Kongilace ka Wai Yan. In zaatyii anfani da Sunan hauka bawani. hauka an Sawa musulunci ido in kkuntu watannin da sukawuce an kama Wani a marsalaci ba musulmiba in anyii Wasa zamu gane kurenmu atsaya da adduoi iyi Taraba wa amasallatai Allah yayi mana maganinsu
Allah yatunamai asiri Allah yakare musulunci da musulmi gaskiya bamusulmi yayi wannan aikinba
Allah yacirya
Dimukuradiyya yaudara ne a Africa wallahi wake up
الله اکبر الله یاغفر لهو
karya né yaudaran musulmans
Kai me ce abinda ya Yi dai dai ne, Allah ya hadaka da Masifan day ya fi shi.
À aika shi lahira kawai
Aljanu ya Ake damusa Har yasan yaje yasayi main kuna mutane Kuma Har yajefa wuran bátá konashi ba Kuma yagudu yabuya ana Badda sawu da cawa musulmi be
Tashin hankali 😭😭😭😭😳
Kongilace ka Wai Yan. In zaatyii anfani da Sunan hauka bawani. hauka an Sawa musulunci ido in kkuntu watannin da sukawuce an kama Wani a marsalaci ba musulmiba in anyii Wasa zamu gane kurenmu atsaya da adduoi iyi Taraba wa amasallatai Allah yayi mana maganinsu
Wala haula wala kuwata illah bi'llah masifa ne wannan 😢
wannan abunda yayi daidai yayi
Allah sakamana
Subhanallah
Yanzu shikenan Babu abinda za ayimashi
إنا لله وإنا إليه راجعون، اللهم اغفر لهم وارحمهم 😢😢
Nidai har yanzu inaiwa wannan matashi duban mara lfy.
Aljannu ne ke damunsa,
Na taɓa jin wani marar lafiya da yake jin kowa na yi masa isgili
Allah ya kiyaye
😭😭😭
shekara ta 10 ina cikin wannan condishin din
Inna lillahi waninna ilaihi rajiun
Meyiwa Yana da.ciwon kwakwalwa. saboda zakaji yanacewa.duk Wanda kecikin unguwar babu Wanda a.masa laifiba. daga manyan har yaran.unguwa?
Kadan daga tchikin sharin démocratie
danhaka anemeni
Subuhanallah
😭😭😭😭
ni nasan dalilil
😭😭😭
akwai dalili amma suna boyewa. ance suna stokassa
😅😅😅