Zanga-Zanga: Yiwa Malamai rashin kunya | Dr. Abdallah Usman G/Kaya

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 29. 08. 2024

Komentáře • 64

  • @ibrahimmuhammadbagida2637
    @ibrahimmuhammadbagida2637 Před měsícem

    Masha Allah, Allah Ya saka da alkhairi Malam. Daman masu irin wannan halin na sukar malamai marasa tarbiyya ne wallahi komai iliminsu.

  • @afiyaafiya834
    @afiyaafiya834 Před měsícem +3

    Muna godiya Sosai wlh Allah Yasaka da Alkairi Ameeen ya rabbi 🤲🤲🕋🤲🤲

  • @zynarbmustapher6588
    @zynarbmustapher6588 Před měsícem +4

    Masha Allah munji kuma mu mun yadda da Allah da manzon sa.

  • @uthmanabubakar4863
    @uthmanabubakar4863 Před měsícem +3

    Ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum. Jazakumullahu khairan Wa Zaadakumullahu ilman

  • @FranckTano-vc9vt
    @FranckTano-vc9vt Před měsícem

    Masha allah hakanne mlm gasskiyane❤❤❤❤

  • @yusufsani6334
    @yusufsani6334 Před měsícem +1

    My major hope in Christopher is I hope he's honest enough to have revealed the truth about himself in terms of his age and so on. From the onset, Emzi I trust you please keep the good job up. Surely, if this young boy's life is transformed, you're the reason! Meanwhile, I personally From the depth of my heart salute with all respect (the Humble, young Lady). May you attain your heart desires, and surely God'll NEVER forsake you. I'm very proud of you all. (I'm feeling emotional @ the moment). Tears from the eyes. Thank you God for the opportunity to witness this. Good evening, especially my readers from Nigeria, for others I hail you all

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Před měsícem

    Zanga zanga fa dole sai munyi
    Ku riqe shawarar ku bamuso wallahi

  • @user-li3uv2zl5n
    @user-li3uv2zl5n Před měsícem

    االله يعافيك جزاكم الله بخير ما شاءالله

  • @AminaOumarou-p6p
    @AminaOumarou-p6p Před měsícem

    Macha Allah malam wanna gaskiyane

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 Před měsícem +1

    Wallahi da kana kwana da yinwa ba haka zakai fatawa ba

  • @cho216
    @cho216 Před měsícem +1

    Wannan gaskiya ne mallam. Allah ya bamu ikon gane gaskiya.

  • @user-zq2zh7wo7h
    @user-zq2zh7wo7h Před měsícem

    Allah yasaka da alkheri malam,saminaa wa adaana,abin Nigeria saiaddua

  • @user-vp4iz6lv5g
    @user-vp4iz6lv5g Před měsícem

    Allah yakawo mafita Alfarmar shugaba salllahu alaishi wasallam🙏🙏🙏

  • @UsmanSadiq-c2g
    @UsmanSadiq-c2g Před měsícem +1

    Gaskiya bamagoyon bayan cin mutunchi ammafa dole sai anyi zangazangr saboda munachikin bala ii wlh mu yn nageriya

  • @ibrahimabdullahi3427
    @ibrahimabdullahi3427 Před měsícem

    Eah malam yakamata yazama malam.yakuma kiyaye mutuncin sa, in anyi dede yayi magana in anyi kuskure sai yayi magana, Amma ni Inna girmama malamai, ba Mai goyan rashin adalciba

  • @AbubakarBabanta
    @AbubakarBabanta Před měsícem

    Amen malam

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu Před měsícem

    Mlm Allah shi karawa rayuwarka albarka❤❤❤❤

  • @dr.danielmusadanladi6078
    @dr.danielmusadanladi6078 Před měsícem +1

    Hmmmmm kowa yayi da kyau zaiga da kyau

  • @user-zq2zh7wo7h
    @user-zq2zh7wo7h Před měsícem

    Allah yasaka da alkheri malam,saminaa wa adaana,abin Nigeria saiaddua 8:07

  • @nasiruyahaya7950
    @nasiruyahaya7950 Před měsícem

    Allah yasaka da Alkhairi

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana Před měsícem

    Allah kasa mucika da iymani

  • @tukurmuhammed905
    @tukurmuhammed905 Před měsícem

    To in gaskiya ne meyasa su basa goyon bayan bayin Allah suhadu da su mufuto mu nemi hakkinmu

