MATA YAN KWALLIYANE DR ABDALLAH USMAN GADON KAYA

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 13. 09. 2024

Komentáře • 22

  • @NASSIHA_TV
    @NASSIHA_TV Před 5 měsíci +2

    Merci beaucoup malam allha ya sa mudace

  • @AishaHamisu-l7h
    @AishaHamisu-l7h Před měsícem

    Allah Kara basira

  • @AISHASANI-cq9pq
    @AISHASANI-cq9pq Před 7 měsíci +2

    Slm malam dan Allah inada tambaya amma bansamu number kaba munrabu da mijin shekara hudu kenan bansamu nayiwani aure ba seyanzu kuma kanin shi yafito wai yanasona amma ba babansu dayaba dan yane da dan kani wlh malam bansan lokacin dana kamu dasonshiba dan Allah mafita nakenema

  • @aminugarba3716
    @aminugarba3716 Před 5 měsíci +2

    Allah saka da alkhairi

  • @atikasaleh9772
    @atikasaleh9772 Před rokem +3

    Wallhi hakane malan Allah ubangiji yasharyamu 😢😢😢😢

    • @saratoucisse5616
      @saratoucisse5616 Před rokem

      😢

    • @abdourahamanehassaneouss-tn4qn
      @abdourahamanehassaneouss-tn4qn Před rokem

      Allah ya saka wa Malan da alkhaïri.kay Yan uwa mata namiji komi sonda kike masa baka sashi a baki ki hadiye ba ,ko ya mouto ya barki ko ki moutou ki barshi ke nan imishi biyayye dan Allah ki yi hakouri ki zawna ,komi may karewa ne ,kishiya baywar Allah ce ba abin kama ce ba

  • @user-nm6mo4er4y
    @user-nm6mo4er4y Před 5 měsíci +2

  • @saadatuAbubakar-x2l
    @saadatuAbubakar-x2l Před 7 měsíci +1

    Jazakallah

  • @ahmedmodu
    @ahmedmodu Před 7 měsíci +1

    Amen ❤❤❤

  • @HashimuAbdullahi-fe9fr
    @HashimuAbdullahi-fe9fr Před rokem +2

    Allah yasamu daccc

  • @AishaHamisu-l7h
    @AishaHamisu-l7h Před měsícem

    Aslm
    Allah gafarta malan meh Nene hukunci bulin hanci mata .mace ce mijinta ya kasance Yana San hujan hanci toh Amma taji wasu SUNA mgn Akai shin Ya halarta Koko dai??

  • @nanahadjaraangooumarou7066

    Wallay akoy namijin da komi aka massa koulloum yana tunanin auré malam. Baya complain da komi amma day akoy San auré

  • @MsFateemah-bl8sx
    @MsFateemah-bl8sx Před 8 měsíci +1

    Malan inaso kayimin viod kanii

  • @SitouMam
    @SitouMam Před 5 měsíci

    mls

  • @MsFateemah-bl8sx
    @MsFateemah-bl8sx Před 8 měsíci +1

    InAson numba mln

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber3905 Před 3 měsíci

    Kai bawa ALLAH nan akwai da shi 😂😂😂 labari

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber3905 Před 3 měsíci +1

    ALLAH ya kara malam lafia

  • @HarunaHajara-y7y
    @HarunaHajara-y7y Před 2 měsíci

    .,.

  • @BebeBaba-sn6nf
    @BebeBaba-sn6nf Před 11 měsíci +1