Ƙaddara Ko Ganganci 18-12-2023: Labarin Bazawara Mai Kuruciya Episode 1

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024
  • Ƙaddara Ko Ganganci 18-12-2023: Labarin Bazawara Mai Kuruciya Episode 1

Komentáře • 16

  • @Fatima_561
    @Fatima_561 Před 8 měsíci +6

    Masha Allah
    Anty Asma'u munso muji sharhi akan labarin bazawara mai dambu domin labarin ta akwai matukar tausayi
    Ubangiji Allah ya bawa wadanda suke da iko taimakawa wannan baiwar Allah

    • @fatimamuhammadkeraukerau8338
      @fatimamuhammadkeraukerau8338 Před 8 měsíci +1

      Ameen

    • @zeinabtidjanihassan6339
      @zeinabtidjanihassan6339 Před 8 měsíci +1

      Allahumma ameen nidai na musu magana wallahi ina son na taimaka mata amma basu ban amsa ba ta ina zan iya samun number ta nabi su ta shafin su a fecbook nayi musu message amma basu ban amsa ba nan ma kuma a youtube nayi basu ce min komai ba ko mene dalili Allah yasa mudace

    • @Fatima_561
      @Fatima_561 Před 8 měsíci +1

      @@zeinabtidjanihassan6339 Allah ya baki iko ,gaskiya ya kamata ko numbar su dinga bayarwa saboda wasu suna san taimakawa amma babu hanya ,Allah dai ya sa wani ya dubi baiwar Allah nan ya fitar da ita daga wannan kangin rayuwa

  • @user-zu5hj9fb2k
    @user-zu5hj9fb2k Před 7 měsíci

    Masha Allah

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 Před 8 měsíci +1

    Gaskiya ni kana naso nayi mgna akan bai war Allah nan

  • @muniradanazumi2766
    @muniradanazumi2766 Před 8 měsíci

    Allah ya qara daukaka tashar dala FM muryar zamani❤

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 Před 8 měsíci

    Allah ya taimaki al ummar mutanan dala fm. Baki daya

  • @luluabdullah1500
    @luluabdullah1500 Před 8 měsíci

    Allah sarki😢

  • @CittuMon-np4qe
    @CittuMon-np4qe Před 8 měsíci

    😍😍😍

  • @lawanshehu7456
    @lawanshehu7456 Před 8 měsíci

    slm asma,u Allah yataiki dala

  • @ummishuaibuisah8854
    @ummishuaibuisah8854 Před 8 měsíci

    . Ba Asa mana sharhin Mai danbu Hawa uku ba

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Před 8 měsíci

    Yakamata ki hanasu amfani d kalmar"abin nan" dmn batada wani ma ana Kuma baza a fahimci abnda take nufi ba kisamu hanyarda zasu dinga fayyace Miki kalmar "abin nan"

  • @zeezeebo
    @zeezeebo Před 8 měsíci

    Domestic violence! Allah Sarkin, mata a’kasar hausa basu dacdaraja

  • @abdurrahmanumarwali
    @abdurrahmanumarwali Před 8 měsíci

    Ke ya Akai kikasan anyi wannan maganar shida babarsa saikiyi mana bayani donmu gane shi ya gayamiki ko kuwa

  • @hafsatnasiryakubu5462
    @hafsatnasiryakubu5462 Před 8 měsíci

    Baki fara al adaba akai miki aure,kuma miji ya kusanceki..aiko a musulunci akace in mace ta fara al ada