  • @user-io2ms8ho2r
    @user-io2ms8ho2r Před měsícem

    Masha Allah Ameen

  • @MusaAbdulrahman-u9n
    @MusaAbdulrahman-u9n Před měsícem

    Lallai bama goyan bayan cinmutun cin malamai amman suma malaman sureqe girmansu wlh akwai malaman da abunda sukefada abakinsu ba shene azuciyarsuba
    Kuma kuma malaman akwai gyra acikinku dan haka kuyiqoqari kusamar dahadinkai atsakanin ku

  • @AbdoulayeAbdou-tm7ez
    @AbdoulayeAbdou-tm7ez Před měsícem

    Arrr kare kaiwai

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa Před měsícem +1

    Malaman nan ku fa kuka janyo duk wannan abun da ya shafe ku, meye na zuwa gidan yan siyasa musamman malaman mu na sunnah. Kai dia sheikh Allah ya sani ba ruwanka da yan siyasa

  • @abubakarumar-bh1lj
    @abubakarumar-bh1lj Před měsícem

    Wasu malaman su suka jawowa Kansu zubewar mutunci saboda kwadayin abin duniya.Tabbas har yanzu akwai malamai masu mutunci da daraja ga al'umma saboda suna taka tsan tsan da duniya da abin duniya. Amma kwadayin abin duniya yasa wasu malamai suka goyi bayan Muslim/Muslim ticket.

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 Před měsícem +1

    Malm wai kuna ina har shinkafa ta kai 4ke ta kai mutane suna kwana basuchi ba to ku kuna ina ba kwa gayawa masu mulki halin da talakawa me isa ba zaku gaya musu halin daakechi ba kunjima kuna gayamana haka har yanzu babu abin da ya chanza sai a gurinku ya kukeso talaka yayi kulin maganar ku aiyi adua ana chi gaba da kashe mu a wanan karon sai munyi zanga zanga

  • @tatah3769
    @tatah3769 Před měsícem +1

    Ko yan izaala koka godamusu wannan zagezage...kazu kana magana akan yaran da suke saka hotona manyan malamai.wai suna raddi kukuka dorasu kan wannan karato

  • @tasiuadamu9747
    @tasiuadamu9747 Před měsícem

    Hasbunallahu wani imalwakil

  • @hamiduwajacham4037
    @hamiduwajacham4037 Před měsícem

    Kar yanka ka karbo 16 million Yan iskan banza

  • @aminubello7300
    @aminubello7300 Před měsícem +1

    Kai sau nawa kake aibata manyan malamai.

  • @MansurAwal
    @MansurAwal Před měsícem +1

    Malan Riga sisyasa ce gareku hakane

  • @AbdullahiAminu-mr9xf
    @AbdullahiAminu-mr9xf Před měsícem +2

    Makaryaci dama kune kuka sakamu abala,I da sunan malamai akwai dai malamai na gaskiya

  • @user-jt7mf8xu4b
    @user-jt7mf8xu4b Před měsícem +1

    YAUSHE KUMA - Karya kake mahaukaci kunshiga siyasa dole ku karbi rabonku koma wane iri ne, Munbarin banza kuke kai ba na masallaci ba, maganar mutunci baku da shi!

    • @ibrahimbabangida2574
      @ibrahimbabangida2574 Před měsícem

      Amma Kai uwarka batayi saar haihuwa ba...... Mai kwakwalwar kifi kawai.......

