Cin Amana da Lalacewar Nigeria | Huduba Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
Vložit
- čas přidán 13. 09. 2024
- Samu karatuttuka da za su taimake ka wajen inganta rayuwa da gyara alaqar ka da Allah s.w.t ta hanyar wannan tasha tamu mai Albarka MURYAR MALAMAI.
kayi subscribing din mu don samun karatu daga bakin malamai masu Albarka, idan kuma kayi, kayi sharing ma abokai da "yan uwa suma su anfana da wannan tasha.
Ga duk mai buqatar bada tallafi ko wani gudumawa ga Account nan
ZAUREN SALAAM GLOBAL
1025331467
U.B.A BANK
Ku kasance damu a dukkanin shafukan sa da zumunta.
Allah yasaka da alkhairi
Allah yasamu. Issarda ana alllah
Allah yasaka da alkhaeri
Allah yabiyaka da aljannah mln
Allah ya saka da alheri
❤❤❤❤❤❤
Allah ya biya mlm
Allah ya saka da Alhere Malam
Ya Kara lafiya
Ya allah 💔😔
❤❤❤❤❤❤