An Gano Bayanan Sirri A Wayar Amina Amal - tabbas sharri tayi wa Hadiza Gabon (Cikkaken Rahoto)

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 20. 08. 2024
  • An Bandakado Bayanan Sirri A Wayar Amina Amal - tabbas sharri tayi wa gabon (Cikkaken Rahoto)
    #kannywood
    #idongaritv
    #zarginmadigo

Komentáře • 244

  • @jamilumuhammedjidda635
    @jamilumuhammedjidda635 Před 4 lety +3

    Gaskiya yafi kobo

  • @salihuabdullahi3426
    @salihuabdullahi3426 Před 4 lety +2

    Gaskiya wannan mgn hadiza Gabon batada laifi anan wallahi kuma amal Allah kashiryata

  • @abdurrazakyusuf8230
    @abdurrazakyusuf8230 Před 5 lety +5

    Allah yashirye mu, yakare mu daka sharrin shaidan

  • @muhammadyusufiliyasu946
    @muhammadyusufiliyasu946 Před 5 lety +3

    a gaskiya bana goyon bayan da hadiza gabom tayiwa amina amal ina mai bawa jarimata anima amal hakuri dan Allah

  • @bashiribrahimgarba7915
    @bashiribrahimgarba7915 Před 4 lety +1

    karyar banza inkinfadi sanranki ma Allah yanajinki duniya bakomai bane

  • @ftooomadmm2394
    @ftooomadmm2394 Před 5 lety +9

    ALLAH DAI YA SHIRYA MANA ZIRIAR MUSULMIN

  • @isiyayau1421
    @isiyayau1421 Před 3 lety +2

    Allah ya shiryesu

  • @mahamanfatima320
    @mahamanfatima320 Před 6 měsíci +1

    Allah sa mu dace 😢

  • @nassirousalissou7070
    @nassirousalissou7070 Před 4 lety +3

    Ayi adalci wajan shara kawai☝️

  • @bashiribrahimgarba7915
    @bashiribrahimgarba7915 Před 4 lety +1

    wlh kowa yayi dakyau zaiga dakyau Inkana ganin abinda kayi duniya bakomai bane to ai zaki mutu

  • @habunzaraumar7996
    @habunzaraumar7996 Před 5 lety +2

    Gaskiya akwai alaman lauje cikin nadi

  • @basmahmuhammad1355
    @basmahmuhammad1355 Před 5 lety +3

    Allah yasauwake yashiryesu yashiryemu bakidaya

  • @muhammadbelloshuaibu6184
    @muhammadbelloshuaibu6184 Před 5 lety +3

    alhamdul llah Allah yakara bayana gaskiya

  • @aishaumairahabubakar8677
    @aishaumairahabubakar8677 Před 5 lety +3

    I love Hausa movies

  • @ayshavlogs8503
    @ayshavlogs8503 Před 5 lety +4

    Allah yashirya

  • @yusufchigwandayusufchigwan11

    Allah Bashir yasu

  • @hawwaibrahim3787
    @hawwaibrahim3787 Před 3 lety +1

    Allah yakyauta

  • @sidibetoumanifatisidibetou2202

    Allah ya karemu da hau da masipa

  • @abdulkadirlawal8400
    @abdulkadirlawal8400 Před 5 lety +4

    Allah kyauta.

  • @humairatv7755
    @humairatv7755 Před 5 lety +4

    Allah ya kyauta

  • @umarabba4994
    @umarabba4994 Před 5 lety +4

    Allah yashirya Ku

  • @user-le9ui7mo3k
    @user-le9ui7mo3k Před 5 lety +3

    Allah ya shirya

  • @nurumomo7343
    @nurumomo7343 Před 5 lety +9

    Allah ya shirye ku ,,,.

  • @abdalahhakimdanbaba3444

    GASKIYA hadiza gabon batayiba bagirman taneba

  • @bubahassan2026
    @bubahassan2026 Před 4 lety +1

    Allah bless you hadiza

  • @ahmadzailaihatkabirzeze519

    Allah yakiyaye

  • @muhammedfulani5168
    @muhammedfulani5168 Před 5 lety +7

    Allah yakaregaba

  • @shoshomuhammad4489
    @shoshomuhammad4489 Před 5 lety +3

    Allah shi kyau ta

  • @muhammadsanidahiru7050
    @muhammadsanidahiru7050 Před 5 lety +7

    wannan lamarin sai muce Allah yakyauta

  • @issaachirou6015
    @issaachirou6015 Před 5 lety +6

    Amma dai Allah yayi yaida Yaga dama dake
    Munafika duk dai Wanda ya wulakanta wani toh da akwai Allah

  • @jamilutukur8802
    @jamilutukur8802 Před 5 lety +3

    Allah ya shirya mu.