  • @UmarYusuf-i3i
    @UmarYusuf-i3i Před měsícem +1

    Mallam karya kakeyi

  • @faruksalisuumar1192
    @faruksalisuumar1192 Před měsícem +1

    Malamanmu basu san wahalar rayuwar da ake ciki bane.Wallahi akan maganar zanga zanga ba malamin da ya isa muji maganarsa.Kamar yadda lkcn campaign masallatan juma'a suke zama dandalin campain yan zuma tunkafin mufito sujawa Gomnati kunne sugyara.Malaman nan yayansu a kasashen waje suke karatu da wanne business suke daukar nauyin karatun yayansu da hawa manyan motoci da gina manyan gidaje?Nigerians clerics and pastors are now corrupt and politicians puppies.They are our problem Enough is enough we are dying of hunger 😭 they keep quiet now that we want exercise our constitutional right, they want claim and brain wash us.Ask them to come and sway they don't collect politicians' money ✊🇳🇬✊ justice for masses

  • @MuhammadSulaiman-cg3xw
    @MuhammadSulaiman-cg3xw Před měsícem

    Matsa can sakarai munafukin Allah, duk ba ku kuka lalata addinin ba, kuna hawa kan mimbari kuna fadin son xuciyar ku, kuma kuce ku malamai ne magada annabawa, wlhy karya kuke ba haka annabawa sukai ba.

  • @mahmudmusahgh1246
    @mahmudmusahgh1246 Před měsícem

    ALLAH ya saaka Mallam

  • @abubakarmalam3499
    @abubakarmalam3499 Před měsícem

    Malam kuyi shiru dabakinku baruwanku mekuka gayawa shugaban kuma bamuga sanjiba

  • @AnasibnSani
    @AnasibnSani Před měsícem

    😭Allah ya saka da alkhair mal

  • @IbrahimDahiru-x7p
    @IbrahimDahiru-x7p Před měsícem

    Saifa munyi zanga zanga kudai ku kama bakinku kawai

  • @yahayaadamu-d7f
    @yahayaadamu-d7f Před měsícem +1

    Sai ku daina karyar ai da taimakon makaryata

  • @NuraLdabo-er4td
    @NuraLdabo-er4td Před měsícem +1

    Kadai fadi gaskia... Amma bamu yadda da maganar kaba megida...hmm

  • @AbdoulayeAbdou-tm7ez
    @AbdoulayeAbdou-tm7ez Před měsícem

    Kai chetan ne

  • @AminuMuhammadAdam-k6i
    @AminuMuhammadAdam-k6i Před měsícem +2

    Sako yazo Daman munsan haka zamuji daga bakinku

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr Před měsícem

    Muna tare daku Malam dari bisa dari

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi Před měsícem +4

    Kudaina yiwa miyatti Allah aiki idan kuna gudun cin mutunci, kunada laifi kuma malaman Fulani

    • @abuminnatur-rahman4198
      @abuminnatur-rahman4198 Před měsícem +3

      Meya kawo miyetti Allah anan in banda manafurci irin naku? Bafulatanine yake mulki yanzu ? Fulani ne suke rike da duk abunda ya shafi tattalin arziki? Ana magana akan maslahan al'ummah ku kuma Kuna kawo kabilanci. Ni cikakken Bahaushe ne amma bana tare da wannan munafurcin naku na maguzawa .

    • @shuaibuisamuhammad867
      @shuaibuisamuhammad867 Před měsícem

      Allah.ya shiryar.da batattu!!​@@abuminnatur-rahman4198

    • @Alhamdoulillah922
      @Alhamdoulillah922 Před měsícem

      Mun gode Malam. Allah ya sa jama'an Nigeria su Di. Zanga zanga ba wani alkheir a ciki. Allah ya Kare al' umma musulmi na Nigeria. Muna yi muku Addua musulman Nigeria Allah ya Kare ku kada Ku bar sheytan ya rude Ku. Ma'salam

    • @adamudukku1189
      @adamudukku1189 Před měsícem

      Kai wani irin sakarai ne. Maganan da ake dabam, kai kuma kana kawo wata batu.

    • @shamsudeenusman-qw6nr
      @shamsudeenusman-qw6nr Před měsícem

      Kaidai Allah wadan Ka ya Kare mu da sharrin ire Iren ku!!
      Baka da manufa Mai kyau..
      Wai ire Iren ku ne za'a saka a gaba a kyale malamai aiko da munyi rashin hankali babba!!

  • @mahmudshuaibu3264
    @mahmudshuaibu3264 Před měsícem

    Suwaye suka fara koyarwa mutane su raina malaman su in ba kuba