsoron Allah.

  • @RishaoNiger-mt8hc
    @RishaoNiger-mt8hc Před měsícem +1

    Wly wly wly abu Aisha baka fadin gaskiya nayi imani da cewa acikn labarun naka wly kana nuna son zuciya amma akwai Allah shi ba muna fiki bane

  • @user-fu4cv8bc3j
    @user-fu4cv8bc3j Před měsícem

    Goo ❤❤ m ans

  • @MoussaIbirahim-zw7gf
    @MoussaIbirahim-zw7gf Před měsícem

    Ni ahlusunnah ne amma aqidata iyayen annabi SAW ba Yan huta ba ne

  • @officialabz5397
    @officialabz5397 Před měsícem +1

    Wannan hoton daka dora kafin buɗe videon ba dai dai bane inda ibnu taymiyya ne nasan bazaka masa haka ba
    Haka zalika inda ubanka ne da bazaka masa haka ba shehu yanada diya da jikoki kamar kowa in an muzan tashi zasuji zafi

    • @aishasuleiman-xt1qg
      @aishasuleiman-xt1qg Před měsícem

      Toh mlm me yayi zafi haka

    • @zaratalba1162
      @zaratalba1162 Před měsícem

      Gaskiyane ko da shi ba malamibane baikamataba dan kashiga hakkinsa dan bashida masaniya akan abunda kukeyi a doron kasannan ko da shike wanda akayi duniyanma dan shi yaushe aka kealeshi shima baisiraba

  • @SaadouSuleyman-ul3yl
    @SaadouSuleyman-ul3yl Před měsícem

    Duk abunda kayi shi zakagakani wlh