  • @hhluv4459
    @hhluv4459 Před 5 lety +8

    Allah yasa mudace

  • @user-dw1tu2jd3n
    @user-dw1tu2jd3n Před 5 lety +13

    Akwai sakon da hadiza ta share a chatting ALLAH YARUFA ASIRI YA KIYAYE NAGABA

  • @habibasulaiman1050
    @habibasulaiman1050 Před 6 měsíci

    Ashe Hadiza Gabon. Ta garice

  • @asmathynana
    @asmathynana Před 5 lety +11

    I have said it b4 ai, nafada tuntuni Amal ce keda feelings akan Gabon ai, gshinan mgnta ta fito fili

    • @tinamangopark5848
      @tinamangopark5848 Před 5 lety

      Asmathy Nana ALLAH YA KARA TSA REMU

    • @ummiadnan3932
      @ummiadnan3932 Před 5 lety

      Tohm wai su meye na neman Mata Yan uwansu idon iskancin Ke gaban su ba sanaa ba sai suyi ae amma bada mata ba 🐱

  • @rahamamuhammadadam4315
    @rahamamuhammadadam4315 Před 4 lety +2

    ALLAH ya shirye su

  • @emyalash5338
    @emyalash5338 Před 5 lety +9

    To allah yakyauta

  • @bobboabubakar3280
    @bobboabubakar3280 Před 5 lety +3

    TO mudai sedai muche Allah ya sa mudace ku ku san a'binda yadaku koma saurayine ,kuma abu na karshe allah yabamu nasara

  • @alhassansalifu9666
    @alhassansalifu9666 Před 5 lety +3

    What I understand on this video is, there is nothing like lesbians matter.... Hadixa you are not suppose to treat Amal Like that.... You must sit with her and discuss with her, and also it views that she loves you like her blood sister not the way you think.......so I think the best thing you must do here is just to help her become a good girl..not to disgrace her.

  • @zeenatyusuf1828
    @zeenatyusuf1828 Před 4 lety

    Gaskiya hadiza Gabon kinyi kuskure

  • @zinariyawaziri7795
    @zinariyawaziri7795 Před 5 lety +8

    Kowa dai ya yi nagari,kansa.Allah ya sa mu gama da duniya lafiya.

  • @hajiyarabiatgangagari9507

    Allah ai zaifitar da ita insha allah

  • @maijiddashehu1839
    @maijiddashehu1839 Před 5 lety +2

    Wannan shine karya to meyakawo maganar da gabon tace amal tace intana kwanciya da namiji bata iya kawowa sai tatuna gabon?

  • @idirsabdullahi6709
    @idirsabdullahi6709 Před 5 lety +9

    ya kamata Hadiza gabon suyi mata adalci, lauyoyi goma shaa biyu sai kace wacce tayi kisa, take tinz easy plsss

  • @yahanaxusunusi5765
    @yahanaxusunusi5765 Před 5 lety +6

    Allah yana tari damai gaskiya

  • @sulemangarba9618
    @sulemangarba9618 Před 4 lety +2

    Kunsamu matsala wlh

  • @ameenatusani3131
    @ameenatusani3131 Před 3 lety

    To Allah ya kyauta

  • @albarkawatv7416
    @albarkawatv7416 Před 5 lety +10

    gaskiya wannan cakwakiyar amina amal CE keda laifi ,amma ita hadiza Gabon laifin ta dukan da taimata da posting din video da tai a media, inai muku fatan Allah ya shiryeku ameen

  • @salmahsabiu2081
    @salmahsabiu2081 Před 5 lety +16

    Assalamualaikum ya' uwa mutaru muyi musu addu'a idanma sunayi Allah yashirye su damu baki daya amma zagi da batanci be kamacemuba dukka mu musulmai ne muso wa yan 'uwammu abinda mukeso wakanmu Allah yashiryadda mu bakidaya

