'Yan Tiktok Sun Bankado Asirin Wasu Malamai Dasuka Karbi Cin Hancin Miliyan 16 Don Hana Zanga-Zanga

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 13. 07. 2024
  • 'Yan Tiktok Sun Bankado Asirin Wasu Malamai Dasuka Karbi Cin Hancin Miliyan 16 Don Hana Zanga-Zanga
    Labarun Kannywood, Siyasa, Addini, Al'ajabi Zai Na Zuwa Muku A Kowacce Rana A Wannan Tasha Mai Albarka Mai Suna MANYAN LABARAI
    Ku Danna Mana Subscibe Da Kararrawa

Komentáře • 15

  • @hassanrealtween
    @hassanrealtween Před měsícem +2

    subahanallahi ubangiji Allah yakawo mana xaman lafiya awannan kaar tareda shirya mana shuwagabanni damu kanmu baki daya
    AMIIIN YA ALLAH

  • @hauwausman5690
    @hauwausman5690 Před měsícem +2

    Allah ubangiji yashiryamu gaba daya ❤❤❤

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat Před měsícem +1

    Malam fada kenan علماء السوء daman Annabi yayi maganarsu

  • @shittuyunusa-ji6xr
    @shittuyunusa-ji6xr Před 17 dny

    Yau shekara 4 aka sache dan uwana sun kashe shi balabari

  • @muhammedbappa7560
    @muhammedbappa7560 Před měsícem

    Wallahi zaku yi bayani yan iska shegu baku da hujja kuna ta karya

    • @vidio1036
      @vidio1036 Před měsícem

      Uban babanka akaiwa karya wawa dabba

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh Před měsícem

    Allah ya samudace balaifi talaka ya naimawa kansa mci

  • @nafisaumar6225
    @nafisaumar6225 Před měsícem

    Da abunda ya kamata suyi shine su bi masu fitowa da adua Amma sai mumuna alkaba ee suke Yi

  • @welcomeramadan3111
    @welcomeramadan3111 Před měsícem

    Gaskiyade waddayanada abindazaici shida iyalansa bazaimuba datsadar da akeciki ce abaka kawai sukadamu talakawa yunwa sunane abintausayi yunwa batada uziri 😢

  • @ashiruidris8285
    @ashiruidris8285 Před měsícem

    Qarya suke yuwa sufito da sunansu

    • @vidio1036
      @vidio1036 Před měsícem

      Ubanka akewa karya wawaye kawai Allah ya isarwa talakawa

  • @AminuShuaibu-mq4sb
    @AminuShuaibu-mq4sb Před měsícem

    Slm bawon Allah da kai nake kai Danjarida wannan labarin da yake fita daga bakinka kai kasan karyane ba gaskiya bane amma kuma duda haka kana yadashi a tsakanin Al-umma .to kadaina kaji kadaina idan kagadama nasan dai kai musulmine ko ? Kuma kasan zaka mai-mai ta wanna bayanin dakakeyi da wa danfa suka gabata agaban ubangijinka ranar gobe kiyama .to sabo dahaka kashiga hankalinka karufama kanka asiri kadaina wannan shirmen .kanemi wata sana'ar kai kokuma kake fadar gaskiyar abunda kasan gaskiyane .nabarka lfy

    • @vidio1036
      @vidio1036 Před měsícem

      To karya akayi shi malamin ai ya Tona asirin yadda akayi kaje kayi bincike kafin kafara attack

  • @vidio1036
    @vidio1036 Před měsícem

    Kudaina cewa yan TikTok matasa masu kishin kasa zaku rinka cewa 😏 dan ku batawa tafiyar zanga zanga suna Wai sai ku rinka cewa yan TikTok dan Kada su kara samun mabiya shegu yan iska