    • @YUSUFISAHASSAN
      @YUSUFISAHASSAN Před 5 lety

      Nayarda da raayinki Allah yashiryemu duka amin

    • @issaachirou6015
      @issaachirou6015 Před 5 lety

      Hakane er Uwa amma wani abun ai tcin mutuntci ne wly bedatce gsky Gabon kinyi wayon banza

    • @hamzamaryam8197
      @hamzamaryam8197 Před 4 lety

      Amine summa amine

  • @nasirumar6407
    @nasirumar6407 Před 5 lety +3

    Allah ya kyauta amin

  • @ameerjamaare1330
    @ameerjamaare1330 Před 5 lety +14

    Chat din gabon aka goge ba na amal ba.
    Me ya sa ita amal bata goge nata ba.
    An biyaki ne kitura wannan mu kuma ba jahilai bane

  • @abdurahmanabubakar1911
    @abdurahmanabubakar1911 Před 4 lety +1

    Ke karya kikeyi ai idan kinason ki wanketa to bayan mungama gano gaskiyane saboda idan munduba dakyau zamuga angoge maganganun hadiza Gabon sannan maganar gaskiya bazamu taba yardaba saboda wannan hadiza Gabon itatatonawa kanta asiri bawai Amal bah sabodahaka kidaina wahalar da kanku musamman ke dakike wallafa wannan labari kema kinshiga zargi kilama ur member idan ni student ne a computer engineering sannan Zan iya ganowa idan anbani account dakuma password idan gaskiyane kibani naduba nasanarwa duniya abinda nagani batare da Bata lokaciba

  • @auwalisah9808
    @auwalisah9808 Před 4 lety +1

    Kai nifa banyarda ba hadiza gabon ce da laifi

  • @rabilawal6714
    @rabilawal6714 Před 5 lety +10

    Allah ya kara kare faruwan na gabah dai amma kar a manta fah Gabon ta tafi DA wayar Amal a hannunta duk abinda za'ace dai Allah kadai yasan tsakaninsu muda Ma Maimoon akayi DA wannan labarin marar amfani
    Allah ya Kara nesantamu DA mugun abu

  • @YUSUFISAHASSAN
    @YUSUFISAHASSAN Před 5 lety +5

    Kuji tsoron Allah Samun kudi zai halakaku matiqar Baku koma ga Allah ba

  • @ahmadshehu6181
    @ahmadshehu6181 Před 5 lety +5

    Allah y shiryesu baki daya

  • @hadizayakubu8093
    @hadizayakubu8093 Před 5 lety +2

    Allah ya kyauta dashi yasan daidai

  • @abuhanifamusa8381
    @abuhanifamusa8381 Před 4 lety +1

    Slm

  • @mouhidinealmahi5990
    @mouhidinealmahi5990 Před 3 lety

    Hadiza Gabon Bata lefi

  • @abbaibrahimzakious8151

    Allahne ya tona asirinku shiyasa komai yake bayyana

  • @umarashia226
    @umarashia226 Před 5 lety +15

    To amman meyasa fabon ta tsargu bancin tasan cewa ba wani abu a tsakaninsu da gabon. Kuma metasa gabon tace amal bata ....idan tana tareda namiji se ta tuna da gabon?

  • @ubello101
    @ubello101 Před 5 lety +4

    Shegiya daga ganin Amal tayi kama da munafika

  • @hadizaabdallha1599
    @hadizaabdallha1599 Před 5 lety +2

    Haɗiza gabon

    • @oumarissa534
      @oumarissa534 Před 4 lety

      Salaam alaikum I mean you know it's a limited edition Muslim jagariko oumar Issa yes you're hot. Now go de navidad video the adida hadiza-gabon that I mean animal rescue minimal day again. Ka Mickey 2

  • @belloruqayyah9969
    @belloruqayyah9969 Před 4 lety +1

    Gaskoya Gabon ke jakace wlh menene idan amal ta nemi temakonki?

  • @bashirwuroaro1638
    @bashirwuroaro1638 Před 5 lety +1

    Toh ai hikenan.

  • @Fatima-xj1pf
    @Fatima-xj1pf Před 5 lety +2

    Hm sani gaskiya se alah

  • @hauwauibrahimyunus987
    @hauwauibrahimyunus987 Před 5 lety +2

    allah ya shiryesu

  • @ameenaabdulqadir7044
    @ameenaabdulqadir7044 Před 5 lety +3

    Naga alama she bayan shekara zaku dena wannan cecekuce din

  • @baraatuauwalyahayaiman8151

    👍

  • @abubakarmusa3999
    @abubakarmusa3999 Před 5 lety +5

    Gaskiya am highly disappointed in kannyhood,kullun kannyhood ,akwai yoruba,igbo and Nigerian films Mai sa kullun sai hausa a social media...kullun kuna tauna asirin kanku... rubbish....Allah ya shirye mu...amma it's hurts....

    • @ummiadnan3932
      @ummiadnan3932 Před 5 lety

      Why will it hurts you after all naa Emm sabi.

  • @shamsiyyasna6559
    @shamsiyyasna6559 Před 5 lety +3

    Slm🕋🕋

  • @fatimamuhammad5160
    @fatimamuhammad5160 Před 5 lety +2

    wlh kinji kunya AMINA Amma bkomi Aunty Hadiza ki hadasu da Allah ku yawan lauyoyin da ta dauka wlh basu isa su maki abinda Allah be maki ba...Daccumo be Allah lamido

    • @bambeyetv24
      @bambeyetv24 Před 5 lety

      Barkamu da aiki

    • @yahayabineethassan417
      @yahayabineethassan417 Před 2 lety

      Mtswww kidai bata shawa akan abunda takai domin hadiza batada mutunci, sannan taji tsoron haduwa ga allah sannan taji tsoron sakata kabari bata nemi yafiyar Amina Amal bah, sannan tanemi yafiya wurin allah akan abunda take aikatawa domin abunda takai allah yatsinema wai wannan dabi,a

  • @wankaboyyoutobechannel8361

    Good

  • @aliyubabangida2468
    @aliyubabangida2468 Před 5 lety +1

    Amma kusani tunda Gabon ta turashi tana iya cire wasu abubuwan ko maganganu akan su

  • @kdlukmantv3188
    @kdlukmantv3188 Před 5 lety +1

    to Kansu akeji

  • @Sirbash1
    @Sirbash1 Před 4 lety +1

    kai allah kyauta

  • @zakareya5688
    @zakareya5688 Před 5 lety +4

    ok yaya

  • @user-db1xv7ml8n
    @user-db1xv7ml8n Před 5 lety +5

    👍👍👍

  • @obinnasunday3784
    @obinnasunday3784 Před 5 lety +2

    Allah ya jikan musulmi

  • @hassanyahaya6260
    @hassanyahaya6260 Před 5 lety

    Ok xargin da ake yima hadiza Gabon ya tabbata kenan

  • @Murhudatukunya
    @Murhudatukunya Před 5 lety +5

    Hmm ae da Amina Amal ce ta sa wannan rubutun da se mu yarda
    amma gabon ce fa ta sa ko kin man ta ana iya gogewa?

    • @harounadjamila5366
      @harounadjamila5366 Před 5 lety +1

      Salma Ibrahim wly nima banyardaba

    • @Murhudatukunya
      @Murhudatukunya Před 5 lety

      @@harounadjamila5366 ae gsky ce indae ka duba xaka ga kmr an goge wasu charts din

    • @ahmadrufaiisah2763
      @ahmadrufaiisah2763 Před 5 lety

      Salma Ibrahim Gabon fa batada Gaskiya indai magana zaayi ta tsakani da Allah batason raiba Bawanda zegoyi da bayan abunda taiwa amal domin yarinyar nan bata kama sunantaba todan Meyasa tatsargu aiba ita kadaibace jaruma a kanywood wayanda sukayi maganar akan pics din datasa aisuna dayawa Meyasa subasu tsarguba se ita inba rami meyakawo rami dukkansu Mutanen banzane domin inba wani Abu a tsakaninsu nashashanci bayanda zaayi amal tadubi fuskar Gabon tadunga yimata Zancen batsa baze taba yiwuwaba

    • @ahmadrufaiisah2763
      @ahmadrufaiisah2763 Před 5 lety

      Idon Gari TV akwaifa abubuwa dayawa da Gabon tagoge Nifa nagoyon bayansu nakeba gabadayansu saboda bawasu Mutanen kirki bane jirgi dayane yakwasosu Amma dai abunda muke cewa bama goyon bayan daukan doka ahannu Domin kuskurene

    • @Murhudatukunya
      @Murhudatukunya Před 5 lety +1

      @@ahmadrufaiisah2763 wannan gsky ne nima shine abinda nake nufi bawae nace Amal me gsky ba ce ko kuma vata da laifi ba ah ah abinda gabon din tayi na daukar doka a hannu shine bata kyauta ba kuma be dace ba

  • @malanwa1394
    @malanwa1394 Před 3 lety

    KASHALLAH

  • @abdulmajidibrahim3922
    @abdulmajidibrahim3922 Před 4 lety +1

    Gsky sanin asalin gskyr mgn sai Allah sbd irin wannan abun ana iya shiryashi yan uwa Kuyi tunani

  • @mubarakibrahim4537
    @mubarakibrahim4537 Před 4 lety

    wannan karyace

  • @khadijamuhd4335
    @khadijamuhd4335 Před 5 lety +1

    Allah yakeyaye yasa mudace

  • @yusufibrahim8414
    @yusufibrahim8414 Před 5 lety +2

    Toh Allah kyauta

  • @zayyaahmed5666
    @zayyaahmed5666 Před 5 lety +3

    Toh ai duk dahakan bamuji maganar da anima tayi akan tanaso hadiza Dan suyi madugo ba tadai nuna tanasanta hmmm Allah ya kyauta

    • @chaiboumaifata8691
      @chaiboumaifata8691 Před 5 lety

      kinsamu damar karanta sakon bara miyasa baki karanta na bana babu yada za ayi kisauqo fira amman dan kun renamuna hankali kuce baku karanta ba kunyi kuskure dama kune MUNAFuKKAN Allah .ya shiryekuko kokuma. 🔫
      .......

    • @henshawemmanuel1430
      @henshawemmanuel1430 Před 5 lety

      Allah ka gyaramana Allah kai mana mai kyau Allah kasa muyi kyakyawan karshe

  • @samailaiobro8332
    @samailaiobro8332 Před 5 lety +2

    inason may son hakan maraba

  • @Mussad00
    @Mussad00 Před 4 lety

    Wannan duk xancheni dan bantaba jin irin wannan muryarba a wannan tivin dan haka adizatou tayi using kudi dan ta wanke kantane kawae

  • @mahamadoulawaliousseini6278

    Hadiza gabon

  • @mahamadouabdoulaye7241
    @mahamadouabdoulaye7241 Před 5 lety +1

    Nana Hadiza

  • @sadiyasaiduumar2607
    @sadiyasaiduumar2607 Před 5 lety

    hmmm

  • @peacelionesss4923
    @peacelionesss4923 Před 5 lety +1

    Siyaa kawai

  • @kdlukmantv3188
    @kdlukmantv3188 Před 5 lety +1

    nine lukman kd

  • @anasmahmood8540
    @anasmahmood8540 Před 5 lety +9

    Mai yasa wasu sakon HADIZA aka gogesu amma kuma na AMINA ba"a gogeba? muna neman amsa

    • @khaliboy07
      @khaliboy07 Před 5 lety

      Post unavailable aka ce mallam. Yana nufin ta tura Mata hotunan da zata cire a Instagram nata ne. Ita kuma idan Amal ta cire, post din zai zama unavailable.

    • @camiliasaleh8764
      @camiliasaleh8764 Před 5 lety

      Kai Ina ruwanku dakuke shiga, harkukeso kufadi gaybu ,da it's da Gabondin duk matane in darai duk masu hai huwane ,zasu,gani, sabida haka kowa yajida nashi kafin mai duka yazo kansa ,

  • @hauwaisyaku8016
    @hauwaisyaku8016 Před 5 lety +2

    Always feeling good

  • @bashabatsari293
    @bashabatsari293 Před 4 lety

    Account to Islam Gabon wayace kibige amal ne kekikah haipetane kunatah haukah

  • @fatimaaliyusalisu1718
    @fatimaaliyusalisu1718 Před 5 lety +3

    allah ya kyauta

  • @azibatv8210
    @azibatv8210 Před 5 lety +5

    Hahahaha abin Daria yaro ya samou